Part 2

75 2 0
                                    

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlight

🌸🌸W@t@ m@fit@🌸🌸
Written by
🖤Annafie🖤
07051376476 or 08105372404
Page0⃣2⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Wow😍what's a handsome guy sakin baki da hanci nayi Ina kallon kyakkyawar halitta ta Wann matashin saurayi. Dogone bashi da kiba saidae Kira irn ya jaruman maxa da Allah yy Masa .Shiba fari bane ba Kuma baki bane snn Kuma ba wankan tarwada ba Dan hasken sa yafi na wankan tarwada.kalarsa ta dabance skin dinsa Mai matukar ban Sha'awa da daukar hnkli da kagani kasan hutu ya ratsa Yana da tarin Suma baka🖤Mai laushi da santsi da ta kwanta luf luf saman kyakkyawar fuskars .Hadi da sajen sa na gayu Wanda yafito da ainihin kyansa sai girarsa wace ta kara fito da da kyawawan idanunsa ma su cikar eyelashes a duk yanda xai kalli mutum da idanun sa sai ya kashe Masa jiki Kai gayen ya hadu lips dinsa kadai abin kallo ne gasu wasu pink dasu.... Wani Kaya taccen murmushi yake to ta gefen baki Mai daukar hankalin duk wasu masu kallon sa.yana kallon mutane daya bayan dayada kyawawan idanunsa...wannan ba wani bane sai Saleem Adam Wanda aka fisani da *done*
Bayan Saleem ya gama karatunsa a Spain sai ya dawo USA domin ya kammala degree dinsa alokacin ya rigada ya gama kwarewa da hanyar Wasa kwallo. Sosae yanda da masoya masu tarin yawa sbd yanda ya iya ball ta ko ina alfahari ake da shi Akan siyesa akan  millions domin kawai ya buga kwallo.mutun ne maiji da kudi kyau da Samar taka Kuma kusan rayuwar turai hakan yasa yake more rayuwar sa da Yan Mata domin shi mace idan har baya huta da ita ba to Bai dauke ta a bakin komai ba . Shiyasa yake ganin duk masu shiga wani hali a soyayya su so hakanne .dashi baijin xai so wata mace bayan mahaifiyarsa .yadae yarda ya huta Amma duk abida yake iyayen sa basu da masani yar hakan hasali ma su basa kawo ma ransu hakan ganin yanda suka dage wajen basa tarbiyya Kuma shidin miskiline magana ma aikice a wajen sa kafin ya daga Kai ya kalli mutum ma aikine saidai duk wnn abun da yake baya shaye shaye domin yasan illalarsa ga lpyr sa da Kuma sanar arsa ta ball Kuma ma shi karatun sa ta fannin lpy yy sa a specialist a halin ynx ma yanada asibitocinsa na kansa a guda uku daya  a Nigeria daya a USA sai daya a Spain  wato Salim specialist hospital Yana da tarin dukiya fiye da tuna nun mutum zamu iya Kiran Salim da young millonear Dan yafi mahaifinsa nesa ba kusa ba. Yana da farin jini sosae a wajen mutane Mata dayawa suke Kai kansu wajen sa(Dan Allah Mata aji tsoran Allah wlh jikin mace ba karamar da raja gareshi ba ko hannun ki namiji ya taba ya cuce ki Kar kiyarda ko mijin da xaki aura yaga jikin ki ko ya maki wani Abu har sai ranar da kika xama mallakin sa Dan hakan na kawo zagi) shi baya dole Kuma ba a Masa dole Kuma dagaji dake xai watsar Dan ko da yaushe Mata harara n sa suke kamar... Wnn
A hankali. Ya fara tunsa na kasaita yashiga yaxauna gurin da aka tanada domin dama partyn an shiryane domin a tayasa murnar kwallon yaci...nn aka fara gudanar da komai yanda aka tsara.shikam Yana xaune Yana kallon su da murmushin dayake Kara fito da kyawunsa. Yana xaune wata baturia taxo kusa da shi kayan ta duk sun bayyana sururta"hi *done*" tafada .saleetyana ganinta ya yahade fuska ya juyo Yana duban ta sama da kasa kafin ya dauke Kai ganin bashi da niyar amsa Mata ne yasa tace wa"*done*have i did anything wrong to