23

592 65 6
                                    

Gefen haj.surayya mijinta ne barr.shamsu gama wayarta ne take bashi lbrn irin rigimar da ado yake so ya tayar akan gidan haj.batula kaf ta debe lbrn zuwan shi na farko dana biu da yayi gun haj.batula har da furucin zata gani daya fada mata akan shi tilas gidan nan yake so ya gada bayan gidan ba nashi bane kawai dai duk zancen nasa tsoki burutsu ne.
To haj.batula baza tayi sammacin shi a kuto bane?cewar barr.shamsu,zata je ta fadawa surukan ta kawai akansu ja masa kunne akan kar ya kara cewa sai ta fita a gidan kuma bayan nata ne halaq malaq,kuma a ganin ta en har ta kai ado kotu toh kamar surukan ta ta kai.

Kaga kuma en tace zata shigar da kara kotu mutane zasu fara mamakin dama bata damu da batan yaranta ba kawai ita zancen dukiya tasa a gaba,da wannan kam amma ni duk ba haka na fahimci zancen ba yah ka fahimta toh?

Kinga zuwan farko da yaje gun haj.batula ay taje ta fadawa surukanta,har suke cewa su bada yawun su yaje yayi maganar ba,amma zasu yi wa ado fada,kuma sunce masa koda yana cikin magada bai zama tilas yagaji gidan nan ba sbd jikokin su sannan uwa uba ga uwar su kinga tun daga lkcn ya kashe zancen ryt?kuma babu yadda za'ayi ya mallaki gidan nan sai su hamda basa nan ko sun mutu kina fahimta na dai? Inayi muje.

'Kaddai kana so ka cemin batan yaranta yana da alaqa da ado sannan da zancen gidan da yake ta tada kashin wuya a mamakince tayi maganar,yace kwarai kuwa abinda nima nake son ganowa kenan,en ko haka ne wlhy da mamaki abin yake;bawani abin mamaki bane en har dai wanda ya nuna tun farko baya kaunarka ba'a bin da bazai shirya yayi ba kuma ana cewa mai son abin hannunka yafi ka dabara.

Haj.surayya tace wane hanya kenan zai bi?shi da koh keke bai dashi bare motar da zai sace su dashi,ji beki faaa aka gaya miki babu yadda za'ayi maqiyin mutum zaiyi ya shirya mummunan nufin shi ga maqiyan shi ne?bari kiji zai iya hayan yara irin zauna gari banzan nan da mota a karshe en ya mallaki gidan a nufin sa sai ya biya su kudin su.

Barr.shamsu ya kara da cewa as far as am concerned wannan zancen ina ga zanje na fadawa acp akan zargin nan da nakeyi sbd a sa ado under watch shima,amma kafin naje anjima zamu je mu fadawa haj.batula akan zargin da nakeyi en ta amince sai gobe naje gun acp,hakan ma yayi da wannan suka rufe zancen.

A gidan haj.batula kuwa nan barr.shamsu ya fada mata akan zargin da yakeyi akan ado,sannan yace mata tayi haquri en har zancen shi upsets her duk da abin da na fada zato ne dama ba lallai bane ya zamana gsky,ki daina kuka muyi ta addu'a Allah ya bayyana su nan bada jimawa,shine nace zanje na fadawa acp sbd a sa ido akan ado amna keh mi kika ga?.

Haj.batula ta dago jajayen idonta tace;ka bani dan lkc kadan zanje na sami ado na roke shi akan ya sake mun yarana sannan na mallaka masa gidan en har zai sako mun su,kin ban dariya cewar barr.shamsu kin san dai mutum mai wayo da dabara kamar ado bazai yadda da wannan zancen kin ba zai ce kin rasa wanda zaki dorawa alhakin daukan yaran shi sai a shi,kai koh da shi ya sace su bazai bada kansa lkc edaya haka ba,haj.batula ta kara da cewa toh zance masa ya taimaka ya nemo min yarana sai na mallaka masa gidan,eh toh gwanda yanxu cewar haj.surayya.


Barr.shamsu yana dariya yace mata kenan,ay shima zancen yaje ya taimaka ya nemo miki yaranki duk sanmakal ay,kunga en abu ya hada ka da irinsu ado direct zancen law zai shigo sbd irinsu sun wuce yadda ake tsammani dan haka karku zata 'yar dabarar ku ta mata zai kai ku ne,a'a zancen dole sai an hada da police,a nan ya fahimtar dasu har haj.batula ta yarda akai shi wurin police.

A karshe suka rarrashe ta akan tayi haquri komai ya kusan zuwa karshe anan suka mata sallama suka tafi.

***** ***** *****
U guys are'nt commentn nd votn at all

FIYE DA 'YAR AIKIWhere stories live. Discover now