Can't you see that am the one who understand you, being here all along so why can't you see. You belong with me.
~Taylor Swift~
_____
"It's not going through."Faaris yafada bayan ya trying numbern family doctor dinsu.Maama da faaris tsaye jingum jingum a dakin nenne dake kwance ba lafia numfashi sama sama.
"Kaciga ba da gwadawa maybe network ne."mama tafada hankali a tashi.
Sake dialing yashiga yi amma not reachable,aunty zeezee ta shigo rikeda waya tace "yanzu na kira matarsa tace yayi tafiya urgent yau da safe."
"Let's take her to the hospital."faaris ya suggesting.
Nenne dake kishingide tace "babu inda zani da daddaren nan faaris."
"Nenne dan Allah kiyi hakuri aje a duba lafiyarki... Zeezee dauko hijabinta."
"nifa ciwon kai ne kurum ke damuna ba wani asibitin da zanje...tsufa ce kawai."tafada tana gyara kwanciya.
"Nenne dan Allah kiyi hakuri aje a duba lafiyarki... Zeezee dauko hijabinta."
K'i nenne tayi tace fir babu inda zata,faaris yace "ko ki tashi ko yanzu na ciccibeki."tasan sarai faaris zai aekata yasa ta mike.
"Please Mama kuyi zaman ku zan kaita."
"Ahtoh! Mutum daya ya kaini ko infasa."
Zeezee ta ta6e baki tace"Jimun karfin hali, bakida lafia amma har za6en mai rakaki asibiti kikeyi."
Ahaka faaris ya tasa k'eyar nenne har mota yasata a baya, kana ya shiga passenger sit, corporal yaja motar.
_____
Karfe takwas dadai ta shiga harabar Lamid'o clinic cikin shirin ta, sanye take cikin black camisole ta daura kimono kalar alloy orange,kafarta sanye cikin pumps kalan grey.
"Good morning Dr. Sahr."receptionist ta gaisheta "early as always."tafada tana daria.
Sahresh ta amsa mata cikeda fara'a "did Lailah arrived?"ta tambaya
"No! Not yet."tabata amsa
Direct office dinta ta wuce tana mamakin har yanzu Lailah bata shigo ba,dialling number dinta tayi amma yaki shiga Allah sa dai lafiya,already an ajiye mata schedule dinta akan desk,dubawa tayi taga tanada operation nan da awa biyu but kafun nan saita fara duba patients.
Coat dinta tadauka tareda fita zuwa female medical ward, assistant dinta na binta a baya, dakin farko tashiga taga an kwantar da wata kyakkayar farar tsohuwa,gefenta yarinyace black beauty bazata wuce sa'an raudah ba,da sallama tashiga yarinyar ta dago kai ta dubeta tareda amsawa ciki ciki.
Tunda yarinyar ta kalleta sau daya bata kuma kallon ta ba, sahresh ta karisa tana tambayarta yamai jiki nan ma amsa d'aya ta bata.
Tana daukar folder din tace "admission din yaushe?"
Assistant din tace "admission of the previous shift by Dr. Jabeer."ta nodding kai tana karanta case report din.
"Tun yaushe take bacci?"sahresh ta tambayi jeeddah dake gefen nenne.
"I don't know."ta bata amsa kai tsaye.
Da mamaki sahresh ke kallonta yadda take wani daddakewa "were you not the one with her throughout the night?"
"No."ta bata amsa "mama na ne da brother na suke tare da ita, I came here like two hours ago."
"Ina maman naki to?"sahresh ta kuma tambaya.
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...