*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page0️⃣4️⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Yau takasance ranar da ake frnds event day na bikin amal ... Kawayen Amal sun shirya sun kyau da ka gansu kasan akwai wayewa atare dasu .... Can na hango Amal an shiryata cikin wata Ash material tayi kyau sosai da kaganta kasan amarya ce ..... Khayrah ce ta shigo itama tana sanye cikin material Ash and purple .. masha Allah na fada saikace itama amaryar ce domin kau indai kyaune ba a magana bare ma ace tayi kwalliya...
Lokacin da angwaye suka shigo duk sun gama shirin su motoci suka shiga suka dunguma xuwa wajen da ake gudanar da event din ...gurin ya kayatu sosae sauran frnds din duk suka shige ya rage saura daga amarya, ango, khayrah sai wasu abokanan Amal da Khalil su biyu ... Sun jera suna tafiya a hankali 2 daidai lokacin wata tamfatsetsiyar mota ta sha gaban su cikin Yan seconds ya fito Yana sanye cikin wasu kayan Pakistan na maxa rigar daidai gwiwar sa red colour ce saita Kara fito da kyan lafiyayyar skin dinsa sai wandon ta baki da wrist watch sai wani matsiya cin takalmi Mai daukar hnkli da kagani kasan bakaramar dukiya a ka kashe ba sumar kansa Tasha gyarah ya hadu over baka Yi Masa kallo daya baka karaba ..... Tunda yafito yake kallon khayrah da mamaki sannan Kuma yaji dadin ganin ta domin Wann ma wata dama ce ta cimma burinsa Dan haka dole ya sauke komai ya lalla ba ta harta fada sonsa ya cika burinsa .... Khayrah Kam gabanta faduwa yayi it's sai ynx ma tatuna cewa shi abokin Khalil ne.... Ganin irn kallon dayake Mata ne yasa ta dauke Kai tare da hada fuska ..
Saleem ya mikama Khalil hannu suka kashe " *done* Ina kashigene we've been waiting for you since namayi tunanim baxaka xo ba sbd nasan hali" murmushi Saleem yayi " ni asuwa dady ne ya aike ni but am srry for the African tym hope amarya batayi fushi ba" Saleem yafada yana duban Amal " bakayi laifi ba " Amal ta fada itama tana murmushi yace " godiya nake " suka gaisa da Amal da sauran mutanen wajen .. Saleem ya Kai dubansa ga khayrah da ta dauke Kai tun xuwan sa yahade fuska sauran mutanen wajen kowa sai murnar ganin sa suke suka sun sake Amma bnd ita ..ya dubi amal " what's wrong wit dis ' ur frnd look at how she's prouning her face and she can't even greet...ko kurma ce "wacece" yanuna khayrah Amal tace "no lpyn ta qlw... Khayrah ko wani abu yafarune?" Khayrah ta girgiza Mata Kai alamar aa Amal tace "mene na daure fuska baxa ki gaisa da Saleem bane?" Khayrah ta harareta kafin ta kalli Saleem da yawani tsura Mata idanu tace " I can't pls sistor let's go we 're westing tym here people are waiting for us inside" Amal ta xaro idanu khayrah lpyr ki me Kuma akayi maki" khayrah tafara tapiya "kunga ni na shige sai kun shigo" Suma binta suka Yi jiki a sanyaye .... Saleem ya Dan ji ciwon abinda tayi a ransa Yana mmkin irn wnn girman kan nata tunda yake be taba samun mace irnta ba.. to ita kome ta dauki kanta oho ..but very soon xaki shigo hannu na yrny .. Saleem ya fada Yana murmushin mugunta .....
