chapter 34

2.7K 293 80
                                    

When Allah gives you a new beginning, don't repeat the old mistakes.

_____

Damuwa ce fal cikin ran sahr har suka koma camp dukda kokarin da kamal yake ganin ya cheering mata mood kinta kamar yadda faaris ya umurceshi...itama anata bangaren kokari take taga ta mance amma inaa...a yanzu ta riga ta tabbatar ma kanta she's connected to faaris fiyeda yadda bata zato...she misses him a duk lokacin da bata ganshi ba more especially sense of humour nashi, he always find a way to make her happy...tayi wa kanta karya idan tace zatayi kokarin manta shi, a yanzu ta barwa Allah komai and she'll always stay positive zata sake ganin shi..

Kamal na packing motar ya juyo yana kallonta yace "aunty doctor I've something for you later if your free."

Da dan mamaki tace "what's that something?"

Yadanyi dariya kadan yace "ki jira anjima zaki gani...now I need a brighter smile kafun brother na ya ringa harara na daga can...you've no idea what he's capable of doing to me."

Dan dariya tayi kadan saboda he sounds really funny yadda yayi maganar...halayyarsa kusan daya da faaris dole tasu ta zo daya.

"Okay sir."ta fad'a tareda fita daga motar tana murmushi...dab zata shiga clinic taci karo da saif rike da hannun wani yaro sun nufo clinic din suma.

Saif na ganinta yadanyi murmushi kasancewar yanzu suka gama waya da faaris ya sanar masa komai...wanda he has no doubts Lailah itace warce sukayi water war 10years back.

"So Rapunzel."ya fada yana dan murmushi...batayi mamaki ba saboda ita kanta connections din faaris da saif kan bata mamaki saidai wata zuciyar tace mata meye abun mamaki mutanen dasuka girma tare...after all they are brothers and bestfriends dole su san komai gameda junan su.
A yanzu kam sun sake sosae da saif bakamar da ba amma da zarar yaga Lailah gefenta to zai canza fuska sun dinka caka ma junansu magana dukda yanzu Lailah ba wani kulasa take ba.

"So Allah yayi you guys have met exactly after 10 years saidai kamar you're not that excited as he sounds over the phone..."yafada da sigar tsokana.

Itama Humorously tace "and sound happy daka gane cewa sister nane kukayi water war da ita...are you sure you ain't planning something evil to get back on her."he couldn't help it sanda yayi dariya sosae...

"Haa! You're smarter than I thought da kika gane abunda ke raina..."

"You're calling for another war..."suka tsinkayi muryar Lailah data dake tsaye bakin entrance din da basu lura da ita ba tun dazu...komai da ya faru a kunnenta dan she was worried da bataga sahr ba tun dazu she'was restless data kira wayarta not reachable...ta hangota lokacin da kamal ya sauketa hakan yasa ta fito.

Kallon juna suka tsayi yi tana aeka masa wani murderous look hakan ya kusa sa shi dariya amma ya dake saidai banbanci shi softly yake kallonta...sincerely he suppose to be mad na gane cewa Lailah ce that same person data masa rashin mutunci a school but he isn't mad at all...hasalima a lokacin he finds it funny, ashe dama tun a da she's wild...so yake yayita cakalar ta yaga reaction dinta...shi anasa fannin yanzu ya bude shafin cakalar Lailah saboda masifarta burgeshi yake, yanzu sam abun ya daina basa haushi saima sa shi nishadi dayake yi.

A bangaren Lailah dinma kusan hakan ne...a yanzu bata wani jin haushin saif but she wants to be invisible to him...saboda hakan ne kawai zaisa ta daina tunaninsa kullum cikin dare ita kanta abun har mamaki yake bata... Hakan yasa tafi bada time dinta wa khaleed yanzu duk da dai bata taba kawowa wa ranta ta fara son saif ba but she wants to be distracted yadda zata mance da existence dinsa saboda duk sanda ta ganshi yana sata zama restless...saisa ta kara engrossing kanta a clinic ko fitowa batayi daga zarar an tashi kuwa suna tare da khaleed har lokacin baccin ta.

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now