chapter 32

3.4K 398 294
                                    

Unexpected chapter right?

____

Gaban sahr ne ya fadi jin abunda yace...she knew it dama duk wannan guts din nashi he's powerful...kallon faaris tayi wannan dagani he look disturbed tanaso taji karin bayani akan haka, tun bata bude baki ba taji yace "we shouldn't get involved in this sahr...it can be very dangerous for both our countries...we're here for peacekeeping not to start a war...a bincikin da nayi he's very powerful kuma dealing dashi bazai mana sauki ba...so it's better mun barsu sai nan suyi dealing dashi..."nan ya shiga gaya mata abubuwa gameda fayroz shiek wannan shima abin ciken dayayi ne ya gano hakan.

Itadai gaba daya sahr jikinta yayi sanyi tausayin yaran yana dada shiganta hakan yasa ta tambayeshi ya zasuyi da yaran da'suka bedridden.

"We need to take them back tomorrow...if not we're calling for war, sai ku immunizing sauran shine decision din damuka yanke."

Nodding kai tayi cikin gamsuwa...dama abunda yasa bata ganinsa kenan cikin kwana biyu,tausayin yaranne karara a idanunsa...gaskiyar Lailah ce kan cewa faaris is benevolent itama shaida ce.

So take tamasa tambayar dake cin ranta kwana biyu amma ta kasa, ganin yanayin datake ciki yasa yadanyi murmushi yace "what's popping in that mind of yours...fadi."

Hakan yasa tace "I was curious...please karkace na maka shisshigi."

Dan dariya yayi kadan tareda dan pouting baki yadda yasa wanda yakan yasa take kasa daina kallo saboda burgeta yakeyi tayi saurin kauda kai saboda batason ya kamata tana kallonsa..."ina jinki."

"Wani punishment aka baka na wancan karon?"

Dan jim kadan yayi yana kallonta yace "meyasa kikeson sani."

"No...babu I was just curious, nine ja maka komai that's why I want to know..."

Dan bata rai yayi kadan yace "I told you to stop blaming yourself, dukanmu babu mai laifi you did what you thought was right nima haka nayi...and the punishment is simple,you'll know when the time comes..."

Daga kai kurum tayi saboda ayanzu tana feeling guilty akan duk abubuwan data aekata masa cikin rashin sani...but he's faaris afterall bayada riko ko kadan,he's a simple man with a soft heart.

Dan hira sama sama sukayi wanda a lokacin bai kawo mata tsokana ko daya ba, game da rayuwa da kuma kara tattauna wa kan lamarin yaran nan,ahaka suka rabu ya rakota har bakin masaukinsu yaga shiganta kafin ya juya ya koma daki.

Tarda saif yayi ya kwanta idanunsa a runtse amma dagani ba bacci yakeyi ba.

"Ka gama hiran?"saif ya tambaya ba tare da ya bude idanu ba.

Zama faaris yayi bakin gadonshi yana zare takalmin kafansa...dagani kasan a mugun gajiye yake...bai kula saif ba ya fada toilet yayi wanka.

Bayan ya fito ya tarda shi tsaye yana had'a jaka...dan turus yayi yana kallonsa sannan yace "what are you doing?"

Saif baice komaiba saida ya gama hada kayan sannan ya zauna bakin gadon faaris yana kallonshi "believe I hate doing this but I know how you sucks wajen hada kaya shiyasa na maka."yafada ahankali da alama shima baso yakeyi ba.

Faaris yazauna gefen saif tare da tallafan chin dinsa yace "

Da a dane da yanzu ina farin cikin tafiyata...but yanzu am feeling sad saif...the punishment is tougher than I thought..."yafada yana exhaling air.

Dan harara saif ya watsa masa kana yace "wannan ba punishment bane,gidafa zaka koma ba jeji zaka shiga ba...you should be happy."

"Tell me...why will I be happy bayan na bar unfinished business here...zai cunkushe wa Doctor sahr, she's very emotional bazata iya handling abubuwan nan ba...Look saif I know you can do better ko bana nan, but please take care of h..."tun kafun ya karisa kallon da saif ke masa yasashi yin shiru dan shi kanshi bai fahimci abunda yake fad'a ba dan da alama abunda ke zuciyarshi yake zazzagowa.

RABO...Inya Rantse!Where stories live. Discover now