Part 8

41 3 0
                                    

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''  

🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸

Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page0️⃣8️⃣
🌹🌹🌹🌹🌹
Nn ta kwashe komai tafada masu tun daga kan firar yan matan nn da taji har xuwa saka ranar bikin Da kayi..  Jinjina kai sukayi salmah da xarah kam kuka kawai suke gann irn matsalar da amini yar tasu take ciki... Muneer ne yy karfin halin fadin "yakamata ki fada a gida nasan xa ayi maganin sa" "hmm maganin kar ayi to Kara afara saleem xai iya bin duk wata hanya ta lalata rayuwata tunda tunda nasamu baimum komai ba to gara na bisa a yanda yace kundae ji irn warning din da yy mun kin bin sharadinsa xaisa nashiga babban matsala kuma koba komai iyayen mu xasuyi farina ciki har nasamu albarka daga garesu kuma duk mai albarkar iyaye baya tabewa" ta I dasa maganar cikin kuka Mu'axxam yace amma khayrah yakamata.... " dan Allah kar kuce komai  ni kadai nasan irn tashin hnkln da nashiga ranar da saleem ya sace ni dan girman Allah kar kufadawa kowa na baku amanar wnn maganar let it be secret help me my life is in danger promise me that you won't tell any body plsssss.... Wani kuka mai bn tausayi kowa kasa lallashin ta sukayi don tausayin ta kawai suke ji salmah ta rungumeta tana kuka ita da zarah suna dadin Allah na tare dake  da kyar suka samu tayi shiru suka mata nasihohi da basu barta ba har saida tayi dariya tasaki jikinta kamar ba itaba xuciyarta fayau shiyasa take kara gode wa Allah da yabata frnds kamar su
🌹🌹🌹🌹🌹
Mum tasaka saleem a gaba tana masa mita "wai kai haka ake auran ace ansaka maka rana amma baka xuwa kana mata yar soyayyar nn ko so kk tace ta fasa" xaro idanu saleem yy "haba ya kk fadin wnn maganar ai saiki sa xuciyata ta buga kin kausan yanda nake ji da ita? " to baka yi mata yar soyayyar nn da tarairaya mexai hana tace ta fasa " a rasa yace ashema soyayya da tarairaya amma a zahiri cewa yy "ok mum what's the solution now kinsman ni din sabon shiga ne" to tunda kai bako ne bari kaji...  Yakamata karinka kiranta kuna gaisawa kuma Karina xuwa wajen ta" "mum nima inason narinka gann ta amma inajin kunyar su mami gashi xuwa jibi xan tafi Brazil " mum tace "kashirya kaje gobe dagann ma sai kuyi sallama" "ok mum but gsky ina jin kunya" "dalla can wai yaushe xaka waye ne ace gidan abie din naku ma kunya kk ji" dan tura baki yy cikin shagwaba "mum amma ynx ni siriki ne fa " dariya mum tayi "ni wlh akayi auren nn ma bn san ya xa ayi xaman ba na rasa wane gwani wajen shagwaba daga kai har khayrahn shagwaba tayi maku yawa" Aransa yace kutake mawa amma xata daena ne idan tashigo hannu..  Amma a xahiri yace ni saina daena tunda nine babba kuma ni daga mum dina sai Ammah da uncle takwara nakeyi wa" "da dai yafi" saleem ya mike yana duba wrist watch dinsa " mum bari naje nayi taking shower 🚿 an jima kadan xan gana da wani patient" "ok Allah ya taimaka " "ameen my lovely mum" yayi kissing dinta snn ya wuce...  Mum tq visa da kallo tana bala in son yaron ta haka shima da ita kadai yake xama ya sake yy ta magana kamar bashi ba shiyasa itama take kara janyo danta jiki domin idan ba ita da dady ba sai amma da uncle saleem baya sake wa da kowa... "
Tunda tasamu lvrn xuwan saleem tashiga damuwa dan tasan gamin sa kadae tashin hnkli ne a gare ta
