*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 41-45
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Mutane da yawane suka xo tarar su dan har su zarah ba'a bari abaya ba..
A hankali suka fara saukowa daga saman step din saleem rataye da matarsa sai wani kaffa kaffa yake da ita kamar xa'a kwace ta sunyi wani kyau sunyi fresh Khayrah takara wani haske ga ciki karamin kyau yy mata ba tunda ta hango dan daxin wadan da suka zo daukar su ta ciki da murna ji take kamar ta ruga ta rungume su amma yaki bata dama shi ko kunya ma bayaji kowa yana kallon su su dady da abie ne kawai babu..
Su walid ne suka xo suka rungume su sai a lokacin saleem ya saketa taje ta rungume su mum da mamie sai su zarah da amal ta karbi samha yarinyar har tayi wayo da kamar baxata xo ba ko mai ta gani sai kuma ta taje Khayrah ta rungume yarinyar cikin farin ciki..
Daga nn suka dunguma sai gidan su Khayrah su walida an kara wayo suna makale da Yayar tasu babu jimawa sai ga su dady da Abbie da wani aiki ne ya tsaidasu daga nn aka xauna xaman cin abinci.. Duk wani motsi na Khayrah a idon saleem yake.. Mommy na kuladashi ita har mmki ma yake bata kamar bashi ba.... Iyayen nasu bakaramin farin ciki sukayi ba ganin cikin dake jikin khayrah... Tsaraba suka fara fitowa da ita Lodi Lodi samha xasu walid sun sha tsaraba.. Sai dare su zarah suka bar gidan su mum da dady ma haka harda saleem amma bnd Khayrah yasu su taho tare amma mum tace yabarta ta huta a gida.. Karara ya nuna baiso hakan ba.. Dady kansa mmkin sa yake....
Ranar dai bayyi wani baccin kirki ba da yaji babu matar sa a kusa dashi...
Kwanan ta biyu yaxo yadauki matar sa suka koma suka cigaba da soyayyar su cikin ta yana ta girma saidae ynx takoma mai ci kamar me har cikin dare tana tashin sa tace yunwa take ji.. Taci wnn taci wancan bakamar taga andafa indomie ko taliya da ruwa ai har tsuma take koda ko ynx ta gama cin abinci yagani sai taci sai kuma soyayeyen bread da fruit shi abin har mmki yake basa idan tana cin abinci kuma ynx bata shan xaki ko da sweet ce saidae ruwan madara wanda babu sugar sai kuma rake dan wadan nn a koda yaushe suna tare da ita.. Har saleem baya rabu xasu dan idan ta shanye gurin sa xata xo ta rada fita sai an sami mata...
~~~~~~~~
Bikin su zarah da salmah yabata matsowa su saleem babban abokin ango dan harda bash ma ynx ya samu tasa matar wayi ameera kuma rana daya ynx saleem yasanta... Si Khayrah kirjin biki ana ta shirye shirye ga ciki ana ta fama saleem ya kula ko nauyin cikin bata ji ita indai xata ci to nafada matsala..... Ranar kamu saleem yace babu inda xata je ta saka masa kuka dole ya hakura ya barta dan dama shi yana tausaya mata ne... Suna xuwa tashige cikin mutane yayi ta neman ta baigantq ba hankalinsa yy mugun tashi... Su fa'ix sai dariya suke masa suna babu ruwa ka da soyayya.. Har aka shiga kamu bai ganta ba .. Gurin yy kyau an tsara komai yanda ya kama ta saleem ba sanda ya shigi kallo ya koma kansa Shikam ya wani hade fuska burina kawai yaga matar sa... Can saigata tashigo da wasu mutane itama tayi kwalliya cikin Arabian dress sai ka rantse balarabiya ce ga cikin bakamin kyau yy mata ba... Saleem bai damu da mutanen da ke wajen ba yaje ya kama hannunta suka fice.... Yam mata dayawa jikinsu yy sanyi ganin ta matar sa ma yake bata su ba...
A cikin mota suka shiga yafara yi mata fada akan yawon da takeyi bayan tana ganin ba ita kadae bace .. Hakuri ta farw basa amma yy bnx da it a saida ta fara masa kuka snn ya hakura yaxo yana lallashin ta.... Can saiga mu'axxam yaxo ya kwankwasa masu saleem ya bude.. Mu'axxam ya rike haba yana kallon su "uhmm masoya kuna nn abinki ana can ana nema manyan aboki da kawa" harararsa Khayrah tayi yayinda Saleem yace sai dai su neme ta amare dan matata baxata fito a baynar jama'an ba... Shiga shiga yana rike da ita ya je ya xaunar da ita tare da bata jakar tuwon madara shikuma yake ya bada tarihin angwaye.. Akasamu wata ta bada na amare dan saleem yace babu mai saka matar sa...
To haka dae ake ta shagalin biki saleem da matar sa ba karamar rawa suka taka ba wajen bkin har ranar daurin aure inda aka kai zarah gidan fa'ix, Salmah gidan sadiq(berber), sai ameera kuma gidan bash....
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku