chapter 24

2.7K 314 95
                                    

When the roots are deep, there's no reason to fear the wind.

___

Jerasu akayi layi layi ana ana shirin jan jininsu daya bayan daya...faaris ne a gaba ya ja kujera ya zauna ya crossing kafa.

Sahresh ta fito tareda walida dake rike da box of syringe da specimen containers...tunda tafito yake kallonta gaba daya yau ta sauya mishi...she look pale cikin harem black da top mint blue datayi tuckin ciki sai black viel datayi rolling akanta...ta daura labcoat a sama...she looked elegant and beautiful.

Dago kai tayi suka had'a idanu tayi saurin kauda kai gefe tana tuna abunda ya faru jiya da daddare...ta yanke shawarar fita daga harkanshi gaba daya because yana messing da brain nata.

Mika mata hannunsa yayi ta daura tourniquet a muscular arm dinshi dayayi nata biyu...batare da ta kalle face dinshi ba...syringe din ta dago tanaso ya soka yayi saurin janyewa alamar tsoro...da mamaki ta dago ta kalleshi suka hada idanu ya marairai ce mata "it's painful right?"

"I don't know..."ta bashi amsa annoyingly dan ta gane take takensa..."ko ya akayi kazama soldier oho."

"I heard that...kema da za'a miki wayasan irin ihun da zakiyi."ya fada yana murguda mata baki kamar wani yaro...duk soldiers din dake bayansa babu wanda yayi gigin dariya saboda kayi yana iya saka gudun 50laps.

Girgiza kai sahresh tayi ganin zai bata mata lokaci yasa tace "nex..."tun kafun ta karisa ta riko hannunta mai syringe din tareda sokawa a kan vein yaja jini tareda daukar cotton agun yamike yayi tafiyar sa harya kai kofa ya juyo yace "ban bari kin mun muguntar ba...kuma karkici zalin yarana."yasakai ya fice abunsa.

Amazingly take kallonsa ganin abunda yayi...lallai faaris is full of surprises.

Haka sukabi layi layi harsuka zo kan wani dan matashi dagani bazai wuce 23 years ba very young and handsome dashi...murmushi yayiwa sahresh ta mayar masa...dan matso da kansa yayi yadda sahresh kadai zata jisa yace "it's like my mentor likes you"

"What? Who?  Wa kake magana?"ta tambaya tana kallonsa disbelievingly.

"Captain faaris...take care of him please."yafada yana murmushi "he's a good person by heart kuma kun dace da juna."

"God forbid..."tafad'a tareda girgiza kai tana kunce tourniquet din data daura.

"Am Sergeant kamal...your my aunty from now on tunda captain is my mentor."yafada smilingly daidai sanda aka kira next ya fice yana murmushi...girgiza kai tayi kurum ta cigaba da abunda take.

____

Kusan sati biyu kenan da zuwansu sudan...komai yana tafiya daidai suna rendering services dinsu cikin kwanciyar hankali batare da matsala ba...duk wani kulawa suna samu daidai gwargwado saidai kowannen su ya rame saboda ba environment din hutu bane...babu wanda ta saba da irin wannan rayuwaf dukda ana kokarin providing musu abinci mai kyau...waya dai babu mai yinta balle kaji ya gida yake.

A yau sahresh ta yanke shawarar samun Faaris akan maganan saboda yawancin su sun kosa suyi magana da gida...hankalin gida a tashe yake sosae ganin tunda sukazo ko sau daya basuji muryoyin yan uwansu ba... Itama tun zuwanta wannan cafe din tayi magana da abbanta har yau basu sake magana ba...takurin yayi yawa sai kace wasu prisoners.

Tsayawa tayi a bakin office din tana tunanin knocking...tun abunda ya faru 2weeks back bata sake bari sun hadu ba...duk inda ta ganshi canza hanya take.

Tana kokarin sa hannunta ne daidai sanda ya bude kofan hannunta ya sauka kan goshin shi.

"Auuchhh..."yafada tareda dafe goshin...

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now