you ?you didn't care's about me now and you knw I love you my body is for you seriously I don't want to lose you...." Shiru yy yai bnx da ita in da sabo ta saba Bata damu ba ta Kara fadin "pls let's have dis nyt together ok " batare da ya kalleta ba ya tabe baki sannan yace"kesia is better for you to live and don't ever come to me again" xata sake magana ya juyo ya sakar Mata wani jahilin kallo Babu shiri tabar wajen jiki a sanyaye Dan tasan xai iya dizgata hawaye ta farayi Dan tasan *done* ya barta har abada . Daga nn ya hade fuska Dan karma wata ka waomasa wargi. Ganin haka yasa kowace mace da tazo Dan shi karashiga hkln ta har aka tashi suna kallo ya dauki wata ya tafi da ita

Misalin karfe uku na dare yrnyr da Saleem ya dauka ta fito daga wanka yna xaune saman gado taxo yaxauna kusa dashi "well-done boss" yayi murmushi kafin yace weldone too"tace "done when 're you going to Nigeria" " tomorrow"yabata amsa .Dan Bata fuska tayi " oh God seriously I don't want you to go becox I'll miss you please done stay wit me or let's go together" I should stay wit u"? Saleem ya tambaya Yana watsa Mata harara cikin in Ina tace"n..noo I mean we should go together"ya tabe baki Yana fadin "no do not worried I've some to replace you there" tabata rai " so done u re telling me dat uh have some to replace me without any shy?" Wani kallo ya watsa Mata Wanda Saida Yan hanjinta suka juya kafin yace"who are you" a tsorace tace "am sorry" dogon tsaki yaja ya kwanta bb hkrn ta Bata basa ba Amma yy bris da ita
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Khayrah na Isa gida Bata iske kowa a parlour ba Dan haka tawauce partyn din mami anan ta tarar da ita tare da su walid suna na tamata surutun makaranta. Saida ta gaisar da mamin sann tashiga lvrn su walid.mami ce tace "kinga tashi kije kiyi wanka kici abinci idan kin huta Zan aike ki kisiyomin wasu Kaya" "to Mami wai wann karon baxa a dauko Kaya daga saudiyya bane Dan Ann nakeson daukar na bikin amal" no xa a kawo jedai ki shirya"  da "tohm" amsa snn tawuce dakin ta Wanda yasaha gyara sai tashin gamshi yake komai ba dakin Mai kyau ne wanka tashiga daga nn ta dauro alwala bayan tafito sallah ta farayi sann ta xauna gaban mirror da tafara shafe jikin ta da Mai masu kamashi da kuma turaruka tuni lallausar fatarta ta dauki kamshi. Saikuma ta gyara  dogon gashin kanta Yana da Dan yawa ba laifi Amma tsayin yafi rinjaya sai daukar idanu yake ga laushi nikam nace sai kace ba India babu wata kwalliya face dinta saidai natural beuty dinta.wajen jerin kayan ta taje English wears ta saka farar t-shirt sai black jeans bakaramin kyau suka Mata ba shape dinta tafito. Tana Shirin fitowa parlour Amal ta shigo da sallama da gudu khayrah taje ta rungumeta. Amal diyar Yayar Mami ce wacce a bikinsu ne Allah ya hada Mami da Abie tabama khayrah shekara daya Amma dai duk tare suke.hararar ta Amal tayi kafin tace "Mara mutunci kawae ke saina dena kula ki Kuma wlh mama ta fara fushi dake" waro idanu khayrah tayi " wayyo sistorna mama tafara fushi pls rokar min ita kafin naxo wlh abubuwa sun mini waya" "Yar rainin hnkli kawai" khayrah tace "naji ynx dae ya Khalil ango " "Yana nn kullum sai yace kina ina" Amal tafada khayrah tace" to ynx dae muje muci abinci" "kayanki ni wajen Mami naxo sa'a ma kk ci nashigo inda kk" duk yanda khayrah taso Amal ta tsaya takiya dole ta hkr ta Rakata bayan ta dawo ne sai Sai tawauce parlourn Mami xaune ta