Let me be the one to lift your heart up and save your life.
~One direction~
^*^*^*
"Ke waye beast din?"yafada yana kallonta...shi adole yana zare mata idanu.
Tabe baki tayi kana tace "ae naga kaga Rapunzel manne a goshina shiyasa ka kirani haka...whats my fault idan na reciprocating?"
"Whatever..."yafada tareda gyara zama "by the way... You know you're late,wani punishment kikeso in baki as the head boy."
Dariya sosae sahresh tasa harda rike ciki, tajima batayi irin wannan dariyan ba shiko yawani sha mur irin serious dinnan. "Seriously!"
"A real head boy will not be seating right here...shi yakamata ya fara zuwa makaranta ba kowa ya rigashi ba."
"Huh! Seriously this girl got nerves..."ya murmuring a hankali.
"Najika..."tafada tana daukar jakarta. Srg. Naseer mai zaiyi inba dariya ba sosae sahresh ta burgeshi.
Faaris bai daddara ba yace "why are you late?"ya tambaya seriously.
"Makara nayi and i missed the school bus...kuma bansamu cab da wuri ba."tabashi amsa kai tsaye.
Daidai sanda srg. yayi parking a parking lot na makarantar ta bude kofa tareda cewa masa "thanks mr. Soldier." Yace da ita "you're welcome."tare da murmushi.
Faaris ma yafito da sauri ganin ta doshi section nasu "Rapunzel"ya kwala mata kira haka kawai ta tsinci kanta da juyowa.
Karisowa yayi tare da cewa "what happen to your head?"
"Curiousity kill the cat."tabashi amsa kai tsaye "it's non of your business mr. B.e.a.s.t"tafada letters din da sauri annoyingly.
Batayi auni ba taji ya kwace lunch box din hannunta yace "as big as you are carrying lunch box to school..."
Sahresh ta dubeshi da mamaki "what's your problem with that?"
"This is your punishment."ya fada tareda daga bag din daidai idonta kana ya juya yayi tafiyarsa opposite side na building din yabarta sake da baki.
Ringing bell dataji yasa ta nufi block dinsu da gudu tanufi class...a bakin kofa ta tsaya tana tunanin budewa taji ance "lamid'o come in." Ahankali kamar marar gaskiya ta bude kofan take idanun kowa yadawo kanta...already an raba musu questions da answer booklets.
"Morning sir."tafada adan tsorace tana kallon sir williams dake mata wani irin kallo "Take your seat..."yace da ita kai tsaye.
Zama tayi a front seat inda nan ne permanent seat dinta... Ya ajiye mata question paper da answer booklet a gabanta.
Jitayi an caka lata pencil a baya kobata juyaba tasan Lailah ne..."better start explaining why you're lat..."
Kafun ta karisa taji ance "turaki, safana swap seats..." Lailah tafara "but..." Kafun ta karisa taji yace "detention after school..One word and you're staying for the whole week." Mikewa tayi tana wani cuna baki suka swapping seat da wani yaro sai sai 6ata mata rai akaye.
Bayan sun gama test din sir williams yadubi sahresh dake kokarin sa materials dinta yace "sahresh lamid'o in my office."saida gabanta ya fad'i shikenan yau tasan punishment dinta zaifi na kullum.
Bangaren faaris kuwa bayan sun fito paper shida saif da tun dazu yaketa hada rai zasu tafi lunch faaris rikeda lunch box na sahresh.
"What's wrong dude...meye kake wani babbata rai?"faaris ya tambaya daidai ya zauna a kan kujera.
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...