1. fire on the mountain

1.1K 39 3
                                    

Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.💞💞💞💞💞

28 sep. 2019

Yeeeeyy it's tee again, with another tantalizing story.

Labarin nan kirkirarre ne idan yayi dai dai da labarin wata ko wani to coincidence ne.

First chappy😘😘

Cikin sauri tayi hugging husna tana fadin first love kin iso lafiya? Ya hanya... I can't explain yadda nai missing dinki... Kusan shekara 5 baki tunawa da mummynki? Kullum sai dai kice karatu, waye waye, yen yen yen... Mummy ce take zuba kmar wata zararriya.

Dagowa mummy tayi daga rungumar da tai wa Husna tana kare mata kallo sannan ta saki gauron numfashi ta dora da fadin Husnata kinyi girma a cikin shekara biyar da ban ganki ba kin zama babbar mata, kinyi kyau 'yata.

Husna dai cike da nuna halin ko in kula taja qaramar light_brown leather trolley dinta zuwa motar da take zargin ta mummyn ce dan last month ta tura mata hoton sabuwar matrix din data saya.

Aranta tana fadin dramar ne kuma yau tin daga tashar mota? Ai da ta adana abinta qilan zuwa dare zatai mata amfani, Bawai ynxu ba.

Murmushi mummy tayi taja hannun husna wanda hakan ya tilasta mata tsayawa...

A sanyaye mummy tace husna it's not time for grief, gaki ga mamanki ki daina showing up, we should be very happy, ummm? Ta karashe cikin sigar tambaya da murmushi a farar fuskarta.

Wani gajeren murmushi husna tayi wanda yafi kama da nuna gajiyawa tace mummy it's also not time for dramas, nd who told u I'm grieving? Am super okay, so let get going.

Light_brown leather trolley dinta ta cigaba da ja har zuwa inda motar take, yayin da mummy kuma take kokarin bude boot din motar tata, matrix ce maroon sai daukar ido take.

Kusan a tare suka shiga cikin motar kowacce da abinda take saqawa a ranta. Ita dai Husna badon hakkin uwa ba wlh bata ga me zai sake hadata da mummy ba, anata tunani mummy uwarta ce kawai, ta haifeta ne kawai amma bata sauke hakkin da Allah swt ya dora mata ba.

Tana jin zafin mummy kuma bata tunanin zata iya yafe mata koda nan gaba ne, ita badon suna kama ba ma wlh bazata yadda uwarta bace,

A iya saninta duk lalacewar uwa bazatai abinda mummynta ta mata ba, wato yanzu amfaninta yazo shine take mata rawar kafa! Yo wane amfani ma? Ita da take 17years ynxu? Duk da wannan shine hutu mafi tsayi a jerin hutun da take samu bata tunanin zata zauna tsawon lokaci a gun mummy!.

Lumshe ido tayi tare da resting kanta akan kujerar motar a hnkl tai adjusting kujerar tana tuno fuskar babanta yana mata murmushi, tare da fadin,

Husna kibi mummynki a hnkl in kinje, she can do d worse, kedai kiyi komai as planned, kuma karki kuskura ki nuna mata akwai wani abu, ur mom is very smart, she is cruel nd evil! Make sure u come back safe to ur dad... Karki yadda ta hadaki da wani ko cikin danginta, they may be planning to harm u with their kindness! Am telling u this, fulanis are always 2 face-people... They make sure they show u kindness nd heartlessly get rid of u, ur mom can kill u, as she've already planned of doing it 17years back.!

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now