🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋🎋
🎋🎋🎋
🎋🎋
🎋
Wallahi sometimes i could be very stupied wallahi,yanxu mai na aikata kenan,ni bazan iya controling anger dina bane wai,aaaaah ya Allah.......Ita kuwa tana bayi tayi kusan awa daya aciki taki fitowa,gashi ta rasa gane mai ya saka taji zuciyarta na mata zafi akan kawai don yana kula wata,toh ita ina ruwanta,bafa son shi take ba balle tace sonsa neh da kishinsa ya saka hakan,ajiyar zuciya tayi sanan ta kuma cewa ai mijina neh duk da yana da right din aurar mata uku kuma amma duk da haka bai kamata ace yana kula wasu agabana ba ai wannan cin fuska neh ai,ya kamata gaskiya nah gyara ma wachan ficiciyar yar zama,kar ta zata zan barta neh ta shigo min gidan,tana gama fada haka sai ta kuma cewa na bani am turning into something else,Ya Allah ka taimaka min,alwala tayi sannan ta fito don yin sallar magrib,tana fitowa koh kallon inda yake batayi ba ta shimfida sallayarta ta tada sallah abinta,shi kuma ajiyar zuciya yayi sannan ya mike ya shiga ban daki
,bayan sun idar da sallah isha'i neh ya mike ya matso kusa da ita,hakuri ya fara bata,tana jinsa amma batace mai uffan ba har ya gama maganarsa,yana kai aya ta daga kai ta kallesa sannan tace ka gama,tsayawa kallonta yayi don shock,yanxu yayi summoning courage ya mata irin wannan maganar da magiyar amma ta rasa abin gaya mai sai wannan,uhmmmmm
Tashi tayi ta dau pilo da bargo ta kwanta saman chushion tare da saka wayarta asilent kafin ta rufe ido don tayi barci,kallonta yake cikin mamaki,wato baza ta kwanta tare dashi saman gadon ba kenan ko mai,don mamakin irin taurin kanta sai da ya kusa minti talatin zaune idan ta barshi,tashi yayi ya nade daddumar sannan shima ya mike ya hau saman gadon yana tunanin yadda zai shawo kan lamarin nan...............Haka su kai kwana biyar basa maganar kirki,abin duk ya dame rushd amma baya nuna mata
Yanke shawara yayi ya kira mukhtar yayi seeking advice,so bayan ya fita yaje gida gaida kakansa ya biya ta gidan abokinsa maheeb yana dawa neh ya kira mukhtar,bayansun gaisa tare da dan yin raha neh rushd ya gaya mai matsalar da yake fuskanta amma bai fada batun marital affair dinsu ba saboda wannan private neh, tambayarsa shawara yayi, don shi kadai zai iya bashi shawaran daya dace saboda ayanxu yafi kowa kusanci da ita..............Ajiyar zuciya mukhtar yayi sannan yace nasan za'a rina ai,but zama da umma dama akwai ups n downs especially a irin situation din da kukayi aure,bawai ina nufin auren dole ba,ina nufin saboda matsalar dake tsakaninku tun asali,umma bata da problem, da zan mata magana zata ji amma kuma ita bata son third party a relationships dinta,advice da zan baka anan shine you have to be very patient with her,sannan ka rage saurin fushi saboda babu inda zai kaika da ita awannan zaman naku,let her have her ways if wat she ix doing is not wrong,kasan bata saba ana controling dinta ba,ba wai nace kar ka zama man of the house bane,ina nufin kayi building friendship atsakaninku,lastly winning over her wont be a problem domin i dont tink daman tana wani son ismail sosai,she was just infatuated by the feelingx of dating someine herself.......
Zare ido rushd yayi sannan yace kana nufin bata taba soyyayah ba,murmushi mukhtar yayi sannan yace yes bata taba soyyayah ba domin baya gabanta sannan bawai bata da mane ma bane,matsalarta kawai yan uwanta,dasu take kwana dasu take tashi,yadda zata biya musu kudin makaranta and all,kwata kwata batayi kuruciya kamar normal teenagers ba,she was always serious,daga gida sai wajan aiki,tun tana shekara sha bakwai ta fara aiki,so responsilblity yayi mata yawa alokacin bata samu daman living life ba,sai sa ba komai yake burgeta ba,kaada kai rushd yayi alamon gamsuwa,
Abinda za kayi shine kawai,try and be polite,ka rinka mata magana ko bazata amsaka ba,yatsine fuska rushd yayi,murmushi mukhtar yayi kafin yace,maganar gaskiya sai ka ajiye wannan pride din naka da miskilanci fah,domin umma itama tana da nata miskilancinta,and a irin situation dinnan neh ake gane tana da miskilancin,domin sai ku shekara gida daya baka ganta ba balle magana ta hada ku,idan kuwa kuna daki daya idan bai zama dole ba koh kallon banza baka isheta ba balle ta gaisheka,
Wai ya akayi kasan umma haka,murmushi yayi sannan yace ai munyi daru da ita fah kafin muka dawo dai dai,kasan da farko ita patient dina ce so it was normal between us tunda ga irin relationship din dake tsakanin mu,but data warke muka gano we are related lokacin neh muka fara dan samun matsala saboda rashin fahimta,amma dana gane halinta sai naci maganin zama da ita........
Uhmmmmm but kasan ni bani da wannan patience din so Dan Allah ka gaya min wasu daga cikin halayanta saboda nasan daga ina zan fara,okay toh.
Da farko umma akwai shariya wanda aka fi sani da miskilanci,sannan tana da wasa da dariya idan kun saba,gashi akwai neman tsokana jaraba,bata son mutum ya rainata ko ya wulankanta ta,ita ba irin matan da abin duniya keh rudata bane,sai sa baza ka gane tana da kudi masu dimbin yawa na kanta ba,tana da saurin sabo bata da matsala kwata kwata sai dai indan abu ya hada ku toh nan za'a samu akasin duk wannan abubuwan dana lissafo domin zata bade idonta da kasa tayi ta shareka kamar bata sanka ba idan abin yayi mata zafi kuwa dayawa tayi ma rashin mutunci,amma idan ka bata hakuri kuma shikenan,weakness dinta kenan,kana mata laifi ka bata hakuri zata sauko,akwai lokacin da fada ya hada su da junainah,immediately ta bata hakuri sai tayi shiru kawai ta bar masifar,da na tambayeta bayan junainah ta tafi sai tace ai idan mutum ya bata hakuri ji take kamar an daure mata baki,idan koh bata sauko ba alokacin toh ka barta ta dan huce kafin ka kara bata hakuri saboda ta shaka kenan dayawa................
YOU ARE READING
Mafarkinsa Nake 💞💞💞
RomanceNi wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa n...