       Karfe biyar na gamma Kira ya shigo wayar ta.. Gaban ta ne ya fadi gann numbern sa dan duk da batayi saving ba ta gane numbern... Sai da ta kusa tsinkewa snn ta sauka tare da yin sallama... Murya can kasa ya amsa sallamar ta ya kara da fadin "Ina jiran ki kuma kenakeso ki shigo dani.... "Dit ya kashe wayar  tabi wayar da kallo "oh ni wnn wane irn mutum ne ace dole saini xan shigo da shi " da ha guntun tsaki tare da daukar wani pink hijab dogo har kasa ta fesa turare snn ta fice.  Yana hango ta tana tahowa kamar wata balarabiya xata masallaci da kaga fuskar ta Kasan bata so fitowa ba  dan sai tura baki take tana kukunai. Shi dariya ma basa lallai da gskyr mum.  Tana isowa kinda yake tayi masa sannu da xuwa batare da tajira amsarsa ba tace "muje ka gaisar da mami ko" uhm ai gaisheta nn ta yafi komae mahimmanci ba xuwa wajenki ba.  Gaba tati yana binita da baya a ranta tana fadin "ni mite ruwa na ai da kasani ma wajenta kaxo bani ba da yafi mun dd " a parlor suka sami Mimi har kasa saleem ya duka ya gaisar da ita mami ta amsa cikin jin dadi. Khayrah tabisa da kallo tana fadin lallai babu wanda yakai dan iska iya ladabi ynx nn wa xaice yana aikata wani mugun abu....  Scan wajen wani shakatawa nagida ta kaida gurin akwai iska mai dadi barun ma ynx da yamma ta kawo masa kayan motsa baki ta aje saman wani table da ke gaban sa... Bai ko dago ya kalleta.  Itama bata damu ba guri ta samu ta xauna ta dauko waya tana game shiru babu wanda have ma wani kala har na wasu yan lokuta kowa sai danna waya yake itadae khayrah xaman duk ya ishe ta kasa mutum ya bari cikin gida snn kaxo sai wani danna waya kk....karat wayar sa ce ta katse masa tunani murmushi saleem yy gamin mai kiran ya saka wayar a H-free dan ya kular da khayrah. Babu shiri taji muryar mace tana Koran mijin da xata aura da darling sai soyayya suke agaban ta tanaji yi shiru tana Sanna waya yanda Kasan bata san anayi ba amma ranta ya sosu..  Anna ne ma take jin gobe xai tafi Brazil Mmki duk ya cika ta ganin yanda  wata ke tayi wa mijin da xata aura soyayya ko a jikinsa kamar ma bai san da ita ba... Yana gama wayar ya dago karaf suka hada ido saida taji wani yarrrrr da sauri ta kawar da kanta tana bade fuska.  Dan murmushi yy tare da tabe baki dan yakula ranta ya bace kamar an masa dole yace "kinga idan kina da abin ki fada ni xan wuce kafin kigama gano muni na da wadan nn mayun idanun naji kamar na mage".  Haushi takaici duk ya ishe ta a gaban ta yagama magana da mace kuma yaxo yana mata wani banxan question sai kace itace tace yaxo" "kin wani tsaya kina jamin aji ni ba din mum ba ma maisai kawoni wajen ki snn gobe xan wuce Brazil idan kina dawata matsala ki fada" saleem yafada a hankali tace "babu " "ok muje kirakani" suna xuwa wajen motar sa ya miko mata wata jaka ba tare da yace komai ba yaja motar sa yabar gidan.  Saida ta saiya natsuwar ta snn ta shiga ciki dan bata so mami ta fahimci halon da take ciki...
A ranar tayi kuka harta bama uku lada tana tausayawa kanta wani abin mmkin shine ta kasa tsanar sa tadae san tanjin haushinsa amma ban da wann baya wani bata mata rai sai ma wani abu da take ji game da wanda bata san komenene ba
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Saleem ya isa Brazil lpy Ann yaci gaba da sheke ayar sa dan dama a Nigeria a takure yake kwanansa uku da xuwa suka bugs kwallon a inda su saleem suka ci 3-1 su saleem ne sukaji saleem ya samu damar xura kwallo daya murna wajen fans dinsa ba a magana kullum kara farina jini yake khayrah ma ta kalla kuma tayi murna a ranar saida saleem yakira ta hankalin ta ya tashi sosai amma ga mmkin ta sai taji yana mata magana cikin kulawa harda su ta kula da kanta.. Satinsa daya
