Chapter seventeen

66 4 2
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸
🌸🌸
🌸
Mamy wallahi ki gaya min yaushe zaki dawo,nifa na kosa na ganki ne,i really missed you kuma ya mukhtar sai takura min yake,dago kai mukhtar yayi yana kallonta,murmushi tayi mai sannan tace mamy lastest news,daga dayan bangaren kuma mamy tana murmushi neh kawai domin Allah yasa mata son umma aranta sosai,cewa tai diyar mamy menene lastest din toh,yauwa mamy ya mukhtar yayi sabon budurwa,dariya mamy tayi sannan tace Lallai kam kice wannan fah lastest news neh kam,mamy idan zaki dawo ki fa tawo min da bula,sannan mamy ya mukhtar fah kin siya min chocolate yake fah,dariya abin ya ba mamy,bayan tayi mai isarta sannan tace okay zan mai fada,yauwa mamynah,toh gaya min yaushe zaki dawo.Ina ga sai nextweek, domin zanyi wani abin gashi akwai bikin wata  yarinyar kawata yakamata na halarta,kukan shagwaba umma ta fara,kai mamy bayan kince sati daya zakiyi gashi yanxu har ya kusa sati biyu sannan kuma kice zaki kara kusan kwana biyar fah,ni dai ban yarda ba ki dawo kawai wallahi.Murmushi mamy tayi domin kwana biyu lamarin umma bata mamaki yake yadda ta saki jiki da ita tana acting kamar itace mahaifiyarta,amma abin na mata dadi sosai kuma,sorry kinji cewar mamy.Tura baki umma tayi kamar tana gaban mamy sannan tace uhmm. dariya mamy tayi sannan tace okay kinsan meye idan na dawo zamuje umrah zan gaya ma mukhtar yayi processing komai,daga nan sai mu biyata Ukraine mu taho tare da Abbanku koh,yeeeeeeeeh ummah tayi ihu sannan tace yauwa umma wallahi kuwa sai kin dawo Allah ya tsare min ke,amin my daughter ta fada tana murmushi. Kallonta kowa keyi,bayan ta kashe wayar neh ta daga masu gira alaman tambaya,su ma daga mata gira suka yi,dariya abin ya bata,sai ta kwashe da dariya sannan tace Allah kun cika sa ido. Mukhtar yace naji bomb din da kika gama hada min wajan mamy wallahi saka min ido zata yi,ai na fi son haka kaga yadda kake kallon sista faiza kuwa wallahi gwanda ka rakani rahmer's eatry kawai nayi hooking dinku up, kafin garin kallon ruwa kwado yayi maka kafa,dariya yayi sannan yace daman umma haka kike da surutu ban sani ba,dariya ya noor tayi sannan tace idan taso surutun ba,idan bata so ba kam ko kasa da sama zata hade ne baza tayi ba hakan nan taza dinka bin mutane da ido kamar wanda taga wawan zama.dariya umma tayi sannan tace amma fa kun iya exaggerating abu,yanxu dai am bored why not mu je coldstone mana mu sha ice cream,beside weekend neh fah, kowa ya yarda da shirin,tashi sukayi suna shirin shiga mota akayi horn, gate baba iliya ya wangale,motar ya musty neh ya karyo kai,bayan ya shigo neh yayi parking yana murmushi don ya hango husna tana karaso wa wajansa,high five suka yi sannan yace yadai jinjinran gidan,murguda baki tayi sannan tayi banzan da maganarsa don tasan neman magana kawai yake,ya hanya tayi mai sannan suka jera suna karasowa wajan sauran, tsayawa yayi bayan daya hangota,itama kallon nasa take itama,ido cikin ido mamaki yake wai idon shi har yanxu gizo take mai ko kuma ita dince take kallonsa,sai da suka kusa minti biyar awannan yanayin kafin,umma ta janye idonta, ita kuma ganin tayi yayi mata kwarjini ya kara kyau,karasowa yayi amma ya kasa magana sabida yana cikin shock,kallonsu mukhtar yake kishi kamar ya kashe shi domin so da kauna tare da kewar juna ya hango a idanunsa,gyarar murya yayi sannan yace zamu tafi neh or an fasa,murmushi husna tayi domin ta san abinda ke damunsa,ya musty itace ba gizo idonka ke maka ba cewar husna,yanxu dai bamu da time din explaining saboda zamu cold stone amma,baza mu dade ba,by then ka gama kintsawa,sannan nasan momy ma zata baka labarin komai,so kashiga ciki kawai,mota kowa ya karasa domin har ya mukhtar da ya umma har da ya noor sun shiga mota koh,ita kawai suke jira su tafi,tana shiga kuwa ya mukhtar ya ja motar ya bade ya musty da invicible kura sannan ya fice, shiru ya umma tayi acikin motar batace komai ba,ko da suka je coldstone mah,shiru tayi tana shan ice+cream dinta,ya noor kuma tana making call da habibinta husna tana chattin while shi ya mukhtar yana kallonta  kawai yana nazari akan yanayinta,sai da suka gama shan ice cream a coldstone ne suka siya take away suka tafi,biyawa suka yi ta eatery din ya umma sannan suka taho gida,ajiye su kawai ya mukhtar yayi sannan ya wuce abinsa domin mood dinsa duk ya chaza,amma kafin ya wuce umma ta leka ta ce mai drive careful sannan ta shige witout turning back,mamaki yake yadda tayi ta san he is not in a good mood.Motar ya ja ya wuce abinsa kawai.Su kuma daman sun dade da shiga ciki abinsu.


🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Kuyi hakuri page din yayi kadan but zanyi mai yawa next time
Tanx
Vote n comment pls. 

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang