~Prayer changes things,without prayer...Things change you~
______
Karfe takwas da rabi daidai faaris yayi Parking motarsa a harabar lamido enterprises...this is the only solution da yake dashi a yanzu dukda fargaban daya ciki bayan abunda ya faru baisan mai zai biyo baya ba but he has to take the risk...da farko asibiti ya nufa saidai akayi rashin sa'a bai tarda MD din ba wato abba...hakan yasa yanufo nan hoping that zai sameshi...dakyar ya gathering courage dinsa kamun ya sauko daga motar bayan yagama addu'ar Allah yasa komai yazo daidai.
Saukowa yayi ya nufi entrance din inda securities suke tsaye...kallon sa sukayi duk da yamusu kwarjini amma bai hanasu tambayar sa gun wa yazo ba...
Amsa ya basu fuskarsa babu yabo babu fallasa... Zasu sake magana ya katsesu..."nayi kama da criminal ne da kuke son interrogating.."
Kare masa kallo sukayi... Shigan manyan kayane kaftan jikinsa yayi kyau ga kwarjini daya kara...ID card dinsa ya ciro tare da daga musu a daidai lokacin yace "captain Faaris Tafida."
Wuri wuri sukayi da idanu... Sam bai musu kama da soja ba a lokacin cause he's fully smiling and he's relaxed...Hakuri suka basa kafin su bashi hanya... Daidai yasa kai jawad na tahowa yana kokarin arranging bunch of papers da suka hannunshi yayi bumping into faaris da shima yayi catching dinshi off guide...Take papers din suka watse.
Simultaneously suka cewa juna sorry...suka tsuguna dan tattara wa...jawad ya dago ya dubi faaris yace "am sorry it's my fault."
Dagowa faaris yayi suka hada ido da jawad dake basa hakuri...tsantsar kamar su da Rapunzel dinsa har ta 6aci hakan ya tabbatar masa shine yayanta... Murmushi yayi yace "it's okay..."
Mikewa sukayi jawad ya basa hannu sukayi musabaha duk da ya masa kallon rashin sani saidai bazai yi mamaki ba sabida suna samun different mutane dake zuwa company din.
Ganin yadda faaris din ke kalle kalle yasa yace "kana neman wani ne?"
Nodding kai yayi yace "eh...I came to see Dr. Lamido saidai banda appointment gaskiya."ya bashi amsa smilingly
"You're?"jawad ya tambaya "Faaris tafida."yabashi amsa kai tsaye.
Sunan sounds familiar to him saidai bazai iya tuna a ina ba..."am jawad lamido...though bansan dalilin ganinshi ba...if it's not personal you can talk to me instead... "
Tabe baki yayi ya raising kafada yace "sure...It's regarding medical team da aka tura sudan including Dr. Sahresh ur sister...naje asibiti aka sanar dani yana nan shiyasa nazo."
Lokaci daya jawad yaji kamar a buga masa guduma aka take ya runtsa ido tare da dafe kansa da sauri ya dubi faaris yace "go to 5th floor anan office dinsa yake...excuse me"cikin seconds yayi maganan da yayi saurin barin gun... Da ido faaris ya bashi a hankali yace "what the hell just happened?"
Har yakai inda jawad yace masa yana ayyana abunda ya faru a ranshi...without wasting time ya sanar da secretary din why he's here.
After few minutes yace ya shiga...godiya ya masa ya karisa kofan tareda sallama...abba na zaune kan couch da laptop dinsa dake kan table a gabansa...
Sallamar ya amsa tareda dagowa yana kallonsa... "Come in."yafada tareda mikewa...sosae Abba ya masa kwarjini har yafara jin nauyin zuwansa...tare da jin wata masifar kunyansa wanda hakan ba a jinin faaris bane...nan take fargaban dayake ya dawo masa.
Ahankali ya kariso abba ya mike ya bashi hannu sukayi musabaha sannan yadan d'uka ya amsa da murmushi a fuskarsa...haka kawai mutumin ya cika masa ido...guri ya nuna masa ya zauna babu musu ya zauna...
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
Roman d'amourTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...