Ya wuce Spain sbd wani aiki na gaggawa da ya task masa a asibitin sa da gann ya wuce USA scan yaci gaba da holewa hakan Kira khayrah tym to tym suna gaisawa ita abin har mmki yake bata gamin yanda yake mata magana cikin kulawa sosae take jin wani abu game dashi wanda bata san kome nene ba Satan saleem daya ya dawo Nigeria aikam yasha fada wajen dady... Saleem dai hkr kawai yake bayar wa akan aiki ne ya rike sa dady yace "to shknn kaje ka dubanta domin bata da lpy amma inajin jikin naga da sauki" "to dady Allah ya kara sauki anijima xanje..... "
A parlor yasamu abie da mami ya gaisar da su cikin ladabi tare da yi masuya mai jiki suka amsa da tasamu sauki tare dayi masa sannu da xuwa ya amsa "kashiga tana nn daki ita da kawarta" abieya fada yana nuna masa hnyr part din khayrah.... Ya tashi ya shiga babu kowa a parlorn. A bedroom dinta yy knocking....  Khayrah da take kwance tafara fara samun sauki suna ta lvr ita da xarah sukaji ana knocking... Hula khayrah ta saka tare da bada izinin shigowa
Da sallama yashigo... Wani irn bugawa gaban khayrah yy yayinda xarah tashiga tunanin shin saleem *done* idanunta ke gani  ko mafarki take dan tunda take bata taba ganinsa a xahiri ba... Dass... Dass... Dassss haka gaban khayrah ke faduwa dan tasan xai iya saka mata wani tashin hnkln da saiya sake kwaciya ciwo... Xarah ce tayi masa sannu da xuwa yana murmushi ya amsa tare da tambayar ta mai jiki.  "Da sauki" ta amsa masa tana shirin barin dakin "ina xaki je? " saleem ya tambaya "xan tafi ne " "no bai kamata ki tafi daga xuwa na ko khayrah na? " da mmki khayrah tace "eh hakane" "To kinji kuma nima inason sanin kawar gamu " dole xarah ta hkra.  Khayrah ta gaisar da shi  ya amsa yana tambayr ta jikinta  snn yace "kice kna nn da kawar tamu gashi nikuma bn san su nn taba" xarah ta fada masa sunan ta yace good Ngd da kulawar dakk bama babyna..." Ya dubi khayrah tare da sakar mata wani irn kallo wanda saida yasaka ta shiga wani yanayi kafin yace "amma fa baby  kin rame dayawa" ita dae khayrah shiru tayi tana mmkinsa.. Wayar sace tayi ringing ya dauka yana fadin ina xuwa bari naxo nashigo da kai Ya kashe wayar tare da fadin ina xuwa yana fita xarah tace wow amma fa done ya hadu dama haka kyansa yake a fili yana ma sonki dubi khayrah irn kallo da yake maki" khayrah tace hmmm Gnn idon ki kawai amma karara yake mun rashin mutum ci  xarah yace no khayrah ba ganin idona bane saleem na sonki kila dama bb yanda xayyi ne sbd bai samu fuska ba shiyasa ya biyo ta wnn hanyr " khayrah tace" sauke numfashi to naji amma ya xanyi da halinsa " " ke dalla can ya kau xakiyi tunda aura sa ya xame maki dole ai ke yakamata ki canxa sa mene amfanin ki na xama abokiyar rayuwar sa idan baki daura sa akan hanya mai kyau ba bai kamata ace idan kaga mutum yana wani hali mara kyau ba ta kyamacesa aa kayi masa fatan shiriya snn ka nemi tsari da afkawa kalar tasa rayuwar dan Allah yasa haka kaddarar sa take kaima bawai Allah yafi sonka ka bane so idan kika aure kisan yanda xakiyi ki canxa masa rayuwar sa dan gsky saleem na sonki nafada maki ba ganin idona bane bari ma na tafi" daga nn sukayi sallama a akin kofa taci karo da su saleem shida faiz.. Faiz ya gaisar da khayrah. Snn suka gaisa da zarah.. Duk yanda yaso xarah ta tsaya taki dole ya kyale ta faiz ya tashi yana fadin bari na raka ta....  Saleem ya bisa da kallon yana murmushi... Khayrah tayi tunanin xai canxa mata ne sai taga akasin hakan dan cikin kulawa yake yake mata magana har yana cewa ta yafe masa bashi da yanda xaiyi ne Amma inshallah xai daena duk abinda yake.... Yy shiru yana kwallon ta ganin tafara fadawa tarkonsa.... ita kam tunani take ashe da gskyr xarah sai taji duk yabata tausayi ga wani abu da yake taso mata.... Yakatse tuninta da fadin ni xan wuce sai munyi waya Allah ya bada lpy... Yana fadin haka ya aje mata tsara barta yafice.....
