Third chappy is here....
______
A cikin kwana biyu bata samu kanta ba...they were very busy in the clinic sai yaune abubuwa suka ragu musu...tun daga ranar da sukaje gani leut. Gen basu sake haduwa ba...agun kamal take jin labarinshi dake kullum shi yake kawo mata lunch wai suyi tare, ya dinga isanta da surutu kenan...agunsa ta fahimci kewar captain yana busy sosae and it seems like something had been bothering him tun sanda suka dawo...gaba daya sai taji ta kara damu gashi tanason ganinshi.
Hakan yasa da yamma bayan ta tabbatar da yananan tanufi office dinshi...tana isowa gun yana fitowa suka hada ido...gaba daya saitaga kamar ya rame mata cikin grey T dinsa da normal khaki trouser dinsa...kallon suka tsayayi for whole one minute babu wanda yace ma wani kala.
He can't deny that he missed her a cikin kwana biyun nan but he's too busy to even check up on her kuma yana ganin kamar itadin batason ganinsa...hakan yasa ya fahimci akwai magana a bakinta.
"Evening doctor."yafada batare da ya jira amsae taba yace "akwai abun da kuke bukata ne?"
Gaba daya sai taji bataji dadin furucinsa ba...hakan ya nuna mata kamar bai damu da irin sauyawar da sukayi wa juna ba dukda bawani sabon kirki ba but kullum a jininsa ne sai yayi teasing dinta...girgiza kai tayi ganin ya kafeta da idanu tace "inason magana dakai ne?"
Kallon agogonshi yayi yace "I need to go to alfashir now...if it's important zamu iya tafiya tare."yana fadin haka yana kallon expression dinta dukda yasan ba lallai bane ta yarda.
Da mamakinsa kuwa yaga ta nodding kai tace "zanje...dama I need to make a call."
Dan jim yayi kadan yace "am sorry da bakwa samun Wi-Fi connection...I've talked to leut. Gen about that yace za'a bude muku in a week time yanzu you guys are trusted."
Hakan yasa murmushi kadan ya bayyana a fuskarta tace "thank you..."
"Meet me in five."ya maida mata murmushin kadan sannan ya nufi inda wata army jeep ke pake a gefe guda.
Sosae taji dadi da abunda ya yada she can't wait to tell them...clinic tanufa directly tadan briefing dinsu akai kadan sai murna sukeyi...labcoat dinta ta cire tadan zuba ruwa a face dinta ta daura arabian gown dinta kalar maroon daya kara fito da hasken fatarta ta grabbing karamar side back dinta ta fita.
A inda yace nan ta sameshi jingine jikin motar ya nade hannu a kirji...yana hangota ya bude mata motar yamata nuni ta shiga dakyar lips dinta ya furta thank you cikeda mamakin gesture'n nasa ya kulle kofar kafun ya zaga ya shiga driver seat.
Sun dau hanya babu wanda yace wa wani kala sai driving dinsa yake ya focusing kan hanya,sai kallonsa take jifa jifa tana dauke kai... She desperately want to talk to him and settle their differences, she have to apologize to him about what happened back in Nigeria da kuma maganar lead poisoning dayakeson zama out of hand dan yanzu kusan yara uku sukeda shi a ward.
"Am sorry..."ta tsinci kanta da fada.
Saida aka shafi seconds kafun yayi responding saboda yanaso yayi assimilating maganar nata "for what?"
Kalloshi tayi still kansa naga tuki tace "na tuna duk abunda yafaru ranan can...am sorry for accusing you."
Wata boyayyan ajiyan zuciya ya sauke wanda duk yadda yaso boyewa tajishi alamar kamar an sauke masa wani nauyi aka tacigab "kayi hakuri I wasn't thinking straight lokacin..."saida gama masa narrating komai kafun yayi magana.
"Ba apology dinki nakeso ba sahresh..."yadda ya kira sunanta yasa ta daga kai tana kallon sa...parking motar yayi gefen hanya kana ya juyo yana facing dinta "abunda nakeso shine ki fahimceni...that I wouldn't think of hurting people ever especially ke...idan nine a shoe dinki I would have done thesame..."
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...