Mama kin ga gidan kuwa, wallahi gidan yana da kyau amma ba babba bane, daki uku neh sai falour da kitchen babu dinning amma, sai kuma toilet hudu, tsakar gidan akwai kyau sosai da girma. Kai ya umma yayi kyau husna ta fada tana nuna mah mama gidan a waya, abin birgewa shine akwai space sosai agidan, mama harda lambu fa kinga sai ki shuka kayan gonarki koh husna tana fada. Amma mama wallahi tare dani za'a tare kafin na koma school, mama tace Allah ya kai mu da rai da lafiya, amma nawa aka siyar da gidan umma, mama half a million neh kawai, really yaya amma yayi araha cewar ammar ,eh sosai ma samun gida a Abuja mai araha irin wanan ai sai an tona sannan kuma area din fa GRA neh, matsalata dai daya neh da wajan don kuwa kafin mutum ya sami abin hawa sai yayi ihu wallahi, okay yaya why not idan muka siyar da gidan nan da kuma awakan mama sai ahada da kudin dana samu wajan graduation dina sai mu siya mota koda karamace kinga yafi ko, eh wallahi yaya cewar husna, umma tace ai bakuyi shawara da mai awakan ba, dariya mama tayi sannan tace ai kun saba sai kun gama yanke hukunci kuke sani cikin lamarin, mama dan Allah asiyar da shanun nan da akuyoyin sannan ahada da kajin da talotalo suma, idan munje chan sai ki siya tolotolo da kaji amma mama banda shanu fa da tumakai dariya ammar yayi sannan yace ashe dai kema kin gane husna, mama tace Allah ya shirya ku suka ce Ameen suna dariya.
ABUJA CITY
Mama meye kike ganin zamu kara siyowa neh, umma ai kinsan duk abinda ya dace mu siya so kawai kiyi list ku siyo keda ammar, kinga gobe husna zata tafi makaranta abin yazo da sauki tunda elham tace driver din gidansu zai tafi dasu tare kinga nagode sosai, uhmmm kawai umma tace batace komai ba.
Yauwa ya umma amma ai bani kudi zakiyi idan naje chan sai na siya kayan abinci koh,idan haka kike so, eh husna tace toh shikenan ai 20 thousand ya isheki na abincin ko,eh tom zan miki transfer din 26 thousand sai ki rinka kashewa kafin wani watan koh eh yayi nagode, mama tace amma kudin nan bai miki yawa ba husna, kai mama wallahi bai yi yawa ba yayi daidai haka, naji Allah yasa albarka ameen mama, na kusa yin karkaf wallahi, kudin daya rage min bazai wuce 300 thousand ba idan nayi siyayan nan, zan dauki two hundren thousand na siya kayan da zansa a backery din, sannan sauran 100 din zan barshi incase wani abin ya taso sannan kuma akwai wanda na kai musu cup cakes dina da meat pie suka dandana kuma sunce zan musu supplying rannan Saturday na biki neh kuma rannan Sunday wata mata tace nayi ma yarta birthday cake. Lah yaya ina kika samu cutomers da wuri haka, uhmmm kedai bari wallahi noor ta hadani dasu, ai babu abin da zance mata sai Allah ya saka mata mafificin da alkhairi sannan ina jiran ranan da zata tambaye ni wata alfarma idan har baifi karfina kuwa ni ko zan mata.Allah yasa mu dace mama tace duk sukace ameen sannan suka cigaba da harkan gaban su.CANADA; 1041 PARENT STREET SAINT BRUNO DE MONTARVILLE, QUE BEC J3V6I8.
Daddy gaskiya we need to go back to Nigeria, na gaji da wannan country din wai baka gajiya dashi neh daddy, baka missing din mom dinka da dad dinka eh,pls daddy tunda ni da batool mun gama school mu koma mana kayi uniting dinmu da yan uwanmu idan yaso daga baya kai ka dawo nan din,toh yayi haka saleem, naji zan kaiku naija kuga yan uwanmamarku da nawa am I off the hook now, ihun dadi batool tayi,domin yanayin shigan yan naija yana bata sha'awa ita kuma tana son ta iya hausa sosai amma bata iya ba sai fulatanci da turanci hausa kadan kadan take ji,fulatancin ma ya fara guduwa donmin saleem baya son yi kuma daddy bai fiya zama ba duk friend dinta babu yan naija daga yan cairo sai yar india so turanci neh kamar ya kasheta, bro saleem are we really going home, wlh that awesome wallahi I will get to speak hausa fluently, dariya yayi sannan yace is that your only problem. Yes and no and I will have a lot of friend and also wear their cloth isn't that amazing. Dariya yayi sannan yace you are really crazy batool, n also obsessed with naija, wen d country don't have alot to offer, broda i knw dat but still it my country and i love it dat way, whatever sis u re going to naija, and u knw adamawa weather is very harsh i hope you can cope, i will try my best to, yah am flying to japan tomorrow, spending two days only, wat should i get for you, wow i will send you my list, saleem laughed and said you will never change, let me pray am going out now, okay pls buy chocolate on your way back, batool said with a mischievous smile ☺, he just shaked his head and smiled while exiting the living room. Batool also did same.
NIGERIAN; KANO
Ni ai babu ruwana da ke, saboda meye sa kenan noor, saboda nace ki bar husna ta zauna tare damu kinki, ayya kiyi hakuri bana so na kara muku nauyi ne,okay kiyi holding call din ina zuwa, mommy kinga koh umma taki barin husna ta zauna da mu please ki roketa pls, okay naji join the call, yauwa umma ga mom dina ki gaisheta,,uhmmm mommy ina wuni lafiya lau yata yakike ya kokari Alhmdllh mommy,toh Allah yayi miki albarka kinji amen nagode, noor ta gaya min kinki barin husna ta zauna dasu ko kina tsoran za'a cutar da itane eh, a'a bahaka bane mommy okay toh bani mamaku nayi mata Magana nan ta mika ma mama wayar,bayan sun gaisa sun danyi Magana da mommy kuma tayi bata bayani sai mama tace toh shi kenan Allah ya saka da alkhairi ya kara zumunci,mun gode sannan ta mika ma umma wayar godiya umma tayi kafin ta kashe wayar. Kira noor ta kara yi sannan tace ma umma ai gwanda dana hadaki da mom tunda kinfi jin maganarta fiya dana mama bare ni kuma, ke kika sani ni dai kinga ni zan tafi wajan aiki don haka akwai snack din da zan kai kuma ban karasa icing din cup cakes din ba so sai anjima ma yi waya,dariya noor tayi sannan tace okay sai anjima.
Hello elham kice ma usna ta hada kayanta ta dawo mama da umma sun yarda kinji,sai bobby ya kawo ku tunda yana cikin skul din, wow dat awesome yaa noor yaushhe bobby ya zo kano yau da safe kuma gobe zai koma daman document kawai yazo amsa daga wajan ya musty shine yace bari yaje school ya dauko ku, okay tunda mun gama lectures bari muje na ma taya ta hada kayanta ko. Yauwa yar gari.
Ya na ganku da kaya haka kamar wanda zasu bar gari, dariya elham tayi sannan tace su ya bob kenan, ni wallahi na dago jirginka fa, ta fada tana daga gira, nah you sabi yace, dariya tayi sannan tace husna zata koma gida tare dani mama ta yarda ta zauna gidanmu. Yauwa abin yayi kyau,
tabe baki lham tayi tana kallon ikon Allah, tun tuni suke kallon juna kamar zasu hadiye kansu,kayan ta ja ta saka cikin mota ta bude motar ta shiga baya sannan ta kwanta abinta, har minti biyar basu ce kala ba, sai husna neh tace ya bobby kayi kiba fa, dariya yayi sannan yace gaisuwar kenan koh, tura baki tayi sannan tace ina wuni ya amsa mata sannan yace shiga mota mu tafi toh zagayawa tayi zata shiga baya,amma to her great surprise elham ta gani akwance,ke kuma fa abeg tashi na zauna, kallonsu yayi sannan yace wai wa kuka mayar driver dinku turo baki usna tayi sannan tace I will surely get back at you,dariya elham tayi sannan tace babu komai,waya ta dauko ta kira ya marwan, bayan ya dauka sun gaisa yake ce mata ai daman yana hanyar zuwa kano yau amma babansa yace mai sai yaje katsina wansannan ya koma kano tayi hakuri sai gobe, shagwaba ta rinka zuba mai kamar yana gabanta daga baya suka yi sallama. Waya husna ta dauka ta danyi danne danne sannan ta ajiye, karar msg elham taji tadau waya ta duba taga ashe husna neh, dubawa tayi sannan ta kyalkyale da dariya amma batace komai ba.Daman ya noor kin iya abinci haka,dariya noor tayi sannan tace santi kikeyi kawai ai nasan ban fi umma ba, tab ya umma bata taban yin girki bafa domin mama bata barinta tayi wai tayi aiki ta gaji har weekend fah, bata aikin komai agidan nan walllahi, sai dai wani lokaci tana mana snacks amma abinci dai, ban taba gani ba, kai hana rantsuwa ta taba dafa indomie shima so biyu neh kachal, lallai kam cewar elham, amma ai indomie yayi dadi koh, sosai mah ni har yau ban taba cin irinta ba ma har ya ammar santi ya rinka yi wai zai bude ma yaya indomie joint dariya sukayi dukkansu banda bobby da musty wanda su murmushi kawai suka yi.
Yauwa bobby kace anyi posting dinku am baka gaya min inda zaka ba,oh ni sokoto aka kai ni, ammar fa, shi kuma yola aka kai shi, ayya dama kai aka kai yola da kaga su grannies dinmu, all the same dai wish you all the best, tank you.
Idan ka tafi yola sai ni da mama kawai zamu rage gidan nan fa, kai anyya zan iya kuwa cewar umma, da kar ki iya mana mama ta fada, ai kallonki nake kawai koh zama zasu zauna tunda ke kince baki ba aure su kuma sai ki hana su, duk mu zauna muyi ta kallon juna,koh uhmmm mama ba haka nake nufi ba mama kiyi hakuri,mama batace komai ba ta tashi ta bar palour abinta domin lamarin umma ya fara bata haushi duk wanda yazo ta korashi kullum sai anyi sallama da ita amma sai ta kora mutum.
Sai ta rinka cewa sai husna tagama makaranta tayi mata aure sannan zata itama kamar irin ita shekarun nata raguwa yake.
Allah dai ya kyauta kawai.I hope kuna jin dadin novel din nan, ku cigaba da biyo ni kuji yadda za'a kaya awannan littafi,sannan ku ga meye sa umma ke korar samarinta,ko don dalilin da take fada ne ko akwai wani dalilin.duk wannan amsoshin zaku same su idan kuka cigaba da bibiyata. Taku har kullum ummyter.
Pls kuyi voting da comment
KAMU SEDANG MEMBACA
Mafarkinsa Nake 💞💞💞
RomansaNi wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa n...