Chapter Twenty-two

71 4 8
                                    

💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔
💔💔💔💔
💔💔💔
💔💔
💔
Allah ya umma naji dadin da kika zo,duk da nasan ba waje nah kika zo ba kam,dariya umma tayi sannan tace,inji waye wai ba wajanki nazo ba,ni da yau yini zanyi agidanki,dariya batool tayi sannan tace babu wani ai hamymy nah ya gaya min cewa zaki zo ki duba anything important acikin kaya kin nan sannan sauran za'a bayar,murmushi umma tayi sannan tace hamymy koh,dariya batool tayi tare da rufe fuskarta alaman taji kunya,dariya umma tayi sannan tace ban son wani gulma gwanda ki bude fuskar dai,fira suka rinka yi suna raha kafin batool ta tashi don daura girkin rana,ita kuma umma sai ta shiga dakin maman na da dan tayi abinda ya kawo ta,tana shiga tayi ido hudu da hoton mama,hawaye neh suka zubo daga fuskarta,share hawayen tayi sannan ta zauna gafen gadon,hoton ta dauka tare da share dust din dake samansa da tissue din hannunta sannan tayi hugging hoton tare sakin ajiyar zuciya,i really miss you maaaah ta fada,ajiya zuciya tayi tare da ajiye hoton saman gado sannuan ta fara bude side drawers tana fito da kayakin dake ciki,wayarta neh yayi kara,ajiye tarkacen dake hannunta tayi sannan ta dau wayar,sunar husny baby ta ga ya bayyana murmushi tayi sannan ta dauka tare da cewa amarya agidan Aliyu hydar,murmushi husna tayi sannan tace ya umma ina yini don bata son biye mata ,lafiya klau ya gida ya rashinji,husna tace Alhamdulillah amma ai yanxu na dan rage rashinji,baby gaya ma ya umma na daina rashinji ta fadama ma bobby  dake kusa da ita,au daman bobbyn na nan neh umma ta tambaya,dariya husna ta kuma yi sannan tace yanxu nan ya dawo,daga ido umma tayi taga karfe sha biyu da minti goma dai dai,saka wayar handfree tace ma husna,bayanta sa wayar a handfree neh umma tace bobby,susa kasan yayi sannan yace na'am ya umma ina wuni,share gaisuwar tayi sannan tace bobby kaje aiki yau kuwa,wani irin kallo yayi ma husna alamon zan kamaki ai,sannan yace uhmmmm ya umma yau na tashi da ciwon kai neh sai sa ban samu zuwa ba, girgiza kai umma tayi hade da murmushi kafin tace ka manta abinda kace ranannan a garden,cewa fa kayi zaka shiga nextlevel so ya kamata kayi taken nextlevel serious ka daina biye mah husna,insha Allahu ya umma ya fada ataikaice.Okay yayi kyau,sannan hajiya amarya adaina barin maigida a house abarshi yaje aiki,murmushi husna tayi sannan tace kai ya umma gwanda na hana shi fita fah ranan saturday zan koma school don zamu fara exams monday kinga zanyi missing dinsa,ooooooooh ni rahmatu,husna haka kika koma,toh kinfi karfi nah kam yanxu, dariya husna tayi sannan tace ya umma idan na dawo zaki zo koh ta fada don kawar da wannan zancen,tab ai ni da gidanki sai nan da shekara daya,kai ya umma kinga baki taba zuwa bafa,dariya umma tayi sannan tace yaushe kikayi aure wai,jibi two week fah,ni dai ya umma ban yarda ba,naji dai sai anjima am busy sef,toh ai anjimar zan kira ki,toh naji bye bye.
sallah ta tashi tayi don taga lokaci yayi, kafin nan ta karasa har hada kayan,ta ware wanda tasan zasuyi amfani dashi sauran kuma zata ba baba mai gadi. Tana gamawa ta saka wanda take so cikin akwanti daya sannan tasaka ma husna itama acikin akwatin daya sauran kayakin kuma ta zuba shi cikin katon ghana most go sanman tayi zipping dinsa.
Falour ta dawo ta zauna tare da kiran faiza,bayan ta amsawa wayar neh tace mata,tayi mata parkaging din one park of scotched egg and samosa zata biyo ta amsa,sannan ta katse wayar,sallamar ammar neh yasa ta dago kai daga har hada kayanta da take yi,murmushi tayi sannan ta amsa sallamar tare da mai sannu da dawa,amsawa yayi sannan suka gaisa,ana cikin haka batool ta fito daga dakinta tayi wanka ta chaza kayanta,murmushi umma tayi sannan tace bari na wuce ni kam,ammar yace tun yanxu,kallonsa tayi da mamaki sannan tace tun nine (9) nake gidan nan fah,sannan zan je na amsa sako wajan noor kafin naje bakery,kuma ina azumi haka ma ammy kuma nayi mata alkawarin zan mata girki yau,tab yanxu ya umma azumi kike ranan da zaki zo gidan nawa,murmushi umma tayi kawai,batool tace nima dai hakan na gani,haka dai suka dan taba fira kafin suka tashi suka rakata parking lot ta shiga mota ta tafi.

Sannu fah ya kalleta bayan da ta kashe wayar,murmushi tayi sannan ta matso kusa dashi tare da zagaye hannunta awuyarsa sannan tayi kissing din lips dinsa ataikaice kafin ta dago ido ta kallesa,shima kallonta yake,magana ta fara yi a shagwabe,ni meye nayi kawai don nace zanyi missing dinka,lumshe idonsa yayi sannan ya kara matso da ita kusa dashi kamar zai mai data cikin jikinsa sannan yayi magana muryarsa kasa kasa,jaan do you want to drive me crazy neh,murmushi tayi mai wanda hakorinta ya nuna sannan tace i will love that if only you are going to be crazy about me,tana gama fadar haka ta hade bakinta da nashi,sumbatar juna suka rinka yi suna romancing juna,niko dana ga abin yafara wuce romance da kiss na dauki yan matan kafata na fita tare da rufo musu dakin.

Ni fa Mamy dambun shinkafa zanci yau babu wani tuwon da zanci,sai nayi mah ammy da abba aha,yauwa yar gari cewar ammy,nima dai na gani kawai muyi azumi mu kama cin tuwo ai wannan is not possible,dariya Abba yayi sannan yace halinku daya da ammyn naki ai,murmushi tayi sannan tace yauwa abba nextweek idan ammy ta tafi zan bita nayi oneweek sannan na dawo saboda lokacin za'a fara registration,wani course aka baki neh mah,Accounting neh okay yayi kyau Allah taimaka, ameen suka fada baki daya.

LAGOS💋💋

Ammy wannan mai aikin taki ta fiye iyayi wallahi,ni dai ta daina dafa abinci dani,sannan kitchen din kamar nata babu daman mutum yashiga sai ta fara mai kallon hadarin kaji,dariya ammy tayi sannan tace idan dai shaila ce sai dai hakuri nema wani lokacin haka take min,haka take kamar wata mai juju amma idan kun saba shi kenan tab aikuwa baza mu saba ba,dariya ammy tayi sannan na cigaba da bata labarin yadda suka hadu da abbu a dubai da haukar da tayi,dariya ammy ta rinka yi sannan tace you are just like Aisha wallahi,murmushi tayi sannan ta kwanta saman kujerar ta daura kanta saman kafar ammy kafin tace i miss her so much wallahi,shafa gashin kanta ammy ta rinka yi ita kuma ta sauke ajiyar zuciyar,mintina kadan ta leka fuskarta taga barci take murmushi tayi tana aiyana wani abin a ranta,kallon sunna tv ta cigaba dayi idan abin ya fado mata arai tayi murmushi,wayarta ce tayi kara,video call neh kuma rushd neh,picking yayi sannan suka gaisa suna ta magana cikin larabci,ido umma ta bude sannan tace ammy ke da waye,juyawa tayi ta kalleta sannan tayi mata alama da hannu ta matso,matsowa tayi ta kalle tab din,ido hudu sukayi wanda ya saka gabanta faduwa,kare mai kallo take yana kama da abbu sosai,as in carbon copy but yafi abbu kyau sosai,ammy neh ta dawo da ita daga tunanin da ta shiga,yayanki neh,kallon ammy umma tayi sannan tace ammy wannan neh yaronkin ta fada with wide eye,baki abude,kallonta yayi cike da mamaki,azuciyarsa koh tunani yake mai take nufi da wannan tambayar don yadda ya gan tayi da fuska kamar bai kai matsayin ta haife shi ba,kasa hakuri yayi sannan yace me kike nufin da hakan,ido ta gwalo wajen,azuciyarta tace wai daman yana jin hausa,wallahi wani zai ce koh A bai sani ba da hausa,kallon rainin wayau da yake mata neh yasa ta saita kanta don itama ta raina mai hankali cewa tayi,gani nayi ka fiye girma dayawa,gira ya daga mata alamon bai gane ba,azuciyarta tace dan rainin wayo ina daidai da kai,ma'ana ka fiye tsufa,dariya ammy take yi don tasan kam bazasu shirya ba tunda taga kallon da suke ma juna,juyawa umma tayi ta kalli ammy ignoring din mugun kallon da yake  mata sannan tace ammy bari naje na dafa noddles don bazan iya cin abincin yar rainin hankalin nan ba,ita bazata tambaya mai mutum yake son ci ba kawai sai ta kama tayi mana wani jagwalgwalo,girgiza kai ammy tayi sannan tace okay,juya kai ammy tayi tana kallon rushd wanda ya hada girar sama da kasa shi adole fushi yake,ammy wallahi ni bazan yarda ba haka kawai ta gani dan yaro sabon jini dani tace wai nah tsufa,dariyar da ammy take rikewa neh ya kufce,sai da tayi mai isarta sannan tayi shiru shi ko rushd ya shaka,kallonsa tayi sannan tace laifin wa toh jifa yadda ka ajiye gemu kamar wani mai zan kira ma ban sani ba,sai sa baka son zama a nigeria don ka bar gashin nan kamar yan kasarku, kuma kai baka barinsa kadan sai ka barsa yawani cika fuskarka kamar wani gwagwon biri,kai ammy wallahi kin daina sona,nama fasa dawo wan tunda baki sona,dariya tayi sannan tace nasan zaka dawo cos you are misaing meh ta fada tana murmushi arrrrrrrrgn yayi groan sannan yace idan na dawo na sameta sai na balla kafarta kam,dariya ammy tayi sannan tace,good choice don kuwa kai zan bari da jinya nima nayi tafiya ta sudan,haka suka rinka fira kafin daga baya suka yi sallama.

Basmy longest time,yakike ya kano ya kwana biyu,wallahi i really miss you,babu wani cewar basma,bayan baki neme ni ba,baki da mutunci fah,am so sorry wallahi abubuwa neh suka min yawa fadar umma,okay naji whatever na turo miki invitation card din biki nah ta email,saura karki zo,ni na isa yaushe neh bikin,in two week tym neh,okay shi kenan Allah ya kaimu,dole mah nazo daman i have unfinish business a kano sef,hayyyyy bikina zaki zo ba yin wani unfinish business ba,lol madam chill ayi naga za'a gama bikin naki koh,toh zan yi business din nawa after that so chill,haka suka rinka fira daga baya sukayi sallama bayanta ce mata zata turo mata asoebi dinta ta whatsApp.

Vote ad comment
Pls share
Love you all lovelies

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Where stories live. Discover now