Am sorry if I say I need you, but I don't care, am not scared of love, cause when am not with am weaker,is that so wrong? Is it so wrong that you make me strong?
~1D~
______
"It didn't work aunty zeezee."faaris yafad'a bayan ya sighing tareda zama a kujera yaja remote.
Aunty zeezee ta maida kallonta kansa tace "I was against this idea in the first place...Yarinyar tanada hankali faaris she's nice kuma na tabbata she'll be a perfect daughter in-law."
Saif dake zaune kan coffee table da sultan gefensa yana had'a masa kite yace "she's wild in disguise."
Aunty zeezee ta hararesa tace "rufa mana baki, idan bazaka fad'i alkhairi ba."
"What's my fault idan nafadi gaskiya,masifaffu ne a gidan especially that tigress."saif yafad'a absentmindedly tareda dagowa yaga duk sun zuba masa idanu...
Aunty zeezee ta gyara zama tace "we're talking about Dr. Sahresh mallam, ba na gidansu ba,"ta daga brows tace "who's tigress?"
"Oh Allah! Mance kawai."yafada tareda focusing akan abunda yake.
Aunty zeezee tayi blushing tace "seems like my brother is in love."
"God forbid!"yafad'a da sauri baimasan sanda abun hannunsa ya fad'i ba "of all people banda ita aunty zeezee, Allah ya sawwake."
"Ya kake abu kamar haramun ne lieutenant, tare muka girma I can understand if you want something...You always pretend to hate it, muna nan dakai sooner or later zaka gane."
"You're whipped bro."faaris ya nodding kai agreeably.
"Babu abunda zan gane...I despise that girl so much, she can never match my taste."
Aunty zeezee ta kallesu duka tace "matsalana daku duka taurin kai, dole ku hak'ura kubi za6in daddy alkairi ne a gareku...gashi kun gani akaina da yaa haaris"
"Haka zakice tunda dama you guys were in love tun kafun a had'aku...love matters a lot in a relationship, how can you marry someone you're not in love with...matsaloli da yawa zasuna faruwa from what I believe, I can't live with someone I don't love saboda zan ringa hurting dinta sosae...you all know am a straight forward man."faaris yafad'a tareda runtsa ido yana murza forehead dinsa.
"Just calm down and pray for the best...Allah ya tabbatar da alkhairi."atare suka amsa da ameen.
Sultan ya dubi saif yana dariya bayan yagama had'a masa "nasan nawa zaifi na wannan naughty girl din."
Da mamaki saif ke kallon sa bayan ya tuna maganar da simrah ta fad'a masa"naughty girl?"
"Yes uncle... That girl is really impossible...she's envious of me, I really hate her."ya rolling idanu.
Wani kallo aunty zeezee ta wurga masa, ba shiri yaja bakinsa yayi tsit tareda tattara komatsensa yabar gun.
_____
Around karfe takwas da rabi na dare tafito daga cikin asibiti zuwa parking lot gaba daya a gajiye, harta shiga zata tada motar taji an mata knocking window, winding glass din tayi tadubi gate man dake tsaye.
"Hajiya tayarki a sace."
Saukowa tayi taduba taga flat tire "oh no!"ta dafe kai hankali a tashe... "Maybe na taka wani abu dazu, ko ka iya canza taya?"ta tambayashi.
Ya gizgiza kai "a'a hajia saidai a nemo wani."yafad'a tareda juyawa da sauri ta dakatar dashi.
"Aah karka damu...zanje nahau cab."tafad'a tareda bud'e motar ta ciro jakarta da coat dinta tareda kulle motar da key.
YOU ARE READING
RABO...Inya Rantse!
RomanceTwo girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darknes...