Chapter twenty-nine

72 3 10
                                    

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲
🌲🌲
🌲

Oh my my,it getting to an end,but still along way to go,six to seven chapters to go
You keep me guyx love you all xoxoxoxo

Dedicating this chapter to aysherudahmad and umma21
Love u guyx
You alway make my day.
Allah ya bar kauna 💋💋💋💋

It good to be finally at home Wallahi, ammy baki gaya min dubai haka yake da kyau ba,dariya ammy tayi sannan tace,ai na zata kin zaga da kika je da mamynki ai,tab wannnan tsohuwar ai zama tayi cikin suit babu idan take fita,dariya ammy tayi sannan tace bari ta jiki ni babu ruwana,dariya ya mukhtar yayi sannan yace nema dai babu nawa ruwan,hararansa tayi na wasan suka cigaba da fira gaba dayansu har da su zaynab,daman shi saleem ya koma canada daga dubai,amma fa bai koma ba,sai daya sa umma ta bashi number zaynab.

wai kai baza koma abuja bane ko baka da aiki neh umma ta fada tana kallon mukhtar,murmushi yayi,sannan yace ai tare zamu tafi,you and who,ni tare da ammy zamu so you beta go,dariya yayi sannan yace kece babban abokin ango ne fah so ya kamata kina nan ai,daga hannu tayi ta taba goshinsa sannan tace amma jikinka bayi zafi ba dana ce baka da lafiya
ka gan zukekiyar budurwa kamar ni ka kira ni da aboki haba dai,dariya ya kara kwashewa dashi,ana haka ammy ta fito tana cewa dariyar meye ake neh,dariyar mukhtar ya dakatar sannan,yace wallahi ni da wannan daughter dinki ce tana da abin dariya,murmushi ammy tayi sannan tace kana dai fitinar ta da tsoka,wow ammy kamar kinsani,fira suka yi har mukhtar,yake gaya ma ammy flight dinshi karfe biyu neh,kallonsa umma tayi,sannan tace kaga sabi sabinka ba,ammy da bata tambayeka ba kana azarbaben gaya mata,ni nah tambayeka kaki gaya min,murmushi yayi sannan yace me kike ci na baka na zuba,ke da zaki kai ni airport so chill,harararsa tayi tare da cewa hell no ni ba driver dinka bane ta fada tana murguda baki,girgiza kai ammy tayi lamarinsu sai su,kana shiga tsakaninsu kuma su baka kunya,so gwanda ka samusu ido kawai.
madams kun fito kenan,nap din ya ishe ku,murmushi aysha tayi sannan,tace na tsaya pakaging din kayana neh,dariya ammy da umma suka fashe dashi,duk zumudin tafiyar neh haka aysha ammy tace,turo baki aysha tayi sannan ta zauna tana kukunai,suko dariya suka rinka mata.

ya mukhy ta kirashi tana dariya shekiyanci,kallon uku saura kwata ya mata sannan yace ango zaki ce, dariya ta dada yi sannan tace noted,idan kaje kace ma mamy ni dai na dawo lagos da zama,dariya yayi sannan yace nasan,mai sa kike son guduwa ai,toh ai ammyn ma barinki za tayi itama ba,kai zaka hanata bari nah,dariya yayi yana jijjiga kai sannan yace,shi dai ismail ya shiga one chance gaskiya,dariya umma tayi sannan tace tunda ba kai ka shiga ba ai da sauki,
Agogon hannunsa ya kalla sannan yace tom bari na shiga kar kisa nayi missing flight dina,murmushi tayi sannan tace kamar zanyi missing dinka fah,dariya aysha tayi sannan tace umma kin cika neman tsokana fa,murmushi umma tayi sannan tace ai abokin wasa na neh tana fada tana kashe mai ido.
Dariya yayi sannan ya mike saman kujerar da suka zauna,hannu ya daga musu sannan ya wuce
Mu biya mu sha ice cream,uhmmmm sannu bakin shan zaki,ni dai rakaki zan yi kawai saboda ban sha zaki,ina da sensitive teeth,dariya umma tayi sannan tace you are missing much,conneting din wayar tayi ta kunna fav wakar ta beginning by jeoboy,minning din wakar suka rinka yi ita da aysha kamar wasu posh american chicks. tsaya wa suka yi wani bakery mai suna "elite sweet",suka siya ice cream,pizza mah ammy burger and cake, meat pie suka siya ma zaynab sannan suka wuce gida.

Suna kai wa,suka yada zango afalo suna cin guddies dinsu,daman sunce ma shaila kar tayi abincin rana da su so bata mayi girki kwata kwata ba,zama suka yi suna kallo dukkansu har da shailan mah,yanxu shaila mamaki take ba umma yanda take shige mata,fira suke ammy nacewa mai dinki yace ya gama ankonsu sai gobe,ayo ya kaisu su amso,umma tace ammy kawai ya amso da kansa tunda ya san wajan ni duk na gaji bazan kara fita ba sai ranan da zamu tafi,ranan lagos zai hallaka ni,i want to look posh at my yayas wedding,
wooooh look at who is talking kice za kiyi posh makeup kenan,sosai mah,can u bliv ban taba yin heavy makeup ba,likeserious zaynab ta fada tana zare ido,girgiza kai umma tayi,okay kenan ni zan miki makeup,kinsan am a makeup astist,so promise to make u inresistable, ismail zai zo ai koh,off cos wow kinga nice timing kenan,dariya ammy tayi sannan tace  yaran zamani sai ahankali,dariya dukkansu suka yi sannan suka tashi don yin sallar la'asar.

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Where stories live. Discover now