Cikin tsari da burgewa ake gudanar da komai kwata kwata khayrah ta kasa sakewa sbd Saleem.. .. M.C ya gayyaci amarya da ango domin sununa bajintar su hakan ya bama Saleem damar xuwa inda khayrah take yayi Mata sallama ta amsa ciki ciki batare da ta kalli inda yake ba " pls I want to talk to uh" Bai kaiga rufe vakiba tace " I don't have tym for dat pls karabu Dani kokuma ni natafi" ..... "No don't have to... just some minutes and listing to ......" Maganar sa ta katse be ganin ta tashi tabar wa banxa ajiyar sa wato yayi tayi Amma bada itaba ransa yabace sosae Yana tunanin ita wnn wace iri ce wai har shi mace xata wulakanta abinda Bai taba faruwa dashi ba dolene ya jure idan har Yana son cimma burinsa lallai xata Raina kanta da kyar yasamu ya lallaba xuciyar sa yatashi yabi bayanta ...
Khayrah na fita ta hadu da wani frnd din yayan Amal Yana son ta Amma Bai samu amincewarta ba saidai Bata kin kulasa gaisawa suka tsayayi dashi alokacin Kuma Saleem ya fito ya gansu wani Abu yaji ya soki ruciyar sa jiyayi ransa ya Kara baci ganinta da wani wato shine Bata da tym dinsa ko suna gama gaisawa da hafix tatafi da sauri Saleem ya bita yasha gabanta... Ranta ya baci sosae tatasa dalilinsa na bibiyarta gsky dole tayi maganin gayen nn inba haka ba baxae rabu da itaba.... Tadubesa fuska a daure " wai meyasa ka takura wa rayuwata ne " .. " a tunanina bakya sauraren kowa wane Dan namiji ne Ashe ba haka bane Ashe ba haka bane sbd na ganki da wani...why won't you give me a chance I have alot to say consigning two of us" ta watsa Masa mugun kallo boxan bayar ba stay out of my lyp tana fadin haka ta juya xata koma Amma me saita ji ya ruko hannunta a fusace ta juya tana Masa wani irn kallo shi Saleem baima gane me take nufi ba ya bude baki xaiyi magana knn sai ji kake tassssssss ta wanke shi da Mari cikin fushi tafara magana "ok iskan cin naka haryakai haka tunma kafin nafara sake maka fuska har ka fara kamamin hannu inaga nasakan maka fuskaa tunanin ka ni kalan Yan iskan matan da kake harka da sune to Bari nafada maka am not that kind of hopeless ladies you think Ina da mutuncina da tarbiyyata Ina sake gargadinka ni ba Yar iska bace fasika kalarka kaje kani Yan iska kalanka and I swear if you don't stay out of me you'll regret coming into my life saina maka abinda baxaka taba mantawa daniba " tana fadin hakataja tsaki tare da barin Saleem cikin danasanin sauke kansa da yayi wajen mace sandarewa yayi idan ransa yayi dubu to ya bace bacin Randa tunda yaxo duniya Bai taba yin irinsa ba wai yau shi Saleem Wanda akafisani da *done* shi mace xata daga hannu ta maresa hartana jifansa da mugayen kalamai lallai kau saina maida rayuwarki abin tausayi ta yanda bamani ba baxaki Kara kallon namiji kimasa makamancin abinda kk mun ba " I'll make 'ur life miserable tunda Naga wnn hanyar ba mai billiwa bace baxan iya daukar wulakanci ba saidai wani Amma ba *done* ba..... Daga haka yaja motar sa a fusace yabar wajen ko Khalil baima sallama ba sbd yanda ransa ya bace jiyake xuciyar sa na tafarfasa har ya Isa inda frnds din shagiyan cin NASA suke wato fa'ix da bash sune frnds dinsa Ann said Berber shima Dan nn Nigeria ne Amma suna tare Koda yaushe Dan shima Dan ball ne .... Guri Saleem yasamu ya xauna batare da yace wa kowa komai ba bash me yace " wai Kai *done* me take damun Kane kwane biyu" fa'ix ne yy dariya yace " namanta bn fada maku ba yayi baban kamun ne Kuma da alama wnn ta gaskiya ce bakuga har club ya rage xuwa ba" " kace " shiyasa Naga ya rage cillin knn Ashe ashe zazzafa yasamu" Berber yafada...." Enough....." Saleem ya katse