Assalamu alaikum my beautiful readers😍😍...I know you guys aren't expecting me this time soon...but yeah am back again with mind blowing and heart touching story and I cant wait to share it with you guys...😇😇
Thank you very much for being here with me, it means the world to me and am very much grateful for all the support🤗🤗😘.
Please if you enjoy RIR be so kind and vote and leave a comment for more inspiration... I always love hearing from you guys... And don't forget to add this story to your library/reading list😻😻
And one last thing... You know humans are bound to make mistakes... Do not judge me when I make mistakes instead correct me and that will be appreciated...ILoveYouAll ❤❤❤
******
TAFIDA's
General Sa'ed Tafida babban sojane Wanda akeji dashi a kasa gaba daya... Mutum ne mai tsauri da kafiya Wanda hakan yasa mutane da dama ke shakkarsa...mutum dayane ke iya juyashi a dunia wato mahaifiyarsa hajia Hauwa'u Wanda suke kira da Nenne...saikuma matarsa dake iya shawo kansa wato hajia Mariam Wanda suke kira da umma... Mace mai mutumci,saukin kai kirki da sanin yakamata Wanda haka yake Dada dasa kaunarta a zuciyan mijinta dakuma surukarta...number one priority gen. Sa'ed shine yayansa subiyo footsteps dinsa... Saina kowannensu akwai abunda yakeso.
Alh. Shamsu Tafida shine kani daya tak ga Gen. Sa'ed... Suna matukar kaunar junansu saidai kuma yana matukar girmama gen. Amatsayinsa na babba... Idan yayi magana koshi baida damar chanzawa.
Yaya uku Gen. Sa'ed yahaifa a dunia,Haaris shine babban dansa, Faaris na biyu sai autarsu Hauwa Jeeddah.
Yayan Alh shamsu biyu...Zainab itace babba, sai saif na biyu.
Faaris da saif dasuke sa'annin juna Wanda faaris kwana daya tak yakebaiwa saif a duniya,aminan junane tunsuna kanana... Shakuwarsu tawuce misali Wanda they're willing to sacrifice for each other koma menene,they promise to always stick with each other forever.
Family ne na yan boko... Rayuwarsu na tafiya bisa tsarin addinin musulunci...A family with filled of laughter and happiness yet well disciplined and trained.
_Together We Stand, divided We Fall_ shine family motto dinsu.
LAMEEDO's
Dr. Ibrahim Lameedo babban likitane (surgeon) Wanda akejida a fadin FCT gaba daya... Ya shahara sosae fagen aekinsa shiyasa mutane da dama suka sanshi... Marigayiya Fatima itace matarsa ta farko Wanda asalinta yar Yemen ce acan ya Aurota...sunyi zaman amana har Allah ya dauki ranta.Yaransu biyu jawad ne babba sai Sahresh...after some few years da haihuwar sahresh tarasu da tsohon ciki.
Dr. Nafeesa kanwace ga Dr. Ibrahim... Iyayensu sun rasu yasaura su kadai suka rage sai tsiraru dangi dasuke adamawa asalin garinsu...tayi aure Inda Allah ya horeta da yaya hudu a duniya... Suhail ne babba sai Lailah,sai twins Marwan da marwa Wanda takeji dasu tamkar ranta.
Dr. Lameedo yasake aure bisa jajircewan yar uwarsa... Allah ya hadashi da Sakina bazawara inda suke zaman wahala itada karamar kanwarta Farida...ya aureta out of pity badan yanasonta suka tarkato itada kanwarta suka dawo gidan...'yarsu daya tareda Dr. Lamido mai suna Raudah
Tundaga lokacin rayuwar jawad da sahresh ya sauya...
Sahresh da Lailah sun kasance bestfriends since forever.
******
Pheww! This is the introductory part...I hope you guys like it... If yes please press the star below or comment.
Next will be our cast... Any suggestion?
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...