*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 1️⃣9️⃣
Su Saleem na dawo wa suka tafi gidan da su amal xasu xauna Gidan yy kyua sosae sun dan jima dan sai bayan la'asar karfe biyar suka baro gidan a maimakon su wuce gida sai suka wuce wani waje gurin babu mutane gini ne kalan na turawa kamar gidan hutu haka.. Da mmki take kallon sa wata jaka ya mika mata bayan sun shiga yana nuna mata wani daki "ki shiga nn akwai toilet kiyi wanka kiyi ammafani da wadan nn Kayan fa mmki ta karba shi kuma ya shige wani dakin daban da jiki a sanyaye ta shiga tana mmki dalilinsa
nayin haka bayan ta fito wankan ta bude jakar kayane masu kyau sai kayan make-up dasu turaruka... Simple make-up tayi sann tasaka kayan da takalman wow tayi kyau sosae red riga ce mai dogon daidae gwiwar ta ta kama ta daga sama sai ta bude daga kasa sai pencil trouser fari sai kafar cikin red lopas ta gyara gashin kanta tana kallon kanta a mirror ita kanta tasan tayi kyau ... Saleem ne ya shigo shima cikin tasa shiga fararen jeans and T-shirt sai ya daura rigar suit red sai wani hadadden half cover shima red bakaramin kyau yy ba gashin kansa ya sha gyara yy wani fresh ya matso kusa da ita kafin ta saka mata wata hula fara kamar ta saka mai wata katuwar red flower gashin ta ya xubo ta baya yana gama saka mata ya fice bayan yace "ki sameni a waje" da mmki bisa da kallo ina yake nufin xata je da wnn shigar... Bin bayan sa tayi batare da ta samu amsar ta ba.. A saman wani bike red and white ta hango sa .. Tunda ta taho yake kallon ta tayi bala'in yi masa kyau ji yake kamar ya rungumeta. Tana isowa ya dauke kansa yana fadin hau muje waro idanu tayi "ni baxan iya ba tsoro nake ji " ta karashe Maganar kamar xatayi kuka juyo yy fuska daure tare da xabga mata harara "babu shiri ta fara kokarin hawa amma ta kasa sai da ta rirrike sa" sann ta hau yana ta dawa ta makalkalesa tare runtse idanu .. Sun xanyi ta fiya kafin taji ya tsaya yana fadin " ai sai ku sauko kinwani kankame ni wann ai sai na kasa tabuka komai.. Murguda baki tayi kafin ta kakkamasa ta sau ko tare da bude idanun ta.... "Wow" ta furta tana kara waro idanun ta ganin inda suka xo wani guri ne mai ban sha'awa flowers ne Kala Kala masu kyau da kamshi ga wajen wasanni masu kyau.. Ga ruwa yana ta xuba ko in ⛲ ⛲ sai wasu fararen tanbaru suna ta tashi Komai na wajen gwanin ban sha'awa juyowa tayi tana kallon sa ya sakar mata murmushi wanda har saida beuty sign dinsa ya lotsa itama murmushin tayi kafin kafin ta juya da gudu tashige cikin flowers dinan tana shinshina wa cikin farin ciki.. Kafin taje wajen tantabarun... Saleem dae yana gefe ya harde hannuwa yana kallon ta cikin farin ciki ya dade yana kallon ta kafin ya fara taku xuwa inda take juyo tayi tana murmushi "wow Saleem am very happy ngd sosae really appreciate" ta Ida Maganar tana hugging 🤗 hands dinta... Ya kara matsowa kusa da ita tare da kamo hannun tq yana murzawa "don't mention it you deserve more I can do anything to make you happy not like before..... Khayrah I love you... " ya fada yana kallon idanun ta dasuka fara tara hawaye hannu ya saka yana share mata hawayen kafin yace "do you love me too" girgixa masa kai tafara yi wasu hawayen suna kara fito wa kafin ta kwace hannun ta tajuya tare da durkushewa a akasata fashe da wani kuka meyass Saleem yake mata haka ne did he knows how she feels she don't want him to deceived her again she know she loves him but she can't agree with again and now his words are trying discourage her.... Soyayyar sa ta dawo sabuwa tana jinsa a dukkan gabobin jikinta she feel lyk she can't regect him dis tym a round.. Saleem ne ya dawo gaban ta ya durkuso yana kallon ta har cikin ransa yana jin kukan nata A hankali yace "khayrah trust me seriously am inlove with you and I need you're happiness not lyk before forget all the things that happen. Wlh wanna karon babu yaudara.... Khayrah ya kara fashewa fa kuka tanga girgixa jai kafin ya Kifa kanta tana kuka Saleem ya fade yana kallon ya kafin ya tashiya fara tafiya idanun sa jajir xuciyar say Na tafarfasa jiyake kamar xata faso kirginsa Dana haka ake ji dama haka so yake shin ya khayrah taji daya fada mata yaudarar ta yy abaya ynx xaiyi yasani baxa sake yarda dashi a karo Na biyu ba.. Yasani Allah be yadaura masa tsana nin sonta Dan yanuna masa iyakar s.... "Saleeeem" muryar khayrah ya katse masa tunani.. Cak ya tsaya batare daya juya ba... Da gudu ta ruga tare da rungume sa tabaya cikin kuka take fadin "I love you Saleem but saleem why didn't you love me as I do own is just to see my tears out to own is just to hurts pls saleem let's stop this game plan Saleem plsssssss....." Kuka Mai karfi yaci karfin ta ...shiru saleem yy yama rasa Ina xai saka kansa juyo wa yy tare DA rungume ta sosae cikin jikinsa tare da kwantar da kansa saman nata Yana gogawa "I love you khayrah trust me Saleem is seriously In love with you badly I promise to make you happy, I promise to be a responsible husband,I promise to be th best husband ever inshallahu Wann karon babu yaudara a ciki kiyarda dani... khayrah" yakarasa maganar cikin disashshiyar murya sun dade a haka kafin su xauna har lokacin yana rungume da ita na tsawon lokaci kafin bacci ya dauke sa .. kallon da khayrah take ganin yanda yake ta sauke a jiyar xuciya sai mmkin da take dama akwai ranar da Saleem xai furta Yana sonta godiya tayi wa Allah kafin itama baccin ya dauke ta ..ganin haka yasa na fito daga inda nake boye nakura masu idanu sunyi mun bala'in kyau na dade Ina kallon su masu karatune naga suna niyar fito wa daga inda su ke ne yasa nayi saurin koma wa aikau Ina barin gurin Saleem ya bude idanunsa..nace wai da ya kamani da na bani nasan sai dae wata Amma ba Annafie ❤️ ba idanu ya xubawa khayrah Yana Jin wani farin ciki a ransa daukarta yy kamar wata baby Yana fara tafiya ta farka tana kokarin saukowaa daga jikin sa ya Kara rike ta Yana hararanta ..itakuma ta tura baki nidai kasauke ni" kissing din lips dinta yy tare da kwaikwayon muryan ta"nidae bn saukewa" daedae nn suka iso wajen wata kujera ya xaunar da ita shima ya xauna tare da kwantar ta kanta saman cinyar ta...ya kamo hannu ta yana murzawa cikin nasa "Khayrah ni kadae nasan kalan farin cikin da nake ciki yau inshallah saina sakaki farin ciki I promise to be a good husband" Khayrah ta lumshe idanu kafin ta bude tace "I promise to be a good wife inshallah" murmushi yy tare da kissing din hannun ta "kinsa cewa tun ranar dana fara ganin ki nake sonki?" Sakin baki tayi tana kallon sa dan a tunanin ta wata yaudarar ce" rafe mata bakin yy yana gyada mata kai "yeah kinsan ganin ki danayi a sch bashine gani na na farko dake ba" "yo yaushe ne" yadan dungure mata kai "me kike ci na baka na xuba ai fada maki xanyi" tayi raurau da idanu tana kallon sa yace "a wajen 🚥 light muna xaune nifa faix kamar ance na juya idanuna suka sauka a kanki xaki sayi jarida kin kauji yanda wow love at the first tym" yafada yana wani lumshe idanu kafin ya cigaba "ni kadae nasan yanda naji a tym din jinayi kamar naita kallon ki ke har number din motar ki saida na rike sai kuma gani na dake a sch dinki wanda har kika mun wnn abun to wnn dalilin ne yasa dakushe son danake maki ina ganin baxan iya rabuwa dake ba saina ramakuma na kasa daukar mataki ashe bahaka bane xuciya ta ce ke son ta ganmu very close I na karya ta soyayyar ki kidnapping din danayi maki ma duk plan ne ina tsorata kine dan ki amince da aure na dan na rama abinda kika mun ni kaina nayi mmkin yanda na yarda na aure ki sai gashi dana aureki ma na kasa tabuka komai akan abinda nayi niya sai ma a koda yaushe danake son na ganki kusa dani..a abubuwan danayi niyar yi Maki ko quarter bnyi ba idan naxo xanyi ma sai na kasa tausayin ki ya kamani wani lokacin idan ina tare dake kasa controlling kaina nake har ban san lokacin dana ke wasu abubuwan ba khayrah tun ranar da kk shigo rayuwa wata duk wata harka ta mata ta fita raina tunda na aureki komae ya sauya bn kara kula wasu ba kece kawai a raina amma na kasa yarda sonki nake ban gane hakan ba sai last tafiyar danayi spain anan ne na gane ina sonki anan ne na gane idan ina kusa dake xuciyata tafi samun sukuni shiyasa na yanke shawarar dawo wa kafin satin dana fada maki fitar nan damukayi har wnn bxn yabaki flower na kirkiri tafiyar ne dan nafada maki ina sonki sai kuma wnn abin yafaru ya subahanallah kin kau san yanda naji a lokacin jinayi kamar na kashe kaina ke abun ba a magana kawai garama abar maganar gsky Khayrah kin Ciri tuta tunda nake ban taba tunanin xaso wata mace ba bayan mahafiya ta amma ke a karon farko kin sauya ni kuma halayenki gaba daya su suka jana kara fadawa soyayyar ki hakurin ki addinin ki ilimin ki ga kuma uwa uba kyanki da wannan shagwabar taki... " ya karashe yana lakatar hancin ta "ina sonki Khayrah Allah barmin ke" "cikin kunya ta amsa da amin... Sun dade a wajen kafin Khayrah tace "yunwa taje ji" ya dauke ta suka dawo kan mashin ynx ma saida aka sha daga wajen hawa mashin din ... Wann gurin suka koma wata katuwar riga ta daura a saman kayan dan ba gida sukayi ba .. Su ka shiga mota suka wuce wajen ciye ciye mmkin ta kawae yake tace yunwa take ji amma kuma sai daukar kayan xaki take bai hana ta ba ya biya kudi a ransa yace xanyi maganin ki ne can sukayi sallahr magrib da isha'i Saida suka shigo mota ne ya karbe kayan sakin yace baxata sha ba sai kace ba son lpyr ta... Ta wani hade fuska har suka iso babu wanda yace da wani kala sunayin parking ta bude ta fice murmushi yy kafin ya kashe motar ya biyo bayan ta saidai kawae taji an dauke ta fara wutsil wutsil amma yaki sauki ta sai a saman lafiyayyen bed dinsa.. Shima kwantawa yy dap da ita dan har tana jin saukar numfashin sa ya juyo da ita suna facing juna hannun sa yasaka yana shafar gefen fuskarta kafin yace "baby love fushin fa na mene ne" ta girgixa masa kai alamar ba komai... Ramadan a dage gira yana kallon ta "hmyumm bakomai amma kike hade rai kodan na hanaki shan chocolate ... ynx fada mun wace kala kike so na dauko maki... " Khayrah tace "ni aa bana son... Kafin ta karasa ya hade bakin su yana tsotsar lips dinta na wasu lokuta kafin yacire yana fadin "bakyason chocolate din da muka siyo kin fi son original kalan wanda nabaki ynx ko" Khayrah ta waro idanu "nidae bnce ba wnn har wani sweet ne" hancin ta yadan lakata yana murmushi kafin ya tashi yana fadin "sweet makuwa original ba nabogi ba Mai saka cuta wnn kyauta ne daga Allah har lpy ma sai ya karamaki" Khayrah ta kawar da kanta daga kallon sa ganin ya fara rage kayan jikin sa xuwa shigar wanka.. Saleem ya tabe baki yana gyara rigae wanka sa Dagann ya dawo kusa da ita pake ya bata a goshi sann yy shigewar sa toilet.. Khayrah tabi kofar tana murmushi xuciyar ta fal kaunar sa ta dade kwance a wajen da tunani kala kala kafin ta tashi ta nufi dakin ta domin itama tayi wankan bata jima da fita ba ya fito ganin bata nan ya gane tana dakin ta kuma babu shakka wanka xatayi.. Ko bathrobe din bai cire ba ya nufi dakin ta dan baya jin xai bari ta kara amfani da dakin sbd khalil yy amfani dashi shi kuma yana kishin hakan..
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
😍😍😍😍😍😍😍
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku