Part 1

223 10 3
                                    

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

🌸🌸w@t@ m@fit@🌸🌸
Written by
🖤Annafie🖤
07051376476 or 08105372404
Page 0⃣1⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Tsarerren parlour ne Wanda ya amsa sunan sa parlour wajen kyau da tsari da kagani kasan ba karamar dukiya aka zuba aciki ba dama gidan gabaki daya....daga can wani bangare Wanda da kagani kasan domin kallo akayisa Dan shima tsarin sa dabanne acan na hango wasu kyawawan mutane masu Kama da larabawa.....mutum uku ne Mata miji sun dan manyan ta Amma sbd tsabar hutu da kwalliya baxaka gane hakan ba na ukun Kuma yaro ne kima nin 5yrs kwance saman cinyar mahaifiyarsa hankalinsu gaba ki daya Yana manne jikin plasma din dake a parlourn burinsu baiwuce afara lvrn kwallon da kayi jiya ba Wanda basu samu damar gani ba Allah Allah suke a fara domin suji irin rawar da Dan kasar tasu Kuma Dan uwan nasu Wanda duk Nigeria suke alfahari dashi a wajen kwallo⚽ dama duni gaba ki daya wanna ba wani bane da Saleem Adam Wanda akafi sani da DONE...a inda kasar saudiyya ta siye shi yaxamu Yan wasan ta a wasan su da kasar tunusiya.
Anacikin haka aka fara gudanar da labaran ..yaron ne ya tashi daga cinyar mamin nasa yana duba mahaifinsa kafin yace
"Abie"Abie ya dubesa "naam Walid ".."Abie har an fara wasan gashi Kuma har ynx yah khayrah Bata dawo ba"Walid ya fada kamar xayi kuka. Abie ya shafi gefen fuskarsa kafin yace "karka damu kaji ynx zata d......"kafin ya gama maganar da aka shigo da sallama wata kyakkyawar budurwace ta shigo tana rike da wata yrny daba xata wuce 5yrs ba suna tsabar Kama da walid.da gudu Walid yaje ya rungumeta "yah khayrah har an fara ynx"murmushi khayrah tayi Wanda har Saida dimple😍 dinta ya lotsa kafin tace"tohm Walid gani na dawo nama siyo maka ice cream gashi nn wajen walida" wajen walida yanufa da murnar sa da ta nufi wajen Mami . Khayrah ta xauna kusa da  Abie tana fadin "Abie brk da gd" "brk mamana ya akai kk dade" "walida ce wai sai munje Shan  ice cream" "daga nn Kuma kika tsaya siyen chocolates ko"Mami ta fada tana nuna jakar chocolates din dake hannun khayrah    Abie ne yace "mamana sarkin Shan Zak'i" khayrah ta marairaice fuska "Abie na Kai ma harda kai" Abie yace "ni bn ce komai ba"yayin da Mami ta bita da harara. Daga nn kowa ya maida hnkln sa wajen kallon labaran.khayrah na fadin "abie wai yaci kwall... Kafin ta gama rufe baki. Fuskar wani kyakkawan matashin saurayi ta bayyana. Murna ce fal tacika xuciyoyin su ganin fuskar Salim din hakanne tabbatar masu da cewa "done" ya tabuka wani abu knn. Ai kau hakane domin kau "done" yasamu damar xura two⚽ yayin da dawi Dan saudiyya ya xura daya inda aka tashi 3-2 saudiyya ce tayi wining Kuma "done"ba karamar rawa ya taka ba wajen ganni yaci ma saudiyya kwallo Kuma yasamu nasara haka aka tunga labaran wann family din xuciyar su fal da murna su Walid kau harda tsallen murna . Abie ne yace"good yarona Salim nasan baxaka bani kunya ba"khayrah ma murna take ganin Dan uwan nata ya taka rawar gani duk da Bata taba ganin sa ba Amma Yana matukar birgeta tunda taji ance Dan uwan ta ne. Abie ne ya Ciro wayar sa yakira dadyn Salim Yana tayasa murna....
🌹🌹🌹 🌹🌹🌹
Alh.Aminu yari shine mahafi ga khayrah Walid da walida sai matar sa daya haj.Asmau shi Dan asalin jihar katsina ne D'a ne ga alh. Jamilu su uku mahai finsu ya hai fa Abie shine babba sai Mahmood da Maryam sun taso cikin Jin dadi da kula wa ga tarbiyya domin duk dukiya irnta alh.jamilu hakan  Bai hanasu ba ma yaransu tarbiyya ba. Alh.jamilu bashi da kowa a jihar katsina sai haj. Rabiatu wace suke abokan Wasa haj.rabiatu matace ga sarkin katsina tanada Yara hudu Aisha,Adam,Usman sai auta Salim... Adam shine saan aminu wato abie suntaso tun suna Yara suna Bala in kaunar junasu Dan har makaranta ma tare sukayi gasu da Mai da hnkl alokacin da suna karatu malesia be Allah yy wa iyayen aminu rasuwa harda Yan uwansa sakamakon hadarin mota sun ga tshin hnkli kamar me idan kaga Abie a lokacin sai ka tausaya Masa sai da haj.rabiatu (Ammah)tayi da gaske sannan tashawo kansa har ya rage damuwar da take cikin ransa da ga nn rikon Abie ya koma hannun Ammah a inda ta rikesa kamar Dan cikin ta bashi da banbanci da sauran yaranta hakama Mai martaba yarike sa tamkar dansa hakanne shakuwa ta karashiga tsakanin Aminu da Adam ... Aminu ya gaji dukiya maitarin yawa wajen mahaifinsa Amma shi Bata gaban sa yafiso ya Tara nasa nakansa .Sosai sukemaida hnkl wajen karatun su ga Kuma kusawanci suna Yi Kuma Allah yasaka masu albarka komai suka da agaba sai sun samu da ikon Allah bayan sun gama karatu suka fito da babban  matsayi ta ko ina suna Kara samun budi... . Kafin kace me sun xama wasu Sanan nun mutane Dan duniya tasan dasu Amma duk da haka cikin su bbko Mai budurwa bare ajega maganar aure Ammah da maimartaba  sunyi fadan har sun gaji Amma abin nasu ya faskara. A wani bikin abokinsu ne alh.kabir aminu ya hadu da wadda dauki hnkln sa asmau. Asmau kyakkyawar gske ce Dan mAhaifiyarta ma Yar kasar saudiyya ce aurene ya kawota Nigeria mijin ta ma bafulatani ne suna xane cikin garin abuja ne ana ynx ma bikin yayarta ake suka hadu da aminu soyayya Mai karfice ta shiga tsakanin su batare da Bata lkc ba ya gabatar da ita manya suka shiga maganar aikau Adam Sha fada shidai sai yamasu shiru domin dama shi miskiline sosae akwai miskilanci irin na Yan sarauta. Shirye shiryen  biki ake tayi a inda ya Gina Mata tsararren gida a cikin garin abuja sbd acan yake aiki dama mafi yawancin harkokinsa shida Adam...  A wajen bikin ne Allah yahada Adam da tasa sahibar wato haleematu itace babbar kawar amarya Amma ita a kaduna take itama kyakkyawar gske ce Yar gayu  abikin su aminu aka saka ranar auren su  ana gama shagalin bikinsu aminu aka shiga na basu Adam shima abuja yaxauna  maimartaba yasu su xauna tare da shi Amma dole ya hkr sbd komai nasu acan yake
Bayan biki da shekara daya haj. Asmau da haifi Dan ta Wanda yaci suna nn mahaifin aminu saidai baiyi ko shekara ba Allah ya karbi abin sa aminu yashiga rashin hnkl sosae ganin kowa NASA mutuwa yake haka asmau taita lallaba sa har ya kwantar da hnkln sa tun daga lkcn Bata Kara haihuwa ba haka ma haleematu shiru Bata haihu ba Amma dai sun bar wa Allah komai .
Ana cikin haka Allah yayiwa Maimartaba rasuwa in ga tashi hnkl sosae abin ba a magana....
Sai bayan komai yalafane aka fara kokarin nada. Sarauta Adam akaso aba amma ya sbd shi ba maxauni bane Kuma yanada yawan harkoki yasa aka bama kaninsa Usman shima ba don ransa yaso ba ya karba daga nn suka koma harkokin su  shekara daya da mutuwar maimarta haleemata ta haifi kyakkawan Santa abin sai San barka kowa yayi murna bb kamar Ammah Salim autan su Adam ma murna kamar me ranar suna yaro yaci sunan sa Saleem sbd yanda Salim autan ya nace sai an sama masa takwara .
Saleem yataso cikin gata ga farin jini sbd tsabar kyau da kwarjini da yaron yake dashi sai dashi yaron akwaishi da kyiuya baya yarda da kowa sai iyayen sa. Tunda Saleem ya taso yake sha'awar kwallon kafa ganin hakan ne yasaka Adam ya Kai sa kasar Spain wajen yayana haleematu dake can domin yayi karatunsa a can da Kuma kwallo alokacin Yana 8yrs .Kuma lokaci xuwa lokaci sukan Kai Masa ziyara domin kula da tarbiyyarsa .