sameta tana waya da mummyn Salim a inda take cemata gobe xai dawo mami tana taya ta murna . Takashe wayar a lokacin da khayrah ke shirin kwanciya saman cinyar ta"oh ni khayrah ko abinci baki ci ba kinxo kin kwanta saman cinyar ta kefa babba ce kibarwa su walida" cikin shagwaba khayrah ta tura baki " Kai Mami ai tun asali ni aka sani kafinsu" "ok nidae tashi kici abinci khayrah kina wasa daci ko Babu abinda kk sani sai Shan Zak'i Kuma mummyn ku taita bitmyemaki Kuma tace gobe Salim xai dawo Kuma insha Allah ya ya dawo knn  " "da murna khayrah tace "Kai  Mami Amma naji dadi Allah ya dawo da shi lpy" "ameen"
Kadan khayrah taci abincin da ga nn ta koma daki after drss kawai ta daura saman kayan tayi kyau kamar balarabiya kudi ta karba sann ta wuce . Bayan ta gama duk siyayyar da xata tafito aka bayan ta biya kudin aka saka mata a boot . Taxo xata shiga motane wayar ta tafara ringing Saida tashiga motar batare da tarufe marfin motar ba xarah ce ta kirata akan salmah tayi accident Amma jikinda sauki hnkl tashe khayrah tace gata nn xuwa ta kashe wayar jiki a Sanyaye .Bata rufe motar ba sbd hirar wasu yanmata da taji sunayi kusa da motar ta "my pretty wadan nn kayanfa " pretty tace " hmm kedai bari wlh gobe *done* xai dawo Kuma yayi  inviting Dina Dan haka dole na xage kinsa guy din ynx sai yace yafasa idan yaga bana da xafi" "wow Amma pretty kinyi dace har yau bn taba samun lucky din guy din nn ba....." Ai khayrah Bata karasa jin abinda suke fada ba ta rufe motar ta tare da barin gurin rai a bace hankali tashe  Ashe dama duk abinda ake fada a kansa gsky ne idan ba haka ba ya akai suka sani tunda ba a kafa fan yada labarai akafada ba  hakan yanuna maganar muneer gsky ce knn tashare wasu zafa fan dasuka xubo Mata wato har ya hada AP da wata knn mtswww taja wani dogon tsaki ta tabbata iyayensa basu sani ba Dan a yanda takejin lvrn sa ance shi miskiline ko magana bata dame sa ba wato shi green snake ne under green grases ta sauke numfashi gaba daya haushin Saleem take ji kanta ya gama daurewa tarasa me ke Mata dd sosae take Jin tausayin mummy da dady dama duk wani Dan uwansa Kai dama duk wani me daukarsa innocent hakadae taita sake sake a ranta har ta Isa gidan su Salmah balaifi jikin Bata da sauki ciwone a kafa saikuma Dan bigewar ta yi a Kai . Khayrah na gann ta ta fashe da kuka ganin halin da kawar tata tashiga ga Kuma damuwar Saleem da kyar aka lallashe ta ta dawo gida xuciyar ta a cin kushe kallo daya mami ta Mata ta fahimci tana da damuwa Koda ta tambayeta sai cewa tayi  Salmah ce tayi accident  . Cikin tausayawa mamii tace "Allah ya Bata lpy "ameen" ta aje kayan sann ta wuce daki tana juya magan ganun Yan matan nn  ynx gaba daya yafita ranta ko ganinsa Bata sonyi
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
A hankali yake sakkowa daga step din jirgin  mutane sai kallon sa suke Yi suna doki gann hakane yasa ya hade gira kamar Bai taba dariya ba kafin kace me  Yan jarida sun baibaye yasa saikace sun San da xuwan sa da sauri securities dinsa da sukaxo daukar sa suka sama Masa hnyr wuce ya shige cikin gerin motocin da axo dasu domin daukarsa cikin natsuwa batare da amsa tarin tambayoyin da ake Masa ba  . A gaba wani tsararren gida sukayi hon aka Bude masu gate suka shiga . Aka Bude Masa yashiga ma aikata sai gaisar dashi suke Yi ko kallon su baya yi saidae yadaga masu hannu ya kosa yaga mummyn saKoda yashiga parlour vaisa me ta ba direct part dