I dedicated this chapter to msspurplesglam for always being the first person to vote on my stories...I heart you 💜💜💜
_____
Kallonsu yakeyi har suka kariso gabansu, ganin kallon da saif ke watsa musu ne yasa khaleed sara masa da sauri, hada idanu sukayi da Lailah yayi saurin dauke kansa...tabe baki tayi ta kalli sahr dake tsaye ta kalli wannan ta kalli wannan tana kokarin fahimtan meke faruwa.
Kallon khaleed yake inda ya tsaya standstill kansa a sama alamar salute yayi a tsanaki fuska tamke yace
"which station are you on today?"
"Station 2 sir."yabashi amsa cikeda girmamawa
Daga kai yayi ya karewa gefensa kallo kana ya tabe baki yace "Halan nan yayi kama da station 2."
"Sorry sir."yana fafin haka ya juya inda suka bullo da lailah.
Tunda yafara maganar Lailah ke watsa masa wani kallo tareda tabe baki ta dubi sahresh tace "good night sis."tana fadin haka ta wuce tabarsu a tsaya duka suka bita da kallo.
Sahr tayi murmushi tana kallon saif daya raka Lailah da ido tareda sauke ajiyar zuciya...dan karamin dariya sahr ta sake kana tace "I guess that was booooringg"ta ja boring word din tareda nuna hanyar da Lailah tabi da yatsa tana kallonshi tana dariya.
Girgiza kai yayi shima annoyingly yace "your also boooringgg"shima yaja kamar yadda taja sannan da sauri yabar gun ganin tadagi jirginsa sannan tana masa dariya.
Dariya sosae sahr keyi wanda rabon datayi irinshi ta manta...ji tayi alamar kaman ana kallonta hakan yasa ta daga kai ta kalli gabanta caraf kuwa suka hada idanu da faaris daya jingina da bango yana kallonta ko kyaftawa babu...sanye yake da wandon sojiji da grey T mai dogon hannu ya rolling hannun zuwa forearm dinsa kafarsa da boots irin nasu na sojoji sosae moon din dake haskaka ko ina yake Illuminating fuskar shi daya kara kyau.
Lokaci daya dariyar ya tsaya tana kallonshi itama ahankali yabato jikin ginin yana tahowa inda take majestically har alokacin idanunsa na cikin nata...ji tayi kafafuwanta sun kasa motsa saboda irin kallon dayake mata gaba daya jikinta yayi sanyi...bai daina kallonta ba har ya kariso dab gabanta ta daga kai ta kalleshi cikin ido take taji tsikar jikinta ya tashi...kamshin sa ya daki hancin hancinta hartana jin hucin numfashinsa akan fuskanta...a take ta tsinci kanta cikin wani yanayi daban.
Sunkai kusan minti biyar a haka...kana taja baya tana cikeda kunyar abunda ya faru tana preventing hada idanu dashi...shafa sumar kansa yayi tareda exhaling iska daga cute lips dinsa.
"What are you discussing with my brother that made you laugh so hard?"ya tambaya yana kallon fuskarta.
Dago kai tayi tana kallonsa jin tambayar tamata wani banbara kwai...meye ruwansa da tsakaninta da saif.
"Why don't you go and ask him...ko bai kamata nayi magana dashi bane...shima dokace?"ta tambaya tana kallonsa da fuskar son sani.
Dan murmushi yayi har one sided dimple dinshi ya lotsa yace "idan nace dokace babu wanda zai kulaki koda kin musu magana bazasu miki ba...just one ring and everybody will be alert."ya hada with pride yana dan turo baki yadda ya saba.
Wata makirar dariya tadan sake cikeda mamakin karfin halinshi ta girgiza kai tace "too much pride."
"And that makes the real soldiar."yafada mockingly yanadan rolling idanu hakan yabata dariya batasan lokacin da ta faraba ya tsaya yana kallonta murmushi dauke a fuskarsa.
Saida ta gama mai isarta kafun ta lura da irin kallon dayake mata...so take tafita daga awkwardness din yasa tace masa "I want to thank you."
"For what?"yadaga gira daya in confusion...alamar baisan abunda takeson masa godiya akai ba.
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...