Chapter fourteen

71 4 7
                                    

🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁🍁
🍁🍁🍁
🍁🍁
🍁
Dan Allah kuyi hakuri da rashin posting dina, ba laifi na bane network din cikin school dinne sai ahankali,afuwa please.
And i hope you enjoy this page thannkx for you vote n for viewing.

New Delhi
Saheebul noor kasan mene ya faru jiya, dago kai yayi sannan ya girgiza kai, kallonsa tayi sannan ta tura baki, kai wannan fah ya fiye miskilanci amma dai bari na nema tsokanansa, jiya da muka baro airport xamu shiga jirgi na hadu da wani tsohon saurayi nah sannnan...... Dago kai yayi da sauri ya kalleta Wanda hakan yasa ta gintse maganarta, kallon juna suke yi for almost 1min babu Wanda yace wa Dan uwansa komai, tashi bobby yayi sannan ya barta zaune wajan murmushi tayi sannan tace atleast yanxu zaka samin ido, zaka rinka monitoring moves dina ta fada tana murmushi.
Washe gari da safe ta zauna a pool,ta sanya kafarta cikin ruwan tana wasa da ruwan, wani ba indiye neh yazo ya zauna kusa da ita sannan yace namaste, murmushi tayi sannan tace am not Indian, dariya yayi sannan yace I know it obvious you are Africa just pulling your legs, wow nice one then suka yi dariya tare sannan yace sorry for my manners am ammar hussein khan n you murmushi tayi sannan tace am husna Aliyu lamido it nyc meeting you, likewise ammar haka suka rinka gisting suna dariya, shi kuma bobby yazo balcony din suite din kawai sai ya hangota tana washe ma wani hakora, bai san sanda ya fasa glass din dake hannunsa ba jini ya fara zuba daga hannunsa, ya noor Daka zaune a dinning neh taji karar Abu a balcony, da gudu ta karasa nan taga bobby hannunsa yana fidda jini, magana ta fara mai amma taga hankalinsa baya kanta, kallon idan yake kallo tayi shine taga abinda ya haddasa mai ciwo, azuciyarta tace wanna idan ba ahada aurensu ba tare damu akwai Matsala ai, elham ce ta karaso jin ya noor na kiranta, ganin abinda ya faru ta tsorata, kallon idan hankalinsa yake tayi, ganin husna sai tayi murmushi tace kishi, uhmmmm halinku daya wallahi, elham ta kwala ma husna Kira, juyowa tayi tana murmushi dan ta gane muryar elham, amma sai ta hada ido da bobby, sai da ta tsorata ganin yadda idonsa ya koma jawur don tsaban kishi, wani irin mugun miyau ta hadiye sannan ta kalli ammar tace mai I have to go pls do call me ta fada sannan ta juya ta ruga aguje.
Tana kai wa suite din ta hango su zaune saman kujera a falo ga first aid box kusa da  ya noor amma bobby yaki bada hannu a wanke mai ciwonsa, kallonsa take amma shi idonsa yana kasa,tuna lokacin da take ta zuba mai murmushi yake, elham ce ta tashi ta karasa wajan husna, hannunta ta rike, dagowa tayi ta kalleta tare da langwabar da kai, murmushi elham tayi sannan tace kinsan you are the only one apart from mommy dazasu iya da rigimarsa koh, murmushi husna tayi kawai sannan ta karaso, ya noor kuma na ganinta ta tashi saman tool din, zama tayi sannan ta bude first aid box din ta fito da iodine da audiga ta jika shi, hannunsa ta riko ya fisge sannan ya dago kai ya kalleta, itama shi take kallo, tashi yayi zai bar wajan ta riko hannun da babu ciwo ta zaunar dashi da karfi, kallonta ya shiga yi ranshi a bace, zai yi magana ta daga mai hannu, tace don't even start, shiru yayi don yasan idan yafara baza su kare da dadi ba, hannunsa ta riko ta fara mai dressing dinsh, tana gamawa ta tattara kayan Zata bar wajan hannunta ya riko sannan yace sit, kallonsa tayi sannan tace ka huce neh, baice komai ba kuma bai sake mata hannu ba, zama tayi saman tool din, nuna mata yayi kusa dashi, tashi tayi ta zauna kusa dashi din. Ajiyar zuciya yayi sannan yace husna so kike na samu hawan jini ko meye, kallonsa tayi sannan tace ni kuma meye nayi, yayi murmushin dayafi kuka ciwo sannan yace jiya fa kika bata min rai amma baki ban hakuri ba, shine yau kuma zaki zauna da wani kato kina fira harda yake baki, Abin dariya ya bata amma sai ta danne, uhmmmm ai gani nayi bana gabanka, idan na zauna muyi fira ni nake initiating maganar, kai fa amsa min kake mostly da kai, idan anga kana magana Toh irin wannan situation dinne, Sannan kasan halina tun ba yau ba am really lousy so kaga, wait toh idan muka yi aure ya zakiyi kenan, lol zaka gani idan lokacin yayi. Uhmmmm okay am sorry yace same dear ta fada itama, murmushi suka sakar ma juna sannan tace zamu shopping koh, yace anything you wish for sweedy.

