Chapter thirty-three

102 4 3
                                    

💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕
💕💕💕💕
💕💕💕
💕💕
💕
Momy,daddy,Abban yola neh suka zauna suna mata magana bayan mukhtar ya dubata,hawaye take kawai amma bata ce komai ba,daddy neh yace,umma ba fa dole za'a miki ba,idan kince baki so yanxu zan mai magana sai ya sake ki,gabanta neh ya fadi azuciyarta tace ai koda bata son wanda aka daura mata aure da ai baza ta so ya saketa ba ta zama bazawwara,bude baki tayi don yin magana amma ta kasa saboda zafin da zuciyar ke mata idan ta tuna da abinda ismail ya mata,kokarin saita kanta tayi kafin su daddy su za ta watsa musu kasa zatayi a ido,ita kuma momy shiru tayi daman ta kasa magana sai rugumarta da tayi, Abba,daddy ku daina bani hakuri kamar kun min laifi domin ni babu abinda kuka min,hasali ma godiya na kamata nayi muku don taimaka min kuka yi kar na zama abin dariya,kukan da nake kuma ba don wai kun aura min wani bane,kukan bakin ciki abinda ismail yayi min neh,duk da ban san abinda yasa suka aikata hakan ba amma abin neh da ciwo,tausayi ta basu daddy,..... sannan ni nasan baza kuyi min zabin da zai cutar dani ba saboda hakan Allah yasa hakan shi ya fi Alkhairi............

Umma toh yanxu ya za'ayi kenan,
nayi canceling dinner din neh, shiru tayi na yan mintina kadan kafin ta dago kai taga duk ita suke kallo,murmushi tayi sannan tace aah husnaaaaaaaa,, toh dont warry i wont be a killer joy,dariya suka yi dukkansu sannan tace a'a ya musty basai kayi canceling ba,so kake sarukunan bidi'ar nan suyi murdering dina neh, balle bana son kayi waisting effort dinka,gwanda mu komar wa makiya da manufarsu,dariya suke suna jin dadin ta dan warware,toh idan haka neh toh ya kamata ku shirya cewar mukhtar,toh suka ce kafin dukkansu suka tashi amma banda umma wanda tace su tafi tana zuwa,daga ita sai ya musty da mukhtar suka rage,tashi tayi ta zauna kusa da ya mukhtar sannan tace waye aka daura min aure da,kallonta dukkansu biyun suka yi kafin musty ya tashi yace bari na karasa magana akan dinner din ina zuwa ya fece tun kafin suce wani abun,dariya abin ya ba mukhtar ita ko umma mamaki take,kinga ko kin zama dodo,kamar ya kenan,ai shi tsoro yake wani abin ya shiga tsakaninku ki kuma ballewa har kice zakiyi fushi dashi,dariya abin ya bata wanda yasa ta dan murmusa,kafin ta tura baki tace ni dai gaya min tunda na manta ban tambayi momy ba,ita mamy mah rabon dana ganta tun jiya,tazo dazu ai amma u were unconcious har ammy mah,okay...........

Kin gaya mata yayi ya ce ai gwanda ki gane ma idonki, tura baki tayi ta tashi sannan tace babu ruwana da kai,dariya yayi sannan yace amarya bakya laifi ko kin kashe dan masu gida,banza dashi tayi tayi wuce warta daki abinta,tana zuwa ta samu har sun gama shiri ita ake jira,bayi ta shiga tayi uzurin ta kafin ta fito tayi sallar isha sannan zaynab ta fara mata kwaliyah,sauran kuma daman ance su fito afara kai su wajan dinner din..........

Am nayi maka katsalanda acikin alamarin ka,bansan ko zaka so hakan ba,duk da ammy dinka tace wai zaka fi kowa son hakan tunda daman kana sonta,shi ko rushd da bai sannan idan zance yake zuwa ba kallonsu yake kawai.
Maganar da nake sonyi anan shine nayi maka aure,daga kai yayi da sauri ya kalle su cikin mamaki,ya kasa cewa komai don ba karamin tsorata yayi ba da maganar,karfin halin cewa yace wacece ita yarinyar,Abbi na shirin fada mai ammy ta dakatar dashi,sannan tace you will find out,yanxu dai kayi shiri becouse akwai dinner din da zakaje,anan zaka ga amaryar da kanka,ai seeing is believing.
Bai ce komai ba domin shi baiya cikin mood din magana,shi tun kafin yaga matar da aka yi mai auren dole da ita ma yaji ya tsane ta,kanshi yaji yana sara mai,excusing kansa yayi yace zai je ya shirya
Duk kowa ya gama halartar katafaren hall din,jiran shigowar amarya da ango ake kawai,wasu ma ba'a gayyace su ba,kusan irin mutanen instagram dinnan da suka gan hotunar sauran event din neh suka dauko jiki suka zo gayyar sodi,gasu fans din umma sun cika hall.......

Meanwhile awajen hall din ango ya iso amarya ake jira kawai,fuskarsa babu walwala duk ya murtuke fuska,kowa haushi yake bashi domin duk wanda ya tambaya sai suce mai ai zai ganta awajan dinner.
Motar amarya neh ya shigo cikin harabar hotel din,abokan ango wanda duk cousin dinsa neh ma sai wani abokinsa dan ruwanda wanda suke lecturing tare a baze........Motar neh ya tsaya dai dai wajen red carpet din,fitowa zaynab tayi daga gaban motar sannan ta karasa wajansu mukhtar da rushd,gira ta daga ma rushd sannan tace ango, harara ya banka mata,murmushi tayi sannan ta matso kusa dashi tayi dan dage don ta kamo tsayinsa sannan tace "am aure you would like her",kallon fuskarshi tayi, kallon da yake mata neh yasa tace i promise.
Mamaki yake yadda akayi tace hakan bayan tasan wanda zuciyarsa take so,a'uziya yayi yana istigifari kar yayi sabo don yana son matar aure.
Bai ankara ba zaynab ta rike mai hannu tana jansa domin tasan idan aka biye mai sai yace ita amaryar tazo ta same shi wajan.
Tana kai dai dai carpet din tace ya tsaya wajan,while ita kuma tace ta bude kofar motar,duk da yana son ganin wacece amma pride da ego dinsa bazasu barshi ya kalleta ba.

Mafarkinsa Nake 💞💞💞Where stories live. Discover now