su cikin tsawa " Kar ki karamin bakin cikin danake ciki " ganin hakan ne yasa suka natsu domin sun ga ransa a bace yake ....lallashinsa suka farayi tare da tambayar da damuwar sa da kyar suka samu yafada masu abinda yafaru tsakanin sa da ita yakara da fadin "I won't let her go free..,I want to take my revange.....,I want what I'll did to her should be worst Dan what shi done to me the revange that she'll never forget wit me ever to the end of her life. sauke numfashi sukayi suna jinjina kasardar da ta dauko wa kanta Dan sun San kodame take yawo Saleem ba hakura xaiyi ba saiya rama . bash yace " lallai kau ta Kira ruwa Kuma baxata tafi free ba" Berber yace hakane to ynx mecece mafita " shiru sukayi kowa Yana tuna nun abinyi can Saleem yace "yeah I've got an idea" "muna saurarenka" Salim ya tashi tsaye ta kirani da Dan iska.,fasiki, maibin Mata , Mara tarbiyya..."ya juyo Yana duban su " I want her to be called such inaso mutane su rinka Mata kallon Yar iska fasika ...Berber ina so kasa ayimin kidnapping dinta but kabari sai bayan bikin Khalil ai haka yy ko ? .. eh yayi suka amasa tare da kashe hannu ...
Amal ta dubi khayrah" ynx abinda kikayi kin kyauta knn kin kau San halin namiji?" "Hmm sistor baxaki gane bane kindae San bani da kalan Wann halin kawai dai Ina so na late mutuncina ne khayrah tafada Mata duk yanda abin yake Amal ta jinjina Kai " eh da gskyr ki Amma shi Dan Adam ba ayi Masa ta haka barin ma maxa baki San halin mutun ba kamata yy ki lallaba ku rabu lpy Dan haka kikiyaye " "shiknn xan kiyaye sistor" ,.
Haka aka ci gaba da bikin amal tundaga ranar Saleem Bai sake shiga hat kanta ba Kuma suna haduwa Amma kallo Bata ishesa ba ita Kam tayi tunanin yashiga hnkln sa ne batasan da abinda ya taka ba .... To alhamdulillah ayi bikin amal da Khalil an gama saidai muce Allah ya basu xaman lpy ....☺️ ameen
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Mami ce tashigo dakin khayrah tasame ta xaune tana latse latse a system dinta Mai tambarin apple ..."khayrah" Mami takira sunan ta khayrah ta amsa da "naam Mami na" " tashi ki shirya na aike ki kikaiya mum din ku Kaya " "toh Mami" toilet tashiga tayi wanka ta shirya tanupi dakin mami ta karbi kayan Walid yace xai bita .... Tare suka tafi Yana ta Mata surutai har suka Isa . Tana shiga wani tangamemen parlour gabanta yayi mugun faduwa sakamakon wani katon hoton Saleem da ta gani fuskarsa dauke da murmushi.....addua tashiga Yi akan Allah yasa baxa su haduba harta bar gidan da kyar ta iya shiga sbd yanda jiknta yayi sanyi tana adduar Allah yasa Kar mum ta dadar da ita
Cikin garin ciki mum ta tare ta tare da daukar walif ta rungume " haba daughter laifin me nayi maki kindauke kafa da xuwa gidan nn bansan dalili ba bayan Kuma kinsan yanda nake kewarki ko xuwa bakiyi bare NASA ran xaki kwana ... Kuma shine kk xo da yamma Dan karki dade ko to ai saiku kwana " "mum ynx ma can tapi Mami ce tave na kawo maki Kaya Kuma ynx abubuwan sunyi yawa Amma inshallah nakusa xuwa har saikin gaji dani" ' khayrah knn nagaji da jinn wmn ynx idan ba ai koki akayi ba baki xuwa so nn xaki kwana Kinga saima ki hafu da yayanki " a xuciyar khayrah tace mum bakisan and shi bane bn iya kwana Amma a fili rokon ta tafarayi da kyar ta samu mum ta barta shima Saida yace walida xatayi kuka idan Bata Walid ba hakan ne yasa mum tabar ta sukayi sallama Walid yace mum ai xakixo birthday dinmu ko "eh xanzo Walid " " mum harda dady da yah Saleem" dukan mu xamuxo walid" sallama sukayi suka fito daidai lokacin da suka fito babban main parlour na gidan daidai lokacin Saleem ya shigo......
Kallon kallo suka shigayi itadai khayrah tsorone ya bayyana a fuskar ta yayinda shikuma Saleem mmki ya cika ta to me yarinyar nn takeyi a gidansu ne meya kawo ta .... Walid ya katse Masa tunani da fadin "good evening yah Saleem" duban Walid yy da Dan murmushi "evening my hw uh" Walid ya amsa da fne ... Saleem ya dago Yana ma khayrah wani irn kallo irn na ke Kuma fa daga ina .... Ganin hakan yasa khayrah tayi saurin barin gidan hankali tashe a mota Walid Yana ta Mata surutu Amma Bata shi take ba takasa fassara kallan kallon da Saleem ke Mata kardai magana Amal taxama gsky ..,da sauri race nooo Allah ka tsaremu daga sharrinsa...
Shiko Saleem Bai motsa daga inda yake ba tunaninsa meyakawota gidan su meyasa yake haduwa da yrnyr nn a gurin da baiyi tsammaniba ynx me yakawota nn wacece ita ganin bashi da amsar tambayr sa ne yasa ya yanke shawarar ya tambayi mum .....
A bed room din ta yasameta tana duba kayan da khayrah ta kaimata " mum am back" "welcome my son"... Ya dawo kusa da ita tare da daura kansa saman cinyar ta " Kai Saleem kana ganin Ina aiki Amma kawani xo ka daremin saman cinya" Saleem ya Kara shigewa jikinta " Kai mum idan bn hau Taki ba tawa can xan hau kisani bani da kamar ki kema haka nine danki nine diyarki nine Dan farin ki nine autan ki gara kawae kibari naji dumin my one and only kum" murmushi tayi tare da Kara rungume Dan nata .. Saleem ya dago kansa wai mum wace wnn Naga tafita tareda wani yaro. mum tace "oh wai khayrah" ya Kara shiga mmki Dan idan baxae manta ba khayrah shine sunan da Amal ta kirata ran nn .. da sauri yace " oho mum nidae naganta ne kamar nasan ta Amma na rasa a ina ne ynx nn nahadu da ita a main parlour.... " Mum yace "eh itace ... Sunan ta ummulkhairi aminu yari " gaban saleem be yy mugun faduwada kyar ya iya fadin " wai kina nufin diyar Abie ce" " for sure diyarsa ce wace kace baka Sani ba ga ma Walid nn walidar na gida Babu yanda bnyi ta kwana ba Amma taki " a ransa yace Taya xata kwana bayan tasan xata hadu da ni Amma a fili yace " lallai harta Kai haka ynx wace sch take ?" " Uni Abuja Ynx tana 300level tana karantar low" tabbas mum gsky tafada sosae yashiga tashin hnkli amma Bai bari mum ta fahimta ba fira yay tamata kafin yakoma daki Kai da kawowa tafarayi tuna ninsa tayaya xaidau fansar sa lallai Allah ya taimakesa baije yy ba abinda xaixo Yana danasani ba . Saidae duk da haka baijin xai kyaletadan taco bnxar da shikuma Babu Wanda xai masa makamqncin haka ya kyale ..." Noooo khayrah I won't let you go free ba by macen da Ta Isa tayi mun Koda kallon banxa na bare har ajega mari"ya furxar da wata iska Yana ifitar da huci Mai kamar wani mayunwacin xaki idanunsa sukayi jawur jiyake kamar ynx be ta daga hannu ta maresa kamar ynx be take jifarsa da mugayen kalamai. Toilet ya shigatare da sakarwa kansa shower sai da yafito tafara Jin sauki a ransa gani bashida wata mafita be yasa ya yanke shawarar tapiya wajen abokanan sa Amma kafin nn Saida yafara xuwa part din mum tashiga wanka Dan haka ya dauki wayar ta yana duba gallery ko xai samu pic din khayrah cikin sa'a kuwa ya samu wani tana sanye da graduation gown da kyauta dayawa a hannu ta da sauri ya tura a waryarsa