Ya noor,  Ke Abin bai baki mamaki yadda yanxu bobby ke jin maganar husna, dariya noor tayi Sannan tace ya zai ban mamaki, when first time da hakan ta faru ba karamin drama akayi ba lokacin ke da ya musty kunje sokoto, am telling you da kinga abinda ya faru koh da kin yi dariya, ranan har mari husna tasha wajanshi, yadda wanna ya faru hakan wachan mah, sai dai wannan tana rike hannunsa ya mare ta wai kar ta sake taba shi, amma da bala'i tana kuka tayi mai dressing hannunsa, tana gamawa ta bar gidan babu Wanda yasan ta bar gidan kawai nemanta akayi aka rasa, ammar neh ya kira ya fada mana wai tana gida mama, da kyar suka shirya da bobby fah akan Marin da yayi mata, wallahi sai da mommy tasa Baki, bobby har da kneeling da kukansa amma ko kallon bazan bai isheta ba sai da akayi sati biyu Ana Abu daya, sai da mommy ta bata hakuri tace bazai Kara ba ta hakura, daman mommy tace baxata shiga maganar ba, wai Wanda ya aike shi ya mare ta ai, ko itace bazata yarda ba. Sai da bobby ya rinka ma mommy kuka kamar karamin yaro kafin ta yarda tayi ma husna magana, aiko mommy na mata magana ta hakura kamar daman jira take. Dariya elham tayi Sannan tace kai amma husna babu dama Wallahi. Da walakin goro amiya, sai sa bobby yanxu bai fiya zuciya da sauri ba, amma mostly kam akanta yake zuciyar daman, dariya noor tayi sannan tace ke dai bari, lamarin so akwai ban dariya. Murmushi elham tayi sannan ta tada sallah.

Kai sis kalli wannan agogon yayi kyau, zan siya ma sahibul noor dina, toh ai na mace da na miji neh bakiga ansa couples wristwatch ba, the more nah saya kenan mah, dauka tayi tasa a kwandun kayanta, ita kuma elham mamaki take tin da suka bar naija suka zo siyayya duk abinda husna zata siya toh couples tinx ne, kadan neh kawai single. Gashi sai kwashe kayan sawa take ma ita da bobby. Ko kayan kicin bata dauka sai kayan sawa da takalma da kuma jewelries, a Dubai ma haka ta cika akwati uku manya da kaya, gashi bobby akwatin ta yake hadawa kuma tasan da haka, amma dana mata magana cewa tayi ai wannan ba English wears bane. Dariya ta ban don nasan ita dashi din mayun English wears neh.
   Ya noor Kali sari dinnan yayi kyau mu siya sai muyi Indian night koh, yap ni zan dau blue with touch of gold dinan, habibi nah yasa gold nikuma ga lemon green da touch of black sai babynah yasa black, elham tace and ni kuma zan dauko gold with touch of maroon sai sweetheart dina yasa maroon hakan ma yayi. But ya noir ya kamata muyi importing din sarin da zai zama colour of the day don friend da family su siya amma mugaya musu tukun Idan yaso sai su zabi colour din da suke so, yap you are right daman boutique dina yana nema kaya. See you rabawa zamuyi cewar ya noor and kina wani cewa boutique dinki shey it belong to you both, yes but ita elham fanni kayan kwaliya take sannan kuma kinsan tana managing din studio dinta ga school din da ake ginawa na catering so Abin zai Mata yawa.
Bayan sun gama shopping suka hadu da mazan waje, ya musty kuma yana cikin mota already, bobby ya bude ma husna kofar mota tashiga sannan ya kulle elham tace iyye sabon salon, banza da its yayi ya shiga abinsa, bayan suma sun shiga an loda musu kaya abooth ya tada mota suka fece.

Pls vote and comment
manage
I will post often don na kusa gama examx so zan dawo gida network bazai zama problem ba

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Where stories live. Discover now