Bayan tapiyar Saleem da shekara daya asmau ta haifi diyar ta kyakkyawa a inda taxi sunan mahaifiyar  aminu wato ummulkhairi mummyn Saleem da kanta ta saka Mata khayrah tana Bala in son yarinyar Dan yrny akwaita da farin jini da shiga Rai gata kyakkyawa  sosae mummyn Saleem keson ta Dan tanason ya mace Kuma Allah Bai basata haifi ya mace ba Kuma ynx babu  damar haihuwa sbd tun bayan haihuwa Saleem tasamu matsala a mahaifarta 
Khayrah nada farin jini wajen mutane gata da kyau sannan tanada surutu da tsiwa kamar me shiyasa takeda tsabar kokari. Tundaga kan khayrah asmau Bata sake haihua ba shiyasa suka dauki son duniya suka daura matakuma sun safe wajen Bata tarbiyya
Saleem kau Yana can Spain Yana karatu ban garen kwallo Kam alhamdulillah Dan Yana da kwarewa sosai ta fannin
Khayrah na jss3 mamin ta sake haihuwar Yan biyu yasaka Masa sunan Yan uwansa Mahmood da Maryam see ake Kiran su day Walid da walida.
Alokacin da khayrah ta shiga SS 3 ne tafara ganin wasan nn Saleem da irin rawar da yake takawa sosae yake birgeta  bakamar da taji ance Dan Nigeria ne Amma ita Bata yarda ba sbd kodaya baya Kama da Yan Nigeria. Abie ta samu tana nuna Masa wai gawani Dan ball nn Kuma wai Dan Nigeria ne. Murmushi Abie yayi kafin yace"mamana knn Dan Nigeria be kin ma San sa sai dai Baku taba ganini juna ba yayan ki da kk korafin baki taba gani ba Saleem din mummyn ki " "wow Abie dama shine" "eh"Abie ya Bata amsa " Kai Amma Abba ya iya ball i lyk d way he played yesterday" "Allah ko mamana" "yes Abie but meyasa baya bugawa Nigeria Saida aka fara kwallon kasa da kasa Dan Ina ganin wasan sa amma ban taba tunanin shi Dan Nigeria bane"  " mamana ai siyensa suke kinsan idan mutum ya iya ball to Akan siyesa ynx Kuma tun da ta kasance ta k'asace sai ya buga wa kasarsa" " to Abie har ynx Yana can Spain din" "aa ynx Yana USA Dan ya kammala degree dinsa da masters din sa saidai kinsan yanayin aikin NASA ko yaxo baya dade wa shiyasa bakwa haduwa Amma very soon xai dawo Dan har sai kin gaji da ganinsa" murmushi tayi tunda daga ranar Saleem yake Kara birgeta sbd iya ball din sa gashi duniya tasan da shi sauda yawa Saleem na xuwa Amma bada haduwa . Sosae khayrah najin dadi wasan sa ba ma ita kadai ba Yan Nigeria gaba daya Koda yaushe cikin birge mutane tayake
Khayrah Bata San Saleem yy give ba Saida yashiga University anan tasan yanda yake da tari masoya sauda yawa tajin lvrn Saleem akan cewa Yana amfani da kyansa da dukiyar da yake da ita yy harkar da yaga dama ya Yan Mata lvr iri iri Amma ita Bata yarda sbd dama idan mutum yanada masoya dole a Rika samun irn haka .
Khayrah yarinya ce Mai hnkl da Kuma kula da mutun cin ta gashi Bata da daukar raini . A ynx haka tana 300level ne a inda take karantar low
Shakuwa kuwa tsakinin Aminu da Adam said abinda yy gaba gashi duk duniya tasan da xaman su A halin ynx Abie shine minister of health na Nigeria yayi da dadyn Salim ya ke ministern kudi na Nigeria.wann knn.
🌹🌹🌹 🌹🌹🌹
Wata hadaddar motace Tasha tint sai daukar hnkl take  a hankali Naga ta Parker a parking space din dake cikin department din nasu .
Wata kyakkyawar yarinya Naga tafito Yar kimanin shekara sha takwas doguwace Amma ba sosae ba Bata da jiki Amma baxaka kirata da siririya ba tana da cikar halitta ta Mata hakan ne yasaka duk kayan da tasaka Suki amsarta ta ban garen kyan fuska Kam ba a magana tana da baby face bakin ta Dan karami gashi pink shar💋 farace  ita tana da manyan idanu farare masu zagaye da dogayen eyelashes dinta bakake wuluk Kai bari dai na takaice maku idanba babyn tahadu she's very cute and lovely 😍💋 a hankali tafara daku tawuce ta gaban wasu samari yayin da wani ya bita da Ido kamar xa hadiye ta wani ne ta bosa Yana fadin "dama kadae  wann kallon Dan ko Kai maybe ne to idai khayrah ce saidae ka cinye kanka Dan ko kallo ba isheta ba muma munyi mun gama duk a banxa maxa dayawa nasonta Amma shakkar tun kararta suke Dan yariya ce Mai balain kamun Kai girman dai Ann Kuma daidai da duk wani Dan isaka "  "ynx ko amatsayin frnd dinta make baxa saurareni ba "   "saidai fa kayi kaf sch din nn frnds dinta hudu daga xarah,salmah,sai mu'axxam da muneer Kuma karatu suke kamar me domin duk makarantar nn bb Wanda baisan. Khayrah ba sbd tsabar hazakarta . Diyar alh. Aminu yari ce " numfashin kawai ya sauke ya bita da Ido 👀
Khayrah Kam bama tasan suna Yi ba ..... Surutun dataji be yasa ta gane lecturer din basu Bai xo ba da murmushi ta shiga acan ta hango gungun frnds din nata ta karasa wajen su tana fadin "alhamdulillah baxoba " xarah ce ta harareta " oh so kk dama ai yarigaki shigowa Dan ya ga kwalliyar taki ko to Bai xo ba "xarah ta fada Dana dariyar mugunta"Kinga ki kiyayeni " khayrah ta fada    mu'axxam be yace "to karya ta fadane ?"to take tayi wani ma yy Mana " sal mah fada kafin mu'axxam yace wani Abu lecturern ya shigo Dan haka duk suka maida hnkln su kansa sai da aka fito ne suka tafi Shan ice cream da chips mu'axxam yamatso kusa da khayrah Yana dariya ciki ciki khayrah ta haraesa ya waro idanu Yana fadin me Kuma nayi frndy Naga kina hararana " muneer ne yace" wlh mu'axxam kasake tsokanar ta baxamu kwasheta da kyauba Dan kaga daxu na maka shiru ko" 🙊da sauri mu'axxam ya Kama bakinsa Yana fadin "na tuba na daina" xarah ma ta Kama kunnen ta
Kwafa khayrah tayi inda sabo ta Saba da halin xarah da mu'axxam. Salmah ce tace " Kai wai kunga irn rawar da *done* ya taka kuwa a wasan day before yesterday" stare suka hada baki wajen Fadi "ke dai bari" bana khayrah da tace" ni bnga wasan ba lvrn kawai na gani " " kallo ya barku kuwa" xarah ta fada mu'axxam yace daxun nn kafin kixo a Kai ta xance wasu ma har fada sukaso Yi akansa kin dai San mutumin naki " khayrah ta waro idanu Yana fadin " dama Ina nn Naga masu fada akan mutumin da baisan da xaman suba " " Amma fa khayrah da gsk ne fa Saleem nada Yan Mata ke harma acikin sch din nn " muneer yafada "Kai muneer kaima kafara yarda da maganar mutane ko" khayrah ta fada muneer yace" ba haka bane ba haka bane khayrah bn taba ganin *done* ba Amma ina kin lvrn sa" jikin khayrah be yayi sanyi ganin hakan yasa mu'axxam Batar da xance da fadin"wlh duk Baku da mutun cin ace aunty wasilar mu ta haihu Amma baby Wanda yace mun xaije brk "wow Amma baka fada Mana ba ai "
" Kedaice baki sani ba ammasu sauran sun sani ai" salmah tace we're srry ynx ai sai muje ko ?" " Lets go" aha  nan gabaki dayan su sukaje brk dagann kowa ya wuce gd
🌹🌹🌹 🌹🌹🌹
     U✨S✨A
9:30pm haka agogon kasar USA ya nuna . Daga can nesa na hango wasu fitunan nun motoci sunfi guda goma Naga  sunjero . Awaken wani kayataccen wuri Naga suna parkerwa darene Amma Kai kace da rana ce tsabar haduwa da gaske da wurin keda shi  daga ganini wurin kasan bana muta nen kirki bane sbd ynd ya cuda maxa da Mata . Sannu a hankali motocin sukafara parkerwa suna fitowa Amma har ynx Wanda suke jira Bai fito ba har kusan minti biyar . Jin yanda gurin ya karade da sunan *done*.... *done* ne yasa ya Bude murfin motar . Kadae sa ce wacce ta sha wani tsadadden takalmi Mai daukar idanu ya xuro ya dade kafin ya Ida fitowa gabaki daya wow😍 what's a handsome guy sakin baki da hanci nayi Ina kallon kyakkyawar halitta ta wann matashin saurayi 🥰ban San sanda nasaki biro da takarda na ba....... Dan haka Ann can tsaya har sai na Nemo su so we shall meet next tym
🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀
Nice daku Mai kaunar ku
*Nafeesa* *A* *Guga*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now