*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)*🌸🌸 *w@t@* *m@fit@*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page0⃣3⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Khayrah na Isa gida tafara bama mamin ta lvrn samun lpyr Salmah har taxo makaranta sosae Mami tayi farin ciki Dan tana taya diyar tata son kawayen nata ganin yanda suka shaku da juna gashi har girman su. Daki khayrah tashigata gama shirin wanka zata shiga phone dinta tafara ringing Amal ce .da tsokana ta dauka nafadin " amarya bakya laifi ta Khalil bada kanki asare" dariya Amal tayi kafin tace " Yar rainin hankali kawai.. yanxunnan Khalil suka bar nn tare Saleem" cikin Rashin fahimta khayrah tace waye Kuma Saleem?" " Ke *done* wai Ashe su frnds be da Khalil kawai yy shiru ne Bai fada mun bane saboda yanaso yy supring dina wai kinji wai yau nice gani ga *done* bakiji ba wlh" . Har ga Allah khayrah tamanta da Wanda Salim ya dawo ita ynx haushin yake Bata ko maganarsa Bata sonji yake kawai taitayimata har ta samu sukayi sallama ta ja guntun tsaki kafin tashige wankaFa'ix Yana kulada yanayin abokin nasa dariya ya shiga yi tare da buga sitiyarin motar " Kai *done* da alama wnn babyn ta tafi da Kai" ajiyar xuciya Saleem ya sauke har ynx gabansa naci gaba da faduwa yadubi fa'ix " Kai bafa nasan sa Ido Kai wane irn Dan iska ne" dariya fa'ix yy alokacin da yake Shan kwana " hmm abokina knn Wann girman kannaka yakamata ka ajesa kawai kanemo ta kudaedae ta Dan Naga har numbern motarta karike...... Kai amma fa *done*babyn nn ta hadu kawai kanemo ta koya kagani?" Shidae Saleem baice komai ba sbd ynd yakeji game da yrnyr Wanda yakasa fassarawa Dan baitaba Jin irnsa ba kodae wani Abu tayi Masa ne? Ya tambayi kansa. Bai ankaraba yaji fa'ix nafadin" muwuce ko" Saleem ya sauke numfashi " no jeka kawai ni gida xan wuce" fa'ix yace "Amma kasan akwai xafafa Kuma idan kana nn komai xaifi sweet" Saleem ya tabe baki hade da dage kafada " ko yayi ko Kar yayi is ur own cup of tea me am going home so koma menene ku kuka sani" " to shiknn Naga alamar Wann babyn ta dabance to kodae da ita xa ayine " Saleem dai cewa yy " nidae bani key " "gsky da alama wnn babyn ta gaske wai Naga done na soyayyar gsky Bata yaudara" fa'ix yafada Yana fita tare da Mika Masa key din Saleem ya koma driver seat Yana murmushi batare da yace komai ba
Yana gida ya iske iyayen NASA a main parlour suna lunch seat yaja yaxauna tare dayi masu brk da gida cikin sakin fuska suka amsa Masa , plate ya jayo Yana xuba abincin shima . Dady yace "son an kwaso yunwa" "hmm shine kuka fara lunch dinku Babu Wanda yatuna Dani " " kaida kafita da ango wasan ranar dawowar ku" dady yafada "no bldady ba dadewafa xamuyi ba fa kawai munje Naga amarya ne saikuma muna da friends event day kafin ranar kamu so ranar Wednesday " momy tace "angon shine wand xai auri Amal ko" " lahh mummy ya akai kk sani " Saleem ya tambaya dady yace"rufemin baki waikai baxakai wa kanka fada ba karinka shiga mutane da kana shiga mutane da yanuwa ya xa ai kaki sanin to diyar abokina ce alh.kabir Kuma diyar Yayar mamin ku ce haj asmau" Saleem ya sadda kansa kasa yana shafa sumar kansa Dan yasan ya jawo ma kansa fada . Mummy tace kaima katsaya kana Masa bayani mutumin da bashida son shiga jamaa ko Yan uwa Wanda ko gidan abie ma Baya xuwa Dan Jason rabon da yaje harya manta katsina da kuduna Kam ba a magana koyaje ba kowa xaisan da xuwan sa ba ni har kunya ma nakeji a tambaye ni Saleem subasa ganin sa idan ba a TV ba na rasa gane wnn miskilanci irn naka kodaya bayason shiga mutane gashi Kuma sannane ko ina nake sai ance mun Saleem gashi shi ba maxauni ba kama yy idan kadawo ka rinka Kai ziyara Amma bakayi wnn wane irn Hali ne ...... Shidae Saleem shiru yy Yana jinsu har suka gaji Dan kansu suka barsa ko kala baice Dan shi vayaji xai iya wake sai kawai ya dauki kafa take wajen mutane yace yaxo me? Yana yaro vaije ba sai ynxYau ta kasance Monday tunda safe Salim tashi kamar wani Mai xuwa aiki yashirya cikn kana nn Kaya kasancewar garin a kwai Dan sanyi sai yasaka rigar sanyi abayan rigar an rubuta *done* sai Vandana Mai xanen butterfly sumar da ta kwanta luf luf sosae yy kyau gawani kamshi da yake fitarwamai dadi
A parlour ya tarar da da iyayen NASA suna breakfast Saida ya gaishesu snn ya xauna tafara break din . Sai bayan sun kammala ne dady ya dago Yana dubansa " Saleem" "naam dady" "Saleem" "naam dady " " Saleem" "naam dady" "saunawa nakira sunan ka" " sau uku dady " " kaga Wann Dabiar taka tasaka ear rings da Wann sarkokin bnxn bana sonta saunawa can maka magana a kansu" kasa Saleem yayi da kansa" am sorry dady" "bani su nan" Babu musu Saleem yaciro Tamika Masa . Dady yakarba kafin yace " daga yau bana so nasake ganinsu. Kuma karinka saka manya kayan snn karinka xuwa asibiti domin duba karasa lpy Dan kana ball doesn't mean baxaka rinka taimakawa Al umma ba bayan Kuma kana da kwarewa kasar nn suna bukatar manyan likitoci irnka so yakamata ka rinka taimakawa kasarka ba wasu ba" Saleem yace "inshallahu dady xangyara " dady yace " gud ni ynx xantafi Kuna baxan samu dawowa da wuri ba so ka karbi wani file wajen momyn ka ka kaima Dr lukman anan cikn University" " to dady adawo lpy" " Allah yasa" ....
Bayan fitar dady Babu jimawa Salim shima yafita saidai yagama sheke ayar sa sann suka nupi sch din shida fa'ix . Fa'ix ya tsaya a mota yayinda Saleem ya tafi office din Dr lukman suka gaisa Saleem ya basa sakon dady Dr lukman yace "Saleem Ashe kana gari to ya harkoki" "lpy qlw" Saleem baiwani Jima ba yato Dan baya son surutu har ya kusa kaiwa kauwa inda sakayi parking motarsu yaga kalar motar dayaga wnn yrnyr ackiin ta .duban da yakai inda Ina da numbern motar take aikuwa itace yadade Yana kallon motar kafin kafin taho wajen tasu motar . Duk abinda yake fa'ix nakallon sa Saleem nashigowa suka fara tapiya fa'ix yace " ai duk abinda kk Ina kallon ka katsaya sai kallon motar yrnyr nn kk" "fa'ix kaifa Dan isaka be meyasa kafiya sa Ido da yawa" Saleem ya fada Yana hararansa murmushi fa'ix yayi kafin yace " ai tun bayan tafiyar ka saiga yrnyr ita da wata kawarta tabude motar ta dauki Abu Ina jin mantywa tayi Dan naji tana fadin muyi sauri mukai daga nn sai mu xo mutafi gida Dan na gaji" da sauri Saleem yace " Dan Allah kasake ganin ta " " serious" fa'ix ya basa amsa tareda taka birki "yadae katsaya?" Saleem ya tambaya " wai idan kanason ganin ta Dan nakula hnkln ka xafi kwanciya idan kayi magana da ita" Saleem ya sauke numfashi tare da kishingida jikin kujera " hakane fa'ix seriously I've feelings akan yrnyr Kuma I can't express Kuma inason you magana da ita" haka suka tsaya har motocin suka fara wucewa fa'ix yace "ynx ya xa ayi" " idan motar taxo kasha gabanta" aikam hakan kuwa akayi
A firgice khayrah ta taka birki sosae tafirgita Dan saura kiris ya Hana ta buga Masa idan ran khayrah yayi dubu to ya baci ganin abinda Mai motar yy Mata . Hon tafara masu alamar su Bata hanya Dan tasan ta fito baxasu kwashe ta da kyau ba sbd sun gama Bata Mata Rai . Sukuma sunki su matsa Kuma su basu fito ba Saleem yace ma fa'ix ya vari saita fara fitowa kafin su fita
Itakam khayrah ranta ya gama baci ganin rainin hnklin da Mai motar kematayaki matsawa Kuma gashi motoci suntaru abayan ta sai hon suke Mata tabasu hanya dataga Mai motar bashida niyar yin wani Abu yasa ta Bude tafito ranta a bace. Dagacinmota ya hangota tana sanyeda wata gown lemon green Mai ratsin pink da farafrn stones tayafa Dan kwalin rigar pink tayi kyau sosae saidae fuskar tata a daure. A tare suka fita shida fa'ix suna nufarta . Mamakine fal tacika xuciyar khayrah shin wa idanunta ke gane mata a yau kamar Saleem. Kash gsky da Dane da tayi farin ciki Amma bnd ynx da take jin haushin sa shin meyakawosa wajenta tasan dai baisan cewa ita Yar uwarsa bace baisan yasuke ba cikinsu baby Wanda ya taba ganin juna to mexaisa yayi Mata irn Wann tarar ko ya dauka itama irn Yan iskan Yan matansa ne da take hulda dasu .to wlh Bai isaba ita daga gidan mutunci ta fito batayi watsi da tarbiyyanta taba . Duk wnn tunanin tayisa cikn Dan kankanin lokaci cikin bacon Rai ta fara magana " malamai Wann wane irn wulakanci be xaku shiga gaban this is stupidity accidentally something can happen and idan wani Abu ya faru Kuma kuce tsautsayi ko snn inayi maku hon means to give me way to pass kunki har sai kuntaramin jama a ki a" fa'ix yace " we re very sorry madam " " ok naji pls Kuni hanya nawuce I don't want any long talk" fa'ix ne yakara magana " eh munji but pls xamu iya ganin ki for some minutes abokina Saleem Yana son magana dake" Ran khayrah ne ya Kara baci cikin tsiwa tace " malam Dan Allah kabani hanya ba wuce kawani tareni sai kace Yar Tasha sai abokin ka yanaso magana da an fada Masa ni Yar iskace kalar matan da take harka da su...." Hatta fa'ix yaji ciwon wnn maganar bare Saleem da tuni ya gama kulawa . Daurwa fa'ix yy yace "Kinga......." "Dakata fa'ix" Salim ya dakatar da shi. Fa'ix yatsorata da yanayin sa ganin yanda ransa ya bace idanunsa sunyi jawur ya dakata suka koma mota Rai a bace suka ba sch din .
Mutane sai mamaki suke wai Salim ne da kansa yaxo wajen khayrah Amma taki kula da lallai abin nata ya aki mutun kamar Saleem Wanda Yan Mata kebi xaixo wajen ta ta watsar lallai ita din babbace
Ita Kam khayrah tunda tabar sch take tunanin wai yau itace gata ga Saleem Amma ba a yanda tasi ba tasan tabbas da Dane datayi farin ciki . Tambayar kanta take Anya ta kyauta kuwa shin idan iyayesu sukasamu lvr baxasuyi fushi da ita ba . Kodayake ai mutuncin ta takare koda batasan halin Saleem ba ya tareta a wnn hnyr saita Masa haka bare da ta rigada tasan halinsa da wnn tunanin ta isa gida
Tana shiga a parlour ta tarar da mamin ta an kawo kayayyaki daga saudiyya khayrah ta cika da murna " ummi har an kawo kayayyakin aikau Bari naxo na dauki na biki" " kibari ki huta Mana sai ki xoki xaba "aa ummi yaufa nakeson na tafi Kuma idan aka xabe fa" ummi race " bama can fito dasu ba sai bayan bikin amal Kuma tun yau xaki tafi ki Bari sai gobe mana" " no Mami Amal tafara fushi Dani " " ynx dae kije ki huta" khayrah ta tashi tana shiga dakikiran mu'axxam yashigo wayar ta da murna ta dauka tare sallama ya amsa sannan yace" lallai khayrah ke abinnaki har yakai haka?" " Mekuma nayi?" " Ok bama ki sani ba ko Ace mutum kamar Saleem yaxo wajen ki Amma ki watsa Masa kasa ido" khayrah ta tabe baki "to wayace ya tareni a hanyako anfada Masa ni kalar Yan matan da take hulda dasune?" Mu'axxam ya fashe da dariya kafin yace " lallai khayrah mutum kamar Saleem kyakkyawa San kowa kin Wanda ya rasa maiji da kyau kudi da Kuma ilimi young millonear sann da ministern kudi na kasarnn Mai tarin masoya a ko'ina Wanda Yan Mata ke fada akansa suke bi har inda yake amma shida kansa waxo wajen ki kiwula kantasa" itama khayrah dariyar tashiga Yi kafin tace " kaima mu'axxam da ace mace ne Allah kadai yasan yanda xaka gaukace a kan Salim irn wnn kuran watawa haka har Ina haka" murmushi yy " waike me kk nufine kina nupin kice Mana bakya son Salim bayan munsa komai Jan aji be kawai irn nakimun San yanda take birgekida yanda kk kosa ki gansa Amma shini shida kansayaco xaki wani tsaya Jan aji kowlh kidaina..... .to kaga yakuma isheka tana fadar haka ta kashe wayar
Tana fitowa daga wanka Kiran xarah yashigo duk dai magana daya ce data mu'axxam Dan haka Bata tsaya wani Abu ba ta kashe wayar tana gama shirin ta ta hada gayanta da komai ta tafi gidan su Amal
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Xaune take saman resting chair yakai kololuwa Yana tunanin irnxubda ajin da yrnyr nn tayi Masa Wanda tunda take babuwani mahalukin da yata Masa makamancin sa Koda kuwa namijine bare mace ya rasa ta hanyar da xaibi yadauki fansar abinda tayi Masa Dan baxata taba tafiya free ba. Ya dade Yana tunane tunane kafin yasamu *wata* *mafita* taxo Masa murmushin mugunta yy Dan yasamu mafita tunda ynx nasan sch dinsu xan rinka bibiyarta nafito mata a kamilin mutun xan shiga rayuwarta na koya mata Sona sannu ahankali zan cimma burina akanta banawa mace dole Amma taso taban matsala can Mata dole Dan itama sai ankirata da Yar isaka mutuniyar bnx Mara tarbiyya kamar yanda ta kirani . Ba ayi macen daxatayi mun makamancin haka ta tafi free ba yeah babu ita ....ya saki murmushi Mai sauki saina cimma wnn burin ta kowace hanya........
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku