~It always gets worse before it gets better, that's where your test of patience begins~
_____
Hannunta na rawa ta dago papers din tana kallo...tayi mamakin yadda akayi yasan full name dinta da komai nata...saidai fayrouz ya wuce tunaninta...
"30" yafara kirgawa yana mata wani mayen kallo yana murmushin mugunta.
Hawayene ke zuba daya nabin daya... Gaba daya hankalinta idan yayi dubu ya tashi...bazata iya ganin Lailah a wannan halin ba... Tayi imani da Lailah ce a halin da take ciki yanzu da itama tayi abunda take tunanin yi yanzu...
"25"
Daga kai tayi ta kalli Lailah dake girgiza mata kai, gaba daya tafita hayyacinta suj mata babu dadi...kallon fayrouz yayi inda yake mata wani mayen kallo, ryngsa idanu tayi saboda wani tsanarsa dake kara tasammata...gaba daya ji tayi duniyar tai mata zafi tana addu'ar Allah ya kawo mata sauki.Tasan fayrouz zai iya aikata abunda yace dan baida digon imani ko kadan.
"15"yafada tareda nade hannunsa a kirji yana kallonta.
"Don't sahr... Dan Allah karkiyi, bai isa ya mana abunda Allah bai rubuta ba...please don't Allah zai kawo mana dauki."Lailah tafada da muryarta ke fita dakyar.
"5"dago papers din tayi a hannunta, she can sacrifice anything for the ones she love especially ma Lailah wanda she stick with her through thick and thin, her best friend and her sister, ita haka kaddarar tata take kuma ta amsa hannu bibbiyu, shikenan bazata sake ganin abbanta ba,yaa jawad dinta da takeda burin taga ya dawo hanya,yaa suhail, Lailah, mummy nafisa, baby simran ta and above all Faaris...faaris ta sake nanatawa a ranta take wani kuka yazo mata.
"Am sorry Lailah"
"1"harya daga hannu alamar a harbi Lailah
"Stop"tace da sauri hakan yasa ya dakata.
"Yes noor..."yafada da muryan barikanci.
"Pro...promise me that you'll let my sister go..."
Wani murmushin jin dadi ya sake yace "I promise noor"
_____
Dukansu sunyi gingum ginmun kowa da abunda yake sakawa a ransa...idanun walida sunyi jajir alamun taci kuka, wanan wace irin jarabawa ne suke gani kala kala...
Shigowan saif ne yasa kowa ya mike tsaye suka maida hankalinsu kanshi...kana ganinsa kasan hankalinsa a tashe yake amma yana kokarin dannewa cause a halin yanzu shine strength dinsu...Dr. Bilal ne yayi krfin halin cewa "any information?"
Shi kansa baisan me zai ce musu ba dan baida tabbaci dan a halin yanzu hankalinsa yafi nasu tashi...alkawarin kula dasu a karkashinsa yake,ya daukar wa faaris alkawarin zai nisantar da sahresh daga tarkon fayrouz sai aka samu akasin haka, musamman daya had'a da garkuwa da Lailah da ayanzu yakejin ta a wani 6angare na zuciyarsa dukda baisan abunda hakan ke nufi ba...hakan ba karamin daga masa hankali yayi ba.
Fayrouz ya shigo masa ta inda baiyi zato ba,he has stoop so low wannan karon,shiyasa daya aiwata ya sanar masa ta hanyan tura sako inda duk yadda sukasan zasu yi tracking numbern sun kasa, duk wani inda gu da sukasan zasu samu wani alamu da zai nuna inda fayrouz yake basu samu ba... Alamar ya riga ya shirya wa aiwatar da hakan, ya sammace su a lokacin da basuyi zata ba...dolene sai sun shirya kuma tare da sa hannun manyansu kafun su aiwatae da wani abun shine har yanzu suke jira...dan alkawari ya dauka idan ya kuskura ya taba koda daya daga cikinsu ne saiya cire masa hannaye."Wayanda suke sun tafiya yanzu, the car is ready za'a kaiku inda zaku shiga jirgi."yafada yana dubansu ba tare da ya baiwa Dr. Bilal amsa ba.
Dr. Manga ne ya sake nanata masa tambayar...saif ya kallesu dukansu biyu yana tunanin abunda zaice musu, bai iya karyaba, sanin bazai fadi karya dan ya kwantar musu da hankali ba hakan yasa yace "insha Allah they'll be back safely."
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...