da wasu guda biyu snn ya wuce wajen fa'ix anan ya xayyane Masa komai shiru fa'ix yayi kafin yace kaga muje wajen su Berber nasan xa a samu solution .a tare suka samu fa'ix da Berber fa'ix ne ya xayyane masu komai shiru sukayi Dan baduda tacewa can dai bash yace to wai Kai *done* wane tsautsayene ma ya Kai ka har kayi Mata magana daga kasashe da dama Mata maxuwa wajen ka Amma shine xaka je wajan Wann kaidai Mata ko kallon bnx basu isheka ba ...." Fa'ix ya katsesa Kai Dan baka ganta bane tahadu over" ya fixgi wayar Salim ya na nunawa bash pic dinta . Bash ya saki baki kafin yace " wow queen of beuty Wann itadai ba balarabiya ba Kuma ba India ba komai ta hada ynx wnn Ann take ?" " Eh Mana Ann take bakaji wane mahaifinta ba Aminu yari" fa'ix ya bashi amsa bash ya Kara da fadin wow she's very cute" "heyyyyy stop" Salim yasaka tar da su cikin tsawa "stop all dis stupidity I don't care wit her beuty all I want is how to take my revenge so nake tasan ta taba *done* idan na kyaleta because of our relationship I cheated my self I'll still feel the pain Kuma nafada maku kun tsaya kuna tayimu stupidity mtswww......... Bash ya sauke numfashi "tab ni daxaka ji shawarata Dana cr ka aureta because you suit each other....." A fusace Saleem yace "what the hell are you saying what do you mean........."be cool my friend" Berber ya katse shi da tunda aka fara magana baice kala ba shiru sukayi suna tuban sa "kuxo kuji" gungu Naga sunyi Berber Yana magana cikin rada duk nacina nakasa jiyo abida suke fada. Saleem be Naga yatashi yana fadin impossible Berber kasanni tun a Spain bahaka nake bayan irn abinda tayimun.......
Da sauri Berber ya katse da ta hanyar rufe bakinsa " *done*. Xauna kaji abinda xanfada" gungun nasuka katayi saidai fa kuyi hakuri Dan har ynx bnji ba bare na Baku lvr .... Can Naga sun tashi Saleem na fadin hakan yy aboki na pls inason komai cikin kwana biyun nn Berber yace "ba matsala" .... Nikam nace wnn berbern anyi shakiyyi.......
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Driving date cikin nishadi tanayi tana Shan Yar chocolate dinta Bata an karaba Bata am karaba taga wata mota Tasha gaban ta wasu mata masu Kama da kattin Masa suka fito suka fixgota tana ihu tana salati suka jefata cikin motar su suka rufe Mata fuska .... Bata San ya akai ba saidae kawai taji anbude Mata fuska an fito da ita a motar ta ganta s wani gida me Kama Dana hutawa a ride take tambarsu me tayi masu suka kawo ta nn basu saurare taba saima daukar ta da sukayi kamar wata jinjira sukashiga da ita cikin gidan Basu ajeta a ko ina ba sai wani hadadden bed room tare da rufemata kofa ..... Da karfi tafara bugawa tana kuka Dan Allah kubude natafi gida Mami na xata shi ga damuwa menayi maku kuka kawoni nan pls open the door any body.,....,maganata ta katsene Jin anyi gyaran murya a bayanta ... A firgice ta juya waxata gani Saleem xaune saman kujera ya harde kafa daya kan daya ya tallafe haba Yana kallon ikon Allah yatsare ta da wnn mayun idanuna sa .....
Dass Dass....dass haka gaban ta take faduwa
Tasowayayi Yana matsowa inda take...a tsorace tafara ja da baya .............
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku