chapter 6

3K 239 59
                                    

You and I. We don't wanna be like them, we can make it till the end, nothing can come between You and I.

~One Direction~

^*^*^*

Abba zaune ya dafe kai kansa a kasa ya rasa da wani ido zai kalli aunty madeena dake rungume da sahresh tana hawaye...mummy nafeesa na bata baki, mummy da jikinta ya riga yayi sanyi ta kebance agu daya tayi tsit sai rarraba idanu takeyi.

Abba yayi gyaran murya yace "kinci amana sakeenah, bantaba tunanin zaki aekata irin wannan aekin ba, ansha kawomun maganar amma nayi banza saboda a tunani na bazakici amanar maraici ba... Akan hakan nasamu matsala da 'yar uwata saboda na yadda dake..."

Mummy tayi borin kunya tace "gata ka tambayeta Alhaji bantaba musguna mata bayan idonka ba... Laifi tayi nake huk..."

Kafun ta karisa ya daka mata tsawa yace "Rufamun baki mutuniyar banza...kina nufi kice abunda nagani da idanuna baiyi kama da musgunawa ba ko zagin margayiya dakikayi subutan bakine... Sakeenah hatta wacce tabar duniya bakibar jifanta da munanan kalamai ba... Ki fadamin mai ta tare miki."

Kauda kai gefe tayi tarasa tarasa abun cewa, tsoronta daya kar abba yace zai sallameta ae kuwa saiji tayi yace "bazan iya zama da wacce ke musgunawa yayana ba...ki backstabbing dina sakeenah kin gwadamun ke mutuniyar kirkice amma a zahiri ba haka bane...idan Raudah nayi imani bazaki mata mummunar dukan da kikeyiwa sahr ba, bazaki sata kullum tana makara makaranta ba,bazaki na sata auyukan da koke bazaki iyaba..."

Dagajin haka mummy ta rarrafo tafara rokonsa... "Dan girman Allah kayi hakuri... Wallahi duk abunda nake mata gyara ne..."

Wani mummunan kallo abba ya watsa mata yace "banason jin maganan banza... Wato bazaki admitting laifinki ba, koda yake ba amfani wannan ya rage naki abunda nasani shine yau zakibar gidannan."nan tafara kuka tana magiya yayi hakuri shiko yamata kunnen uwar shegu.

Sai a sannan mummy nafeesa ta dubi mummy tace "kin bani mamaki sakeenah, danasan haka kike da ko gigin hadaki da dan uwana banyi ba, nadauka zaki iya kula masa da yaransa saidai sakayyan dakikamun shine haddasa fada tsakaninmu... Kin bani mamaki matuka baki cancanci zama dashi ba, kinci amanar da'a damka mike, sahresh meta sani dazata fara fuskantar haka arayuwarta bayan tanada gata... Lokacin da Lailah take fadamun ban kawo komai ba,karamar yarinya ma hartasan abunda ke faruwa tarigamu noticing... Kin bani kunya gaskiya...."nanfa mummy nafeesa tafara warwareta.

Abba ya dubi anty madeena yace "I don't know how I can look you in the eyes after everything that happened, I promised to take care of them but I failed...am really sorry."

Sai a sannan aunty madeena tayi magana"May fatima's soul continue to rest in peace"duka suka amsa da ameen "You don't need to apologize abu jawad...I know we both believe in destiny besides it wasn't your fault...you trust your wife for taking care of them, but you know...nobody is perfect in this world especially women when it comes to taking care of somebody's else kid...I believe that you both don't have problem in your marital life, the problem is the kids...i don't want sahresh to be the cause of your divorce, thank God jawad isn't here...he'll be more responsible when he comes back and I believe he can take care of himself... The problem is sahresh, she's still young...please the only favour I'll ask from you is to let me take her with me to Qatar..."

Tabbas babu yadda zaiyi yahana aunty madeena tafiya da sahresh...tun rasuwar mahaifiyarsu taso daukarsu duka shine ya hana saboda yanaso ya rike yaransa...yasan madeena tamkar fatima yadda suke kaunar junansu yasan zata kula da sahresh kamar yarta... Jinin madeena na jikin sahresh kasancewar ita ya ce agun fatima... Su biyu iyayensu suka haifa...babu yadda zaiyi ya hanata sahresh bayan abunda yafaru.

Ganin yana nazari yasa tace "sahresh is your daughter I know is hard for you but think about her future...she'll come back to you whenever she wants to...please doctor."tahada hannunta tana rokonsa.

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now