lot loveMomy wallahi I don't like kano state, mai sa dad yayi building company dinsa a kano that place is too congested wallahi, sannu dan bature ai anan na tashi so ka dai na wani iyayi gaskiyar mahaifarka kenan, baki ya turo sannan yace momy gaskiya idan naje wannan garin ciwo zan rinka yi, cutar ta kasha ka, common tashi ka ban waje, dariya noor take mom wallahi da daddy ya hada dani wallahi ni ina son kano wallahi sannan ina son nayi aikin company dad beside business na karanta fah, daddy wanda ya shigo yanxu yace toh ai mom dinkice ta hana wai diyarta baza ta je wani duniya ba,kai momy wallahi I will behave sannan ai kinga sai mu zauna gidan daddy na kano tunda elham nan tayi applying gashi bobby yana final year kinga kafin su gama duk gida daya zamu zauna sannan kilan ina chan na samu miji kinga sai aure,dariya dad yayi mom kuma tace, lallai sannu shugaban marasa kunya common tashi kiban waje, dariya noor tayi sannan taje wajan daddy tana mai Magana akunnesa daddy talk to your wife zanje na hada kayana I know she only listen to you dariya yayi sannan yace okay my dear.
Good morning mom good morning dad, how was your night suka fada tare tace fine daddy n mommy sannan ta zauna, kin gama hada kayanki neh momy ta tambaya eh nagama, sannu sarkin zumudi murmushi tayi sannan tace yaya ina kwana banka mata harara yayi, haushi take bashi da take wani zumudin zuwa wannan garin da bai so ballantana mutanen dake cikinta, abincinsa ya cigaba da ci abinsa ita ko ko a jikinta, tunda ta samu abarta taje atleast zata samu freedom anan babu idan momy take bari taje idan ba shopping ba, ko dan irin wajan shakatawan nan bata bari, kullum cikin gida kamar wata matar aure, harta fi son zamanin tana school at least momy na barinta fita, yanxu kuma duk friends dinta sunyi aure sai Fateema neh kawai wanda itama tana kano domin daman ita achan take zama, momy baza ki ban komai na kai ma bobby ba ko dan dambun kaza da yake so, murmushi momy tayi don taji an kira sunan bobby donmin tana bala'in so san, duk acikin yaranta tafi son shi da babbar yarta wanda take aure a lagos su kadai ne basa sata Magana amma sauran, sai dai Allah ya shiryesu, ai na hada mai yana kitchen nayi packaging dinsa a leda ko, kai momy cewar elham mu muna gida ba'ayi an bamu ba,sai wani kato wanda yya kusa ajiye children, dariya daddy yayi sannan yace ku bar mommy ku dai, koni dana san anyi hanani tayi bare ku da yanxu kuka sani, ayya momy naje na hada kayana na bisu ya noor kinga sai nayi enrolling awani skill acquisition center kafin admission ya fito, da kyar mommy ta yarda da ta tuna tanada sauran yaran. Dariya daddy yayi sannan yace zan ga yadda zakiyi idan su ummulkhair da abbulkhair suka bar miki gida suma tunda baki so yaranki su matsa nesa da ke.dariya akayi amma banda yayansu wanda yana nan yana dacin rai. Wannan kenan.
GARIN KANO
Thank God da daddy ya saka aka share gidan nan idan ba haka ba da ansha wahala. Dariya elham tayi noor tace gobe zamu wajan aiki tare kafin ki samu wajan da za ayi miki reg din ko, tace idea . daki suka ja akwantinarsu, daman suna shigowa yayansu ya fice dakinsa abinsa. Yaya gaskiya muyi sharing dakin nan tunda gado biyu neh, okay muyi unparking toh, kayansu sukayi arranging a closet sannan suka yi sallah, snack din da momy tayi musu parking neh suka ci tare da drink din da suka siyo kafin suka sanko kasa don suyi kallon, novella suka saka daidai lokacin ana TILL I MEET YOU kallon suka yi har aka gama, ko baza ku tashi kuyi sallah ba ko kun tasa kallo gaba, ayya yaya yanxu zamu tashi ba musan lokaci ya tafi ba, tashi suka yi sannan suka wuce daki bayan sunyi isha'I neh suka dawo falour ganin yayansu yana kallon soccer sun san babu daman kallo kuma, juya baya suka yi zasu koma daki, ga abinci saman dinning abinda yace musu kenan amma ko juyowa ya kallesu baiyi ba. Suna daukawa suka wuce daki anan suka zauna suka ci take away din kafin suka saka kayan barcin sannan suka kwanta,shi kuma gogan yana gama kallo ya rufe kofa ya kasha wuta sannan ya wuce dakinsa.Mama addu'a na daya neh kawai husna ta samu admission wallahi, nawa mai sauki neh, sannan mama ki daina tunanin an toye min hakkina, ni da kika ganni mama banda burin aiki karkashi wani domin duk wahala da wulankanci zaka kwasa fatana kawai in samu na bude bakery na da business center hankalina zai fi kwanciya, idan Allah yasa mata Albarka shi kenan, kuma mama ai kin gani ammar ya kusa gamawa, itama husna shekara biyar neh kawai, Allah yasa ta samu kawai shi ne matsalata ba kudin ba, domin nursing akwai wuyar samu. Husna tace insha Allah zan samu, zasuyi considering ai tunda bamu dayawa mata wanda sukayi applying from kano gashi kuma ina da cut off mark mai kyau, that why am proud of you, da keda ammar sai sa bana gajiya wajan biyan muku bukatarku domin kuna faranta min rai ta hanyar karatu tukuru, murmushi husna da ammar suka yi sannan ammar yace sais a muke gode ma Allah daya arzirta mu da yaya kamarki. Yauwa mama dan Allah gobe ki dafa mana dambun shinkafa yaji kayan lambu cewar ammar, wallahi kuwa mama nima ina so itama husna ta fada,dariya mama tayi sannan tace Allah ya kaimu, yauwa mama wannan abokina dinnan wanda ya taba zuwa din nan yace shima yana son dambu wai mamarsa tana mishi dambu, so gobe zan kawo shi yaci dambun mamana mai dadi dariya umma tayi sannan tace lallai kam,kace su bobby ana cin dambu, dariya ammar sannan yace wallahi kuwa kuma kinsa duk miskilanci neh ya isheshi amma ke yana miki murmushi harda Magana, yace sunanku daya da yayarsa wanda yafi so, kace sunan yayarsa ce dani ayya, mika ammar ayi sannan ya tashi mama bari na shiga na kwanta ina da test gobe, said a safe yaya,mu kwana lafiya t ace dashi. Su ma tashi sukayi suka je suka kwanta,
Asuba ta gari..................................Da fatan kunji dadin wannan page din ALLAH yasa haka ameen.
Taku ameena ummyter
Dan Allah kuyi commenting da voting nagode
YOU ARE READING
Mafarkinsa Nake 💞💞💞
RomanceNi wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa n...