Am sorry 'yan uwa...
~_~_~
Kallon juna suka tsaya yi na seconds babu wanda yace da wani kala...har alokacin idununta na tsiyayan hawaye sannan ta kasa cire hannunta data toshe bakinta dan controlling kukan...she can't believe wannan beast ne...her beast was faaris all this why...ta zauna dashi tsawon watanni amma bata ganeshi ba...she was such a fool.
Bangaren faaris kuwa kukan dayaga tanayi ya mugun ta6ashi dukda yana mamakin ya akayi tazo nan sannan dalilin da take kukan dake ta6a masa zuciya... Baikai ga tambayarta ba idanunsa yana sauke akan wrist dinta da watch din ke daure.Lokaci guda ya runtsa idanu ya bude dan tabbatar da abunda idanunsa suka gani...bazai ta6a mantawa da wannan agogon da bee ya bashi ranar birthday dinshi ba...his Rapunzel, ya kasa gaskata hakan...kokontonsa na dakikun da suka wuce ya zama gaskiya...a hankali kamar bazai taka kasa ba ya karisa gabanta ba tareda ya sani ba...so yake ta kara gaskatawa...saida ya isa dabb gabanta har alokacin tana kallonsa itama.
"Rapunzel?"ya fada a hankali idanunsa na cikin nata.
Daga masa kai tayi da sauri sauri tana kuka at the same time tana dariya tareda nodding masa kai.
"Oh my God..."ya fada unbelievable tareda sa yatsunsa cikin sumar kansa...idanunsa lokaci guda suka ciko wanda ya kasa gane na menene farinciki ko bakin cikin rashin ganeta da baiyi ba yayita bata hard time..."I can't believe this..."ya fada tare da sighing implausibly.
Lokaci guda kamar wanda aka tsikara ya kariso dab gabanta...komai nasa na dauke gani yake su biyu ne kawai a duniyan tareda cewa "am sorry but I've to do this."bata ankara ba taji ya embracing dinta tareda jinta jikinshi...sosae ya kankameta tareda runtsa idanu hawayen daya makale tun dazu yasamu damar sulalowa...itama she couldn't help it dukda bata taba tsintar kanta a wannan yanayin ba kasa controlling kukanta tayi tareda kan kameshi sosae...gani komai take kamar a mafarki.
Sunkai minti kusan biyar a haka kafin yayi saurin goge idanunshi sabida kartaga yanayin dayake ciki tare da dagota daga jikinsa yana kallonta...alokacin ta daina kukan sai ajiyar zuciya take saukewa idanunta yayi luhu luhu.
Dan murmushi yayi tareda jan hancinta yace "my emotional rapunzel...yanzu lokacin kukane?"
Dan buge hannunsa tayi tareda ja baya kadan tana kallonsa da luhu luhun idanunta tareda turo baki involuntarily tace "where have you been all this while."
Sa hannu yayi a aljihu yana kallonta murmushi a lips dinsa yace "ina tare dake mana...Beside ni ya kamata na tambayeki haka Rapunzel."
Batayi auni ba taga ya kariso tareda jan hannunta ya zaunar da ita a spot din da suka zauna ranar...har a lokacin kallonsa take tambayoyi suna yawo a ranta...ta rasa yadda akayi bata gane koda face dinshi ba wanda hakan yafi cinta arai.
"So..."suka fad'a simultaneously... Lokaci daya suka sakarwa juna wani malalacin murmushi.
"You go first..."ya fad'a yana dariya itama tace shi ya fara...ganin jayayyan dasuke bazai kaisu ko ina ba yasa yace "I missed you so much rapunzel...you left without saying goodbye and that hurt me."
Shiru tayi tana kallonsa yadda dake magana sincerity with full seriousness tasan daga zuciyarsa yake fitowa "meyasa kika tafi kika barni?"yadda yayi maganan kamar me shirin yin kuka.
"I wanted to say goodbye to you..."tafada tana blinking eyelashes dinta gudun kar hawayen da ta tara su zubo..."but ranar kamar kana sauri,ana ta kwala maka kira kazo ku tafi and you left..."
Sosae jikinsa yayi sanyi da tunowa da moment din da yayi tabbas ya tuna tace masa zatayi tafia...saidai kiran da bee ke masa yasa ya tafi...take yaji wani guilty, da badan tafiyan da yayi ba maybe they could have been in touch...
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomansaTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...