Typying errors
Not edited
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
💋💋💋💋💋💋💋💋💋
💋💋💋💋💋💋💋💋
💋💋💋💋💋💋💋
💋💋💋💋💋💋
💋💋💋💋💋
💋💋💋💋
💋💋💋
💋💋
💋
Thank you doc,rushd yace kafin suka tashi zasu wuce,duk da haka she still feels weak,rungume da ita rushd yake suna tafiya ahankali,wai yau shine yakusa ya zama uba,daga kai umma tayi ta kalleshi murmurshi ya sakar mata itama ta mayar mai,sannan tace Abbana fah,yana wajan ammy.wai tayi sabon miji shi abbi idan ya ga dama ya za gaya duniya,murmushi umma tayi kafin tace Allah yasa dai kar ya mata halin nasa,dariya rushd yayi sannan yace ai ta saba dashi koh,hararan wasa ta mai sannan tace au daman kasan abinda kake aikatawa kenan,bude mata kofar mota yayi ta shiga sannan shima ya shiga kafin driver din ya jansu,ai bawai bansan meye nake bane hayaniyace kawai bana so,aifah gashi yanxu ka iya hayaniyar kai ma ba,ba dole ba tunda na samu expert ta kaoya min,mintsilinsa tayi,ouch yace sannan ya kara da fadin wannan matar fa kin iya mugunta,mutum bai da lafiya amma sai neman tsokana,murmushi kawai tayi tare da shigewa jikinsa,rungumeta ya karayi kamar wanda ke tsoron za'a kwance mai ita,lumshe ido tayi jin dimin jikinsa sannan ta sake ajiyar zuciya kafin tace kasan mene,girgiza mata kai yayi don shima dadin position din nasu yaji,kara shiga jikinsa tayi sannan tace i need you badly,bude idonsa dake lumshe yayi yana kallon fuskarta sannan yace really,yap tace kafin barci ya dauketa,magana yake mata amma yaji shiru wanda hakan ya tabbatar mai tayi barci,murmushi kawai yayi bace komai.
Oga ahhhh madam fine wel wel ooooo,drivern ya fada idonsa na hanya,mugun kallo rushd yayi mai sannan ya kara rungumeta in a possesive manner,yana wurga ma dele harara,mugun miyau dele ya hadiye ganin irin kallon da rushd ke mai,tunani yake shi ko mai ya aikata,da haka suka iso gida,rasa yadda zai fito balle har ya dagata yayi gashi bai son dagata,ganinta kawai zakayi kasa ta gaji sosai,duk tayi wani fayau da ita,toh amma ya ya iya dole ya tada ita,baby ya kirata in a hush tone uhmmmmm tayi kawai tare da kara gyara kwanciya akirjinsa,dagata yayi ya daurata saman kafarsa,ita kuma jin dadin hakan yasa ta kara gyara kwanciya,mamaki yake yanxu duk cikin neh yasata irin wannan barcin ko gajiya,ita da ko motsi kadan tace bude ido zatayi,lallai kam,matsawa ya rinkayi ahankali har ya kai bakin kofar kafin ya sako kafarsa daga motar sannan ya dagata suka wuce cikin gida,daman dele ya shigar musu da wasu kayar,yana shiga ya ci karo da ammy tana kokarin fitowa ga haydar rike ahannunta,kallonsa tayi sannan tace sannu ya jikin nata,alhamdulillah yace sannan ya wuce part dinsa da ita,ammy tace azuciyarta yaran zamani akwai su da kunya kam,ko tambayarta baiyi ba idan zai ajiyeta,girgiza kai kawai tayi sannan tace mah haydar,prince din big momy zai sha ice cream koh,yatsina fuska yayi tare da girgiza kai,murmushi tayi sannan tace koh rushd bai zai nuna mah miskilanci ba,wato bakinka yana ciwo kenan da bazaka amsa ni ba sai da kai kamar wani kadan gare koh,kallon yayi tare da bata fuska sannan yace gandma i have headach,baki ta bude sannan tace Allah na tuba wannan yaron badun yana kama da ubansa ba ai sai nace yaron rushd neh,hali daya ko nace yama zarce shi........Yana zuwa dakinsa ya samu an gyara shi tsaf,kwantar da ita yayi sannan yaja mata duvet din kafin ya shiga ban daki don ya watsa ruwa,bayan yayi wanka ya fito neh ya samu ta bude ido,ta turo dan karamin bakinta,hararanshi tayi,murmushi yayi sannan yayi ignoring din gesture dinta tare da cewa baby kin tashi,kara turo bakin tayi sannan ta fada ashagwabe,ni ka kwanta kusa dani na gaji barci nake sonyi,uhmmmm toh bari na gama shiryawa toh yace mata ataikace,hannunshi ta rike tare da girgiza mai kai,ni ban yarda ba yanxu nake so,kallon cikin idonta yayi ya gane abinda take nufi daban neh,murmushi yayi kawai sannan ya haye saman gado,matsowa tayi kusa dashi tare da shigewa jikinsa,tana shakar kamshi jikinsa wanda ke kwantar mata da hankali sannan yana rage mata yunkurin aman da take ji,dago fuskarta tayi ta daura anasa,ganin tayi shima ita yake kallo,haka suka rinka kallon juna na kusan minti biyar kowanne daga cikinsu yana karantar abubuwa da dama acikin idon dan uwansa,saukar da fuskarta ta fara yi ahankaali tana chizar leban ta,fuskarta ya ya tsayar daga abinda take shirin aikatawa,hannunsa na saman habarta ya dago fuskar,lumshe idonta tayi tana jin kirjinta na bugawa da sauri da sauri,ita fa bata san dalilin da ya saka take jin tsoransa har yanxu ba,ko dan wahala take sha hannunsa neh,wani bangare na zuciyarta kuma cewa yayi saboda baki sakin jikinki ya za'ayi kiji dadi,shakar numfashi tayi sannan ta fusar,duk yana kallonta,ahankali ya rinka matso da fuskarta yana tsunkuyo da kansa har ya zamana suna iya juyo numfashin juna,yana kokarin hade bakinsu sukaji an kwonkwasa kofa,aaarrrgggg groaning yayi,shi duk an bata masa lissafi fah ko waye wannan oho,mtsuuu zaki yayi mara sauti kafin ya janye goshinsa daga nata yana kallon fuskarta,baby......Konkosa kofar aka karayi,ranshi abace ya sauka saman gadon tare da karasawa bakin kofar,yana budewa yace yau da zaynab ce da ba karamin ballata zai yi ba,gyaran murya ammy tayi wanda ya dawo dashi daga tunanin da yake,kallon take batace komai ba shi kuma bai matsa mata ta shiga ciki ba,cewa tayi wai bazaka matsa min na shiga bane,saurin matsa bata yayi,tsaki tayi sannan ta karasa cikin dakin,da gudu ta karasa wajan gadon tana tamabayar umma mai ya faru don taga sai yunkurin amai take,kallon rushd tayi wanda shima har ya karaso idan suke tace wai mai likitar tace yana damunta ne,susa kai yayi tunowa da yayi ashe bai gaya mata ba,cewa tayi wai ba da kai nake magana ba kayi min shiru irin ga mahaukaciya na magana koh,yi hakuri ammy na zata na gaya miki neh,am!!!!! likitar tace tana da juna biyu ya fada kasa kasa,masha Allahu cewar ammy tana kallon umma,sannan ta kalli rushd shine kazo ka ajiyeta da yunwa,gaskiya na yarda yan fari akwai wauta,baki ya tura kawai,juyawa tayi tana ma umma sannu,sannan ta tambayeta mai take son ci,girgiza kai kawai tayi tana cewa ita bata son komai,da ammy ta matsa mata mah kuka ta saka mata,hakuri ammy ta rinka bata da kyar tayi shiru,shi kobrushd yana gefa yana kallon dramaz su,harara ammy ta banka mai wanda ya kusa sa shi dariya sannan tace wato ka barni da matarka ka gan yadda zanyi koh bayan ka gama shagwabata,daga hannu yayi sama sannan yace babu ruwana,da fa korata za kiyi daga dakin,kawai don ni din na mijin neh ya fada yana dariya,kaniyar namiji neh,ai yanxu zan tafi na barka da ita don naga alamar ni nake sata kukar,azuciyarshi kuwa cewa yake gwanda dai ki tafi kona samu na huta,gashi daman an dade ba'a hadu ba,kwance umma take tayi lamo kamar mai barci koda ammy ta juyo ganin idonta tayi akulle,ohhh gashi tayi barci ashe duk barci take ji nake takura mata,gyara mata bargon tayu kafin ta wuce tare da janyo musu kofarsu,tana fita ya tashi saman kujerar dake dakin ya karasa gadon,kwanciya yayi ya janyota jikinsa,sannan ya mata rada akunne murmushi tayi kawai tare da kara shigewa jikinsa,lalubarta ya fara yi ahankali,yana shas shafata,idonta na lumshe bata hana shi ba don daman abinda take nema kenan tun tuni,zip din rigarta ya zuge ahankali sannan yana dora hannunsa akan na fulaninta ya fara murzawa,nishi ta fara yi alamun sakon da yake aikata mata suna isa,cize labenta ta rinka kayi saboda kar tayi kara don dadi,shima saboda lallausar fatarta da yayi karo da har ya fara fita hayyacinsa,balle daman abinda yafi so kenan jikin ya mace,bakinta ya samo ya chafke ya fara tsotsa da sauri da sauri kamar wanda yake tsoron za'a kwace mai shi,ganin hakan neh yasa na lallaba na fice abina.....
YOU ARE READING
Mafarkinsa Nake 💞💞💞
RomanceNi wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa n...