Epilogue

122 6 4
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
💓💓💓💓💓💓💓💓💓
💝💝💝💝💝💝💝💝
💖💖💖💖💖💖💖
💞💞💞💞💞💞
💜💜💜💜💜
💙💙💙💙
💚💚💚
💛💛
💔
Am so sorry kuyi min afuwa,nayi resuming school so schedule dina is very tight lectures assignment,and presentation.......am SOrrry🙏🙏🙏

✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳✳

TEN YEARS LATER
Momee gobe zamu fah gama Neco sannan akwai dinning night aschool pls kice ma daddy ya barni naje,kallonta kawai take bata ce komai ba,tun dazu take binta up and down akan maganar nan amma tayi mata banza shine yanxu tazo kuma tana addabar ta,ajiyar zuciya umma tayi sannan tace ibty kina son na saba miki koh,fuskar tausayi ibty tayi sannan tace ayya momee duk friends dina zasu fah,gashi daddy yace bazani ba kuma ke kadai neh zaki iya mai magana,oooooooooh ibty ki barni nayi aiki na mana,ke ba tayani ba sai addabana da surutu,tura baki ibty tayi tana tunani waye zai ma daddyn ta magana yanxu tunda momee taki sauraronta,gashi ko outfit bata dashi,hai ya Allah.........
Shigowar haydar kicin din neh ya saka tayi murmushi don tasan haydar nacewa zai je momee zata saka baki,amma kuma fah yadda za tayi ta convincing wannan malohon shine babban matsalarta yanxu,mtsuuu tayi tsaki

uhmmmmmm.......
Momee.......Haydar ya fada murya kasa kasa,ya akayi cewar umma da ta ganshi kusa da ita,momee biha ya fada yana furzar da iska abakinsa,what did biha do,umma ta tambaya,momee just warn her,she is snooping around my room,rike goshi umma tayi aranta tana tunanin rigima irin na biha,okay i will talk to her umma ta fada tana dan murmushi,kada kai yayi kawai sannan ya fita daga kitchen din,tabe baki ibty tayi azuciyarta tace duk wannan iyayin akan ta shiga mai daki mtsuuu,

Juyawa tayi ta kalli momeensu dake kokarin hada abincin dare sannan tace,momee mai zan taya ki da,kallonta umma tayi na seconds goma sannan tayi murmushi tare da jijjiga kai,kafin tace am almost done ai,kawai dai za ki iya setting table din kawai,okay tace zan ta tafi don gyara table din...............

Daddy kasan meye biha tayi yau taje dakin ya haydar tana mai bincike,mintsilinta biha tayi tare da harararta,kara yar yarinyar da bata wuce shekara biyar ba tayi sannan tace momee look at biha,she is maltreating me,mugun kallo umma ta wurga ma biha wanda ya saka ta natsu,sannan tace Nailah bana ce idan ana cin abinci ba'a magana ba,sannan kinsan gulma babu kyau fah,alamon munafiki neh ya rinka rade radi,kina so ki zama a karkashin fir'auna neh,girgiza kai kyakyawar yarinyar tayi sannan tace momee am sorry bazan sake ba,that my garl oya say astagfirullah.....Fada tayi sannan suka cigaba da cin abinci,daga ido tayi ta kalli rushd yana kallonta,murmushi tayi mai sannan ta bude baki za tayi mouthing abu kawai sai suka gan haske wuta,juyawa dukkansu biyu suka yi suna kallon idan haske ya fito daga,yake baki suka hango ibty nayi alamon she is guilty,murmushi tayi sannan tace momee wallahi kunyi kyau neh,i just can resist taking the picture,dariya umma tayi sannan tace ibty yaushe kika zama very naughty haka,uhmmmm momee article nake rubutawa akan The Abideenx family,zare ido umma tayi kafin ta bude baki ibty ta katse ta da cewa momee chill bazanyi publishing dinshi without your permisssion ba ai,baki bude umma ke kallonta,shi ko rushd dariyarsa kawai yake rikewa,momee close your mouth wani yaro da bai wuce three years ba yace wa umma,kulla bakin tayi tare da kallon hussain sannan tace do i have an option,kallonta yake don bai gane abinda ta fada ba turancin yayi mai babba,daga ido tayi daga kansa ta mayar kan ibty tare da cewa wallahi kyaun ki ki zama paparazi kawai kina bin celebrity up and down,murmushi haydar yayi wanda tunda ya fara cin abinci bai daga kai ya kalli kowa ba,ajiye spoon dinsa yayi sannan yace,momee na gama,kallonsa tayi da plate din abincinsa,ganin tayi ya tsakura abincin yadda ya saba,murmushi tayi sannan tace do you want milk,yes mom ya fada atakaice,kallon ibty umma tayi sannan tace dauko mai fresh milk afridge,kai momee yanxu wannan gansamemen yaron neh za'a dauko wa madara,bayan zai iya daukowa da kanshi,kalleshi ya kusa fina tsayi ma,ibtyyyyyyy umma ta fada tana mata wani irin kallon,baki ta tura sannan ta tashi ta karasa kitchen ta dauko ta dawo,ajiye mai tayi kawai agabansa sannan ta cigaba da cin abincinta akumbure,shiko rushd kala baice ba,with time yayi adapting da halin umma bata so idan tana hukunci ya saka mata baki,shi kuma ba yayi amma idan suna tare yana gaya mata ta rage abinda take yi,
Duk ta dauka son duniya ta daura mah haydar,tabbas yaro nada shiga rai amma idan ta kalli lamarin da kyau yana kokarin hassasa rigima atsakaninsu,barin ma ibtihaj da nabiha,kwata kwata basa jituwa da haydar,shi kuma haydar daman his not loud sai ya zauna waje mah ka manta yana nan don baza ka ji muryarsa ba,duk da tana kokarin yin adalinci tsakaninsu,amma idan yazo kan haydar kamar rufe mata ido ake,nabija,naila hussain,da hassana basa damuwa saboda suma hayaniya bai dame su ba,naila ce dai ma take da dan surutu amma bata kai su ba.........
Haka suka gama cin abinci ran ibty abace,tana gamawa ta kwashe kwanukan ta kai kicin,wanke su tayi sannan ta dawo dinning din ta goge,daman sauran suna falo suna kallon cartoon network,shi kuma haydar yana dakinsa yana karatu like the nerd he is,kullum cikin karatu ko buga game aikinsa kenan, umma kuma tana part din rushd,kallonta yayi sannan yace baby kinsa cewa abinda kike yi kina hassasa rigima tsakanin yaranki neh koh,kallonsa tayi sannan tace ban gane maye kake nufi bafa,ajiyar zuciya yayi sannan yayi mata bayanin yadda take taking side din haydar all the time bai kamata ba,ba wai yana cewa haydar yana wani laifi bane amma ta rage nuna mai so afili,shiru umma tayi tana nazarin abunda ya fada,duk da ya saba mata magana akan hakan amma yau neh kadai ya tsaya yayi mata bayani,ko tace ta barshi yayi mata bayani,tashi tayi zata fita daga falour,rike mata hannu yayi da sauri sannan yace mai ya faru don ya zata fushi tayi don yayi mata magana,kallonsa tayi sannan tace ba komai am just going to see ibty ta fada tare da murmusawa,okay kawai yace mata sannan ya sake mata hannu bayan yayi kissing dinsa wucewa tayi tana murmusawa.....

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Where stories live. Discover now