*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 31-35
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Saleem ya taso ta suma facing juna ya xuba mata jajayen Idaunsa sai da ta kara tsorata ganin idanun sa kamar jini ya taru ... Cikin disashshiyar murya ya fara magana "khayrahhhh.... Ina tsoron komawa ga mahallicina Khayrah na aikata laifi bayan nasan cewa Allah ya hana iyayen na suna iyakar kokarin su dan ganin sun bani tarbiyya amma duk da haka na bijere.. Khayrah Xina na daga cikin manya manya laifi ka da Allah ya haramta amma ni na aikata tare sanina sbd wani karamin dalili nawa mara amfani me xan cewa mahalicci na idan najima gare sa ina tsoron komawa garesa nayi dana sanin rayuwar danayi abaya na tasani kaina turn da mai hali irin nawa..... Da sauri Khayrah ta rufe masa baki "a'a Saleem kayi masa fatan shiriya kamar yanda kaima Allah ya shirye ka... Ka gode wa Allah da yasa ka gane gsky baka mutu a lokacin da kk aikatawa ba ynx ka dage wajen istigifari, axumi, sadaka, da sauran su inshallah Allahu Allah xai yafe maka nasan kana sadaka da kyauta dan haka kara dan duk wanda Allah ya bama dukiya ya basa aljanna sai dai idan yy amfani da ita ta hanyar da bai dace ba a haka taita kwantar masa da hankali har yaji duk damuwar sa ta yaye ya rungumeta yana jin son ta a dukkan gabobinsa ya sani Khayrah kyauta ce daga Allah tunda ta shigo rayuwar sa yake ganin alkhairi...
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
idan ka ga yanda suke rayuwa ynx baxaka taba cewa rayuwar su da fada ta fara ba kullum cikin kara kaunar human su suke.. Watanni sunja kwana ki sunna lokaci yana ta gudu gashi yaune Khayrah take murna kammala masters dinta a oxford university light make-up tayi ta shirya ciki n kayan grad tayi kyau kamar kasace tare suka fita da saleem ...
Sun isa ba da dadewa ba aka fara gudanar da komai gwanin ban sha'awa Khayrah ta karbi kyautuka da yawa sbd haxakar ta sai da ta birge kowa dan bakaramin abu bane ka gama makaranta kuma kasamu kyautuka kamar haka saleeykau Khayrah ta gama kashesa the girl is perfect sai pics yake mata harda videoting... Bayan taje karbi certificate ne ta dawo bata samesa ba bata damu ba tayi tunanin kila ya fita ne .. Amma har aka gama bata ga saleem ba suka gama pics da frnds dinta amma babu keyarsa bgashi ta duba bata ga motar sa ba kuma babu waya hannunta bare ta kirasa dan tun yau da safe take neman ta bata ganta ba .. Waya ta Ada takira sa amma baiyi picking ba hankalinta ya tashi ganin har an fara watsewa amma bai dawo ba.
Can sai ga driver ya xo daukar ta haka Khayrah ta shiga ranta a bace koma mene ai ya dauki wayar ta...
Suna isa ta fita ta nufi parlor koda ta bude sai ta gansa a dumdum ba haske ko kadan..... Da lalube ta Nemo makunin tana kunnawa haske ya gauraye parlorn wanda yasha decoration an wani kawata shi kamar wajen wani occasion da mmki take bin ko ina da kallo... Bata ankara ba taji an bata wani tight hug cikin sweet voice dinsa kamar my whispering yace "from my heart, I wish you, my dearest, my lovely wife a very happy birthday and congratulations on ur graduation may almighty Allah bless ur lyf may ur lyf be full of happines.. May two of us stay together today and always I love you khayrah" dan farin ciki bata san sanda ta kara kankame sa ba tare da basa wani saxy kiss "ameen my dearest love.. Tax alot for all the happiness..." Murmushi kawai yy tare da Bata light kiss ta dago tana kallon sa wai how did you know?" Yace ""uhmmmm ba dade da sanin ranar birthday dinki tun kafin na fara ganin ki "da mmki tace "tayaya" ya kamo hannun ta yana murzawa ranar da nayi celebrating first birthday na a spain ranar mum tace mun mamee ta haifi baby girl so nima yau nake birthday am 29 today ke kuma 20 kara rungumesa tayi "wow my sahib am very srry happy birthday wish you long life and prosperity" "together wit you" saleem ya fada dariya tayi kafin tace "ni wlh har na manta wann grad din duk ya dauke min hankali da kuma rashin wayar nn nasan ynx ana ta wishing dina"
Saleem me yafito da wayar "here it is nine na boye ta because I want to be the first to wish you" yana gama fadin haka ya jata inda cake din yake Wanda aka rubuta happy birthday cutest ya kunna masu wata cool music ya kama hannunta ta yana cake din ta saka masa a baki shima ya saka mata nn ta bata masa masa fuska ta ruga ya komo ta ta kara goga masa haka da akaci yanka nasa duk ya bata ta haka duk suka bata junan su sau wakar ta hau da wasan nasu sai bayan sun natsu ne suka kunna wayar ta message ne sukai ta shigowa na Abbie ne farko sai mamee sai mum sai dady sai mu'axxam sai xarah sai amal sai salmah sai muneer da sauran yan uwa ana ta wishing dinta na saleem kau da aka fara dubawa ai babu iyaka day wasu ma bai sansu ba.. Dai dae suka hakura suka aje... Wani IV ya mika mata mai kyau ta karba tana karan tawa... Da sauri naga ta rungume sa dan tsananin murnan yawo shakatawa da ya hada masu a jirgin ruwa... Yamma nayi sukayi wanka wanka suka tafi murna Khayrah kamar me sai dare suka dawo baya sun gama xagaya gari
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
"Ni ni nafada maka mu koma wlh ina missn gida" "wai kaji ki daga gama sch sai kice mu koma" Khayrah ta turo baki "to me xamu tsaya yi nasan sun kosa mu koma ko so kk su fara fushi damu" "waya fada maki xasuyi fushi damu dama jira nake ki gama sch mu koama inda nafi auki" "ina kuma" "USA kinga daga can sai mukoma ko" "eh naji amma cal ba xamu dade ba ko" ya rungomota ta baya "umm kila baxamu dade ba" "meyasa kace kila" ya saka hannun cikin rigar ta yana shafa shafaffen cikin ta snn yace "idan har kika aje mana baby a wnn cikin naki a yan kwana kin nn to xamu tafi naija" ta langwabar da kai "haba dan Allah yaushe xamu koma kaidae kawai kace baka son mu koma" ya juyo da ita Suna facing juna "waya fada maki ai inshallah nan ba da jimawa ba xamu samu baby dan kullum sai na roki Allah akan ya bani baby tare da ke.".. Khayrah ta juya baya tana kunkunai saleem ya janyo ta suka fada saman gado ta tashi ya sake janyo ta tq fado jikinsa ya rungumeta ta tsaf yana mata rada "baby a jihar fushi muyi ajiyan baby sai mutafi amma ynx xamuyi bn kwana da UK gobe muje yawon karshe jibi kuma mu daga xuwa USA because I've alot to do acan" "to wai kai kana da tabbas ne nidae mu koma dan idan wnn xaka tsaya jira sai dai kane menu karasa" dariya yy yana kara rungumeta "wasane yarinya amma dai inshallah xamu samu kafin mu koma nasan idan suka ganki da ciki xasuyi farin ciki kuma ina so musamu baby tare da lovely wife dina Khayrah" ya marairaice "baby ko baki so mu samu yara tare.. " Khayrah ta boye fuskanta a kirjinsa tana jin kunya yy murmushi "um.. um baby kibari jin kunya Nita mijin kine" "pls kabari" ya fashe da dariya sosai yake nuna mata so
Washe gari saleem ne xaune a parlor yana latsa waya ciki shirin na fita yy kyau sosae ... Khayrah ce ta fito cikin red dress ta tsaya gabansa ya dago yana kallon ta ita a kowace shiga kyau take ne tace "baby nayi kyau" "am speechless wify you look beautiful darling 🥰 sai dae abu daya ne baki saka ba" "menene" yace "janbaki" tace "to bakai bane baka so" yace "eyyer baby kishine but naga ko kin saka ko baki saka ba kina kyau sbd kedin natural beauty ce" "ok bari naje na shafa" ta juya kenn ya ruko hannun ta "no cutie wnn bata lokacine bari nasaka maki special lipstick in a second" "aa saleem nima sauri xanyi fa" "nidae gsky ni xan saka maki" "oh god baby muje nafasa" "on nidae saina saka maki saleem ya fada yana kara janyo ta jikinsa "pls kar ka bat... "Bata karasa ba ya hade bakin su yana kara kankame ta yana shafa jikin ta kusan minti biyar yaki saki jin romanse din baya kai masa yasa ya fara kokarin xuje zip din ta da sauri ta kwance bakin ta tana rike hannun sa tare da girgixa masa kai ya xuba mata idanunsa ba suka fara canxa kala da kyar ya iya furta plsssss...." Haka tana ji tana gani sai da yagama abinda yake snn ya dawo daidai da kyar yasamu ya lallafata ta sake wani wankan snn suka fita...
🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹
Khayrah bata kara tabbatar wa da saleem babban mutun bane sai da suka isa america da motocin da akaxo daukar su ma na daban ne ga securities.. Khayrah dai bata wnn take ba dab ita gaba daya batajin dadin jikin ta...
✨✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku