chapter 28

2.2K 284 49
                                    

Here's the second chappy lovelies...
Khayria_mh this is yours... I heart you my red❤️

_______

Duk wannan shirye shirye da su captain keyi na sanitation da sauransu unfortunately SN yafasa zuwa...kuka ne kawai beyi ba duk wannan uwar wahalan dasuka sha...sauran yaransa kuwa dariya sukayi tayi a boye suna murna dukda ba karamar jigata sukayi dan sun san gudun 20laps kowani safiya dolene idan da SN saboda zai dinga inspecting faaris kuwa yana daga musu kafa.

Cire boots din kafansa yakeyi saif yazauna gefensa exhaustedly...toshe hanci yayi da sauri yana kallo faaris dake kakkabe takalmi.

Wata harara faaris ya watsa masa kana yacigaba da cire igiyar takalmin sa...dama yana cike da abunda yafaru...duk wannan wahalar dasukasha na preparation din zuwan SN yazama wasted...instead shine zaiyi tafiyar 115 km ya sameshi a headquarter  ga kuma punishment din dake jiranshi wanda baisan wani iri za'a bashi ba kan abunda yayi.

Ganin saif na kara toshe hanci yana kokarin make dariyar sa yasa ya snapping masa "what?"

"I thought you'll never ask..."saif yafada yana dariya "seriously you stink."

Guntuwar tsaki faaris yaja batare da yace komai ba yaciga ba da cire wa yana gamawa ya saitin daidai hanci saif ya tura masa tareda danne hannunsa yadda bazai iya kwacewa ba.

Wannan karon turn din faaris ne nayin dariya dakyar saif ya kwace tareda mikewa yana kakkabe jikinsa "you're an idiot."

"Thank you idiot bestfriend next time karka kara cewa I stink...cause the consequences will be bad..."yana fadin haka ya wurga rigar daya cire kan face din saif ya fada toilet da sauri.

Groaning saif yayi regretting tsokanar faaris dayayi saboda duk randa ya tsokaneshi consequences din ba kyau...though yayi hakanne danya cheering masa mood dinsa...

Leko kai faaris yayi yace "next time don't mess with your boss..."

Girgiza kai kurum saif yayi tareda zama gefen dan karamin gadon sa ya ciro tab dinsa...subway surf yafara lokaci daya tunanin Lailah ya dabaibaye zuciyarsa...yarasa dalilin dayasa ya kasa samun sukuni tun lokacin daya ganta tareda khaleed...lokaci daya yaji khaleed din ya tsane masa saboda shi kanshi yayi mamakin yadda ya wahalar dashi a sanitation din da sukayi, duk sanda ya ganshi sai ya tuna lokacin da ya gansu tare...haushin kansa yakeji daya kasa cire haka a zuciyarsa...

Baisan sanda faaris yafito harya fara shiri ba har sanda yaga mutum ya zauna a gefenshi yana daura igiyan takalmi...already ya shirya cikin clean and ironed uniform wanda ya mugun amsarsa...wannan uniform din is more colored than wanda suka saba sawa...ga three stars dinsa sai shining sukeyi...ba karamin amsarsa yayi ba.

"What's popping in that mind of yours?"ya tambaya while tying his shoes.

"Nothing..."ya bashi amsa "am just confused about something."

"About that wild nurse?"faaris ya jeho masa tambayar yana murmushi.

"What?"saif yadanyi dariya hilariously yana girgiza kai yace "no way...duk confusion din duniya na rasa wacce zanyi sai akanta...your mad captain."

"Am I?"yafada in an I don't care tone yana daga kafada "okay na yadda...am mad for always guessing right... I got IQ."yafada yana dariya tareda mikewa ya dauki cap dinsa.

Yar wakarsa yafara yana tsokanan saif "someone is in denial stage...yeeyyy somebody is in um um um ummmmm....we'll, yes we'll sooon find out..."haka yacigaba da wakarsa har ya tattara abubuwansa yayi waje yana masa yelling yafito su tafi.

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now