Part 12

41 4 0
                                    

I dictated this page to my parent my every thing  ❤️ love you more my lyf 'll never go smoothly without you.. You give happiness and every thing may god bless you, may your last word be khalimatush shahada I prayed🙏  and rest your soul in jannatul firdausi ameen 🙏🥰

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''  

🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸

Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 1️⃣2️⃣
Koda khayrah ta koma daki saita kunna karatun alqur'ani a wayar ta ta saka earpiece tana saurare a hankali tana bin karatun dan tasamu sauki a xuciyar ta har bata san iya lokacin da ta dauka ba saida taji xuciyar ta sakayau snn ta aje tayi addu'ar bacci sann ta kwanta washe gari da ta tashi kamar baby abinda yafaru shi kansa saleem yy mmki sai kace ba abinda yafaru... Nikam nace qurani maganin komai...,....
Yana breakfast sai satar kallon ta yake ganin tana ta walwaltar.. Itama tana kura da shi amma saita faske "wake yanaga kina ta walwala ne saleem ya tambaya "mugu so kk kaga ina ta kuka ko to Allah ya tsareni daga muguntar ka" tafada a ranta amma a fili sai cewa tayi "nima nemanta nayi narasa" dan tabe baki yy kafin ta mike yana goge bakin sa da tissue  tasaka kai tana duban sa kafin tace "uhmmm nace ba" dubanta yy batare da yace komai ba ganin haka yasa tadanyi kasa da kanta tana wasa da yatsunta kafin tace "dan Allah yaushe xanje gida wlh ina kewar su" "Barana" shine abinda yafada  "dan Allah ta fada cikin marairaicewa.  Ya banks mata harara "babu inda xakije kima bar saka rai dan ba barinki xanyi ba" khayrah ta tura baki tana kunkunai "ace mutum shida gidansu kuma ace baxaije ba haka kawai shi mutum idan ba mugunta yy ba baxai ji dadi ba" "keh mekike cewa" "nifa bance komai ba" tafada tana tura baki yy Kwafa "idan kk yi wasa sae na cire bakin nn da sauri ta mayar tana maida kwallan da suka xubo mata.  Kwafa ya karayi snn yafice....
Haka suka cigaba da xama sosae khayrah ke daure wa akan duk wani abu da yake mata.. Dan a gabansa bata taba nuna masa tana jin ciwon abinda yake mata  shi abin har mmki yake basa duk da yasan daurewa take tabbas daurewa take domin ita kadae tasan yanda take ji idan yana waya da yan mata sa sai dai abinda ta kula da shi shine ynx yarage wayan da yakeyi da yan mata sa kuma hakan xauna a gida.. Ya rage fita...
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
A gajiye yashigo gidan domin kau yau yayi aiki a asibiti tun bayan mangariba  suke akan wata patient har bayan isha'i dan haka a gajiye yake.. Bai samu kowa a parlorn. Ba dan haka ya wuce bedroom din sa .. Bathroom  ya fada ya skarwa kan shower 🛀  ya dan dade kafin ya fito ya rama sallololinsa  ya shir ya yafito xuwa parlor wnn Karin khayrah na ciki  parlorn tana kallo . kamshin turarensa da taji ne yasa ta juyowa dan batayi tunanin yashigo ba... Kallo daya yy mata ya dauke ka "sannu da xuwa"tace dashi   "yauwa" ya amsa yana kokarin kwanciya saman kujera tace "mexan dafa maka" batare da ya kallets ba yace "no barshi kawomin coffee kawai" bata kara cewa komai ba ta nufi hanyar kitchen  ya bita da kallo kafin shima ya tashi ya koma dakin sa babu jimawa ya dawo hannunsa rike da wata Leda ya xauna saman kujera yana xuba ma wani photon khayrah idanu nu ita da mami sun yi kyau sosae babu kamar khayrah fuskar ta dauke da murmushi wanda kara fito da kyawunta..
Khayrah ta shigo dauke da mug ☕️ din coffee ta aje saman table tana fadin gashi nagama bah amsarta sbd hankalinsa baya gurin a hankali yakai duban ta umda yake kallo...  Murmushi tayi kafin ta kawo hannun ta kamar xata tsokane masa idanu.. Yy firgit ya farka yana dan hararanta "ke ina ruwan ki dani mami fa nake kallo " baki ta tabe tana xaunawa "kodae yar mami" a ransa yace kar fa yarinyar nn tafara gano lagonsa  amma a xahiri cewa yy "ke ina wasa da ke idan nakalleki me xan gani a tare da ke" "kyau da komai ma domin kau duk nafi sauran yan Matan ka" hararan ta yy "kika fisu me?" "Komai ma" dan murmushi yy yana tabe baki kafin yace "aiko sun fiki tunda sunyi wa mijin ki abinda ke matar sa bakiyi masa ba" maganar ta daki xuciyar ta amma saita dake tace " ko ynx kafadi abinda na fisu " remote ya dauka yana kishine gida a saman kujera tare da canxa tasha snn yace "menene" "Aji... Sbd koni matar ka ta sunna ban kawo kaina gare ka ba sai su sbd tsabar xubar da class wnn ai ne ne ace wai mace ita ke kai kanta wajen namijin da bashi da sadaki a kan ta kaga kau ai am fadi dayawa" "uhmm lallai kinyi magana Ann to idan yana da sadaki akanta fa" Saleem yafada yana kallon ta.. Ta dauke kanta tana kallon TV  sannan tace "wann ya danganta tsakanin su kasan Allah ne kadae yasa tsakanin su" murmushi yy yana cigaba da kallonsa sannan yace "dan mikomin coffee ☕️ din nn" babu musu ta miko masa.. Dan kallon ta yy kafin ya dauke kai "haka yakamata mata tayi wa mijin ta" cikin rashin fahimta tace "to ya kk so nayi" batare da ya kalleta ba yace "a baki nake so kibane" da sauri ta dan waro idanu "kai kuma fa baga hannun ka nn ba" ya tabe baki "eh ai nasan da hannun nawa nace ki bani sbd inaso na tabbatar da cewa kinfi babies dina"... Dan tura baki tayi tana Mika masa mug ☕️ din kamar xatayi kuka tace "ni ka karba dan Allah" tashi yy xaune yana mika mata hannu alamar ta miko masa... Tana mika masa karaf hada da hannun ta.. Da sauri ta dago ta kallesa. Karbar mug din yy ya aje gefe sannan ya dago yana kallon ta "meyasa baxaki bani baki ba" "hakanan" tafada tana tura baki "wlh wata rana sai na cire wannan bakin.. Da sauri tamayar tana kif kif da idanu .. Sai da yadan harareta kafin yadaki hannun ya dauki coffee ☕️ din sa yana sha tare da dauko ledar gefen sa yana Mika mata "gashi inji mun" cikin murna ta karba tana budewa tuwon madara ta gani da su chocolate 🍫 "Allah sarki mum dina Allah ya saka da alkhairi "Ameen, kekikayi da kayan zaki kamar wata karamar yarinya" "shanake Mana" " ke?" Ta gyada masa kai "tab yakamata kidaena domin Yana da illah musamman ma ku Mata,,sannan ki shirya gobe xan kaiki wajen Mamie" "Dan Allah da gaske kk" ya harareta " can maki karya ne koni sa'an ki ne....." Ai Bai Kara Saba khayrah tasaku wani uban ihu Dan murna ...Wanda Saida ta firgitasa a firgice yace "ke lafiyar ki?" "To baxanyu murna ba" "ok duk murnar ce yasa like Shirin fada min kunne ko to ki Kara ki gani" ta tura baki tana kun kunai kajishi haka nn kawai sai ka Hana ni murna" duk abinda take Yana kallon ta a ransa yace lallai yarinyar nn ta rainani Amma xanyi maganinka  a fili kau cewa yy " eyeee ni kk turawa baki ko xo nan" murguda Masa bakin tayi taco xata ruga da sauri ya cafko ta tafado jikinda ..tana kokarin kwacewa  ya Kara matseta da karfi  ..tayi rau rau da idanu tana kallonsa.....dallin bakin yy Yana fadin " kin raina ni ko yau can koya maki hankali sai nayi maganin bakin nn "..kamar xatayi kuka tace "Dan Allah kayi.,..." Ai Bai Bari ta Kara Saba ya hade bakin su Yana tsotsa kamar ya samu sweet kusan minti biyu sann ya cire bakin sa " bakin Raina ni ba yau xan koya maki hankali Yana gama fadar haka ya dauko saura coffee ☕ dinsa ya guntsa a bakin sa yayi hanyar natabda sauri ta kawar da kanta ta katse bakinta ya juyo da ita tare da toshe mata hanci  bashiri ta Bude bakin shikuma ya saka bakinsa cikin Bata Yana xuba Mata na bakinsa sai da ya tabbatar ta hadiye sannan cigaba da tsotsar lips dinta mutsu mutsu ta dungayi Amma takasa kwace wa labbanta sai xugi suke mata Kuma ta kula da mugunta take Mata shi ko a jikinsa Kennan da gaske ciremin min bakin din xaiyi  nan danan ta fara hawaye.  Saida ya gaji Dan kansa sannan  ya cire bakinsa yana Kara rungumeta ya sharemata hawayen " haba ke kam kukan fa na menene sadaki nane fa" Dan hararan da tayi "to Amma ai da xafi ko" yanda tayi maganar tabasa dariya sai yayi murmushi Yana bugun Dan bakin " gyara nayi maki ai idan kika Kara yimun murgude sai na cire bakin " Kuma shine har da sakamin abin baki" nan kau Saida yy karamar dariya batare da ya shirya ba " to bana ce ki bani a baki ba kin ki shine ni na baki Dan haka Wann last warning ne akan rashin kunyar da like mun idan kin ga dama gobe ki Kara " ya dungure Mata Kai kafin ya sauketa aikam Yana sauke ta ta ruga da gudu xuwa part din ta shikuma ya ta da kallo Yana murmushi " Mara kunya kwai " yafada Yana Kara karewa cikin kujerar

Pls kuyi manage da wann.,.
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now