🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲🌲
🌲🌲🌲
🌲🌲
🌲
Ammynah yaki ke, ta fada tana hugging dinta,lafiya lau daughter nah,ya hanya lafiya lau Alhamdulillah,ya karatu da su mamynki, dukkansu lafiya,mamy ke kadai neh gidam neh naji gidan shiru,a'a bani kadai bane su zainab sun tafi shopping ita da aysha,rushd kuma ya tafi dubai ganin kakanninsa,Abbi kuma as always business trip,aha.Amma gaskiya ya kamata abbi ya ajiye aiki haka ya huta abinsa,mai amfanin rushd wai,tana kaiwa nan sai tayi shiru kuma bata kara ba akan abinda ta fada,ammy na jinta amma tayi shiru bata ce komai ba,umma ta kara da fadin ina shaila neh tunda nazo ban ganta ba, ta fada don chaza topic don maganar da suke yi da farko yayi mata tsauri,bata son maganarsa kwata kwata.Ammy murmushi tayi don ta san abinda tayi sannan tace shaila ai tare suka tafi amma ita gyaran gashinta za tayi,okay................Wai waiye adon tafiya......
Alokacin da umma ta samu sabani da musty da matarsa shekara biyu da suka wuce,sai da musty yayi kusan wata uku fareeda bata gane kansa ba,sai ya ta zama shiru shiru,daga baya ya warware,amma sai da tayi da gaske,domin ya zama kamar wani miskili idan ba ayi mai magana ba bayyi,har momy sai da ta tambaye shi meye ke faruwa don ko daya zo Abuja mah bai fiya zama cikinsu ba kuma ko ya zauna ma baya wasa da rahan daya saba da kannansa.......
acikin shekara biyu nan da suka wuce abubuwa dayawa sun faru,ciki akwai graduation dinsu husna wanda ya faru bayan shekara daya da dawowar umma abuja,wanda bayan hakan neh mah suka kara haduwa da fareeda da mustapha,haduwar da bai musu kyau ba,don sai da fareeda ta takali umma ita kuma ta mareta,fada sosai su kayi this time da mustapha daya ji labari,ita kuwa ta gaggaya mai magana son ranta ta kara alwashin aranta ita da gidan shi har abada sai sa ma ta chaza lauyan da zai rinka lura mata da harkan business dinta.
Lokacin da fareeda ta haihu kuma,karyan ciwo tayi don karta je kano,sannan duk wainar nan da ake toyawa babu wanda yasani cikin family din nan.ko da husna da elham suka haihu bata bari sun hadu da fareeda ba balle shi uban gayyar,tayi shekara daya da wata daya bata saka su a ido ba,kuma abin yayi mata dadi haka don hankalinta ya kwanta sosai.Da yake ajere suka haihu da noor ita kuma fareeda bata samu daman zuwa ba,haka suke hide and seek atsakaninsu,ko nace umma ke boye boyen...........Cigaba..........
Salama ailakum,su zaynab suka banka sallama tare
Da shigowa niki niki da kaya ahannu,zaynab na ganin umma ta karasa da sauri tare da hugging dinta,masha Allah sis when did you arrive suka tambaya,just a couple of hour ago ta basu amsa sannanta kara da cewa how is the weather treating you,Alhamdullilah but the weather is too cold,yap that hamattan for you,zee introduce me to this cutie mana,tafada da yare,dariya ammy tayi,ita kuma zaynab tayi rolling idonta sannan tace,wannan ai cousin din broda rushd ce,ammy jnr sis daughter,wow she is so cute,kamar ba nigerian ba,sai lokacin umma ta gane mai aysha ta tambaya zaynab tunda da turanci tayi mata bayani,murmushi tayi sannan tace i bet this is the talkertive of a sister you told me about then in dubai,yap you are right my dear ta fada tana dariya,haka suka rinka fira suna dariya kafin daga baya suka karasa ciki don su ajiye kayan da suka siya suka bar ammy da umma nah kallo,shaila kuwa bayan sun gaisa da umma neh ta shiga kicin don daura sanwa bayan ta tambayi mai umma zata ci,mamaki neh ya kama umma ta tsaya tana kallon shaila kafin tace maccaroni is okay,bayan ta tafi neh ta juyo tana kalla ammy sannan tace ammy lafiyar shaila kuwa tambayata tayi mai zata girka min,murmushi umma tayi kawai don bata son gaya mata anything about situation din,saboda basa shiri da wanda yayi takulin matsalar,lallai kam za'ayi snow yau din nan, dariya ammy tayi sannan tace,baki da dama wallahi umma ji yadda kike exaggerating din halin nata,murmushi umma tayi sannan tace haka dai zaki ce ammy,haka suka rinka fira abinsu gwanin ban sha'awa,da daddare kuwa suka hadu sukayi dinner,sannan aka dora daga idan aka tsaya.am sleeping in your room sis,aysha ta fada murmushi umma tayi sannan tace babu komai,tare suka shiga dakinta sannan suka rinka fira don aysha akwai surutu,yawancin maganar mah ita ke yi,umma sai dai ta amsa da kai ko kuma tayi murmushi,sai wajan twelve ta bar su suka kwanta bayan sunyi brush da alwala.
YOU ARE READING
Mafarkinsa Nake 💞💞💞
RomanceNi wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa n...