Chapter eight

102 7 0
                                    


💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖
💖💖💖💖
💖💖💖
💖💖
💖
RAHAMA'S EATERY.
I learnt about this place from a friend, he told me you have good snacks and at an affordable price, well I never did believed, until when I went for a friend's wedding dinner, the cake was supper delicious and then she told me it was from this place, so I decided to pay a visit with a business proposal. So what do you think about my proposal, wow I don't know what to say but surely it a very nice proposal but I need to think about it first, that wont be a problem on my side, okay then miss rahma, I would take my live now then please do get back to me, here is my card, I will ma thank you very much, you are most welcome.bye
Itama daga ma matar hannu tayi sannan ta zauna tana tunanin abinda matar ta fada, system dinta ta bude ta fara duba details akan matar, wow she is married to a young multi billionaire, amma ji yadda take Magana kamar ba yar naija ba kamar yar kasar waje,
Sunar matar RUMANA ALIYU SARKI, uhmmmmm amma dai sai tafi kama da yar sudan din nan, wow ji company dinta, one of the biggest in naija, gashi tana dealing da ko wani irin business, idan ina delivering din product zuwa restaurant dinta I will gain a lot amma idan ina so nayi wannan dole sai na nema Karin yan aiki, but disadvantage din kuma shi ne idan har nayi signing contract da ita bazan iya supplying ma wasu wajajen ba, gashina fara saba wa da mutane, ayya idan nayi haka ba bata business dina zanyi ba, gashi a website na samu labarin cewa she is a very good business tycoon. Yanxu yaya zanyi I really need an advice, who should I call now, tunani ta rinka yi sai marwan ya fado mata arai waya ta dauka ta danna kira, saida ya kusa katse wa sannan ya dauka, lallai yau za'ayi ruwan sama agarin kano daman zafi ya ishe mu, murmushi tayi sannan tace haba marwan bana kiranka ne ,kina kirana mana ba gashi kin kirani ba, lolx baka da dama wallahi, amma yanzu ba wannan ba advice nake so ka bani akan wani lamari, okay am all ears, nan ta gaya mai komai, wow this is a very great opportunity but kuma you need a lawyer who is great in business also, okay any recommendation then, yes I have a recommendation amma ba lallai bane ki so shi domin ba kwa ga maciji dashi, dariya tayi sannan tace ka mayar da ni mafadaciya ko, wato ni da kowa nake fada, a'a ba haka nake nufi ba kawai dai wannan dinne dai da kamar wuya, nifa kinsan na san halinki sosai, sai dai idan kuma kin sake sabo, dariya umma tayi sannan tace naji dai, yanxu gaya min waye kake Magana akai kenan, okay ina maganar Mustapha neh kin san law ya karanta sannan tun yana makaranta secondary yake zuwa company tare da babansa so ya san kan business sosai, kinsan babansa is among the richest people in African amma da yake abin duniya bai dame suba so ba'a gane wa sai wanda suka sani, ajiya zuciya tayi sannan tace kai abin neh da kamar wuya, dariya yayi sannan yace na sani ai amma ai business ne, beside biyanshi zakiyi ba wai kyauta bane so just think about it, ballantana dealing da mrs fuaduddeen is not an easy task, kina ganinta haka kamar wata karamar yarinya amma tun tana shekara ashiri take business, ace mah tana shekara sha shida ta bude makeup studio lokacin tana secondary school, in karkare miki business ta karanta, tare mukayi master dinmu a instanbul, zaki ji dadin yin business da ita amma fa sai kina da wayau kamarta tukun, kar ki yarda tayi manipulating dinki, okay nagode marwan zan kiraka gobe nah gaya ma abinda na yanke, okay babu damuwa ki gaishe da mama, zata ji sai anjima,bye.

Murmushi yayi bayan ya sauke wayar, key din motarsa ya dauka ya wuce gidansu Mustapha domin weekend neh so bai je wajan aiki ba, yana kaiwa yayi parking motar, mai gadi neh yake ce mai ai su elham basa nan sai Mustapha ne kawai, dariya yayi sannan yace baba ai wajanshi ba nazo ba wajanta ba, okay yayi kyau.
Direct dakinsa ya wuce da bai gansa apolour ba, bayan yayi sallama annnan sun gaisa neh yake bashi labarin abinda rahama ta fada da yadda suka yi da ita,murmushi yayi sannan yace Allah yasa ta yarda, amma ban taba tunanin plan dina zai karkato kai na ba amma idan haka ta faru ai aikina ya ragu wallahi, at least zan roki gafaranta, kasan tunda ta bar kano baganta ba, yau shekaran mu daya kenan da wata uku, and it badly affecting me, kasan ba tare muke zuwa weekend da noor ba, kuma ta hanyarta kadai zan iya ganinta, so I pray it work. Ameen my guy.

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Where stories live. Discover now