Masha Allah biki yana ta matsowa ynx kau saleem da khayrah. Soyayya suke sha domin wata irn kulawa yake bata xuciyar sa fess ganin ta gama fadawa tarkon sa don ynx tasan tanason sa kamar me
Duniya ta dauka bikin saleem da khayrah tan uwa sai mmkin saleem suke was damawa wnn xai iya cewa yana sin mace musamman ma Ammah.... Ana ta shirye shiryen biki mum da kanta ta hadu ma diyar tata lefe na gani nafada a duba sann ta saka ana ta gyara ta dan tundaga sudan a kadau ko mata masu gyaran jiki idan kaga khayrah sai kace balarabiya tan uwa ana ta xuwa daga ko ina tan katsina da kaduna ma duk sun xo su Ammah dan babu wanda ya kaita murnar wnn aure ummun ta da sum xasu xama ma aurata dan haka take kiran saleem wai *done* take nufi tan Lagos ma sun xo uncle saleem da iyalansa matar sa daya sai yara uku rafeeq shine babba idan lagan suna matukar kama da saleem dan dai saleem ya girmesa da sai nace yan biyu ne kuma sun shaku sosae da saleem dan yanada shiga rai gashi da surutu sai amra da faruq duk cikin yan hwan saleem yafi yakuwa dasu dan tan har Lagos yana xuwa... Biki ake bb kama hannu yaro komae anayinsa gwanin bn sha'awa ana gobe daurin aure ne khayrah taji abinda ya tayar mata da hnkli wanda tayi dana sanin amincewa da saleem harta yarda tafada sonsa.. Ranar awajen dinner ana gabatar da komai yanda yakamata... Khayrah ta fita raka friends dinta daxasu tafi gida da xata dawo sai tabi ta wata hanya Ann tayi turus sbd abinda kunnen ta ke jiye mata saleem ne ya fito yana waya yana fadin "dakata Faiz dan kana soyayya da kawar khayrah hakan baxai hanani yin abinda nayi niyya ba dan wlh saita raina kanta sai tayi danasanin aure na dan baxata ci banxar abinda ta aika ta min ba tamaci Sara ita diyar Abie ce da tuni nagama da ita amma xata gane kurinta ita a tunaninta ina sonta batasan nayi haka bane dan nakara cusa mata bakin ciki dan idan bata sona ba lallai ta damu da abinda ya shafeni ba amma idan tana dona fa? "........ "Kabari faiz dan kana bata bakinka kaima kasanni sarae ba ayi macen sa xata juya saleem ba kuma wnn soyayyar da nake nuna mata ma tana kara jawa kanta ne dan saita biya bashin su sbd tasakani abinda bn taba ba snn...... Maganar sa ta katse a lokacin da yaji khayrah tasaki wani irn kuka a bayansa da sauri ya juya yana duban ta... Tana kuka tana fadin "ashe dama xalun tana kk ashe dama soyayyar karya kk mun yaudara ta kk yi kai wane irn mugune meyasa xaka xama fuska biyu  meyasa bakaci gaba da nuna min kiyayyar da kake mun ba kayaudare ni da soyayyar karya sai Allah ya saka.... "Kehhhh" saleem ya katse ta cikin tsawa "kina tunanin xan kyale ki ne after all abunda kk mun!  To tsaya kiji yaudar ce tsantsa and you must pay for it idan kin ga dama kice kinfasa auren dana nuna maki ke karamar mara kunya ce ke kina....... Ai bata tsaya jin abinda zaifada ba ta juya tana kuka ...tana fitowa suka cikaro da amal hankali tashi take tambayar ta meke faruwa cikin kuka khayrah tace"pls ki kaini gida i can't stay take me home pls and don't let anyone knows what's happening pls"  cikin kuka sosae take wnn maganr tabama Amal tausayi sosae ganin irn kukan da take me yasa Amal ce ma Salmah duk wanda yaxo nemam khayrah race batada lpy...
Taxi 🚕 suka Tara ta kaisu gida koda suka je sunyi sa'a dakin khayrah ba kowa Amal tasaka key Dan karma wani yashigo ...wanka khayrah tashiga kafin ta fito Amal ta hada mata tea 🍵 batayi gardama ba tasha tea din Ann ya kwanta domin gaba daya duniyar ta canxa mata ...amal tayi mata sallama snn ta fito tana fadin ki kwanta ki huta. Bacci take so tayi amma takasa maganganun Saleem ne ke dawo mata ta share hawayenta da bayan hannu "lallai Saleem mugune sai da ya bari na fara sonsa xai fito min da true color dinsa dama duk yaudara na yakeyi Ashe me yasa Saleem yake mun haka ne meyasa na bari sonsa yashiga xuciyana kuka take sosae tana tausayawa kanta kafin bacci wahala ya dauke ta
  Can kau ansamu labarin amarya batada lpy abokanan wasa sai tsokana suke wai taji tsoro haka sukayi ta surutun su ba wanda yaxo inda take domin mama (maman Amal)ta hana kowa shiga inada take race abarta ta huta ..shiko Saleem ta yasamu lvr rashin lpyr tata murmushi yy yana tsara yanda xaman zai kasance
Yau asabar takama ranar daurin aure kowa cikin murna yake musamman ma iyayen amarya da ango abokanan arxiki duk sun zo Yan saudiyya da kowa da kowa abokanan su dady daga gurare da dama haka na Saleea duk sun xo na kasashe da dama har da ta Yan kwallo abokanansa su xu itakam khayrah duk tayi wani irn banda kuka bb abinda taki Yi tunanin ta daya shine yau xatayi sallama da farin ciki xata rabu da iyayenta masu San ganin farin cikin ta 😭
Karfe biyu da rabi na rana masallacin dake kofar gidan Alhaji Aminu yari cike yake da jama a a inda billions of mutane suka shaida daurin auren Saleem Adam ummulkhairi Aminu yari a bisa sadaki 50k domin neman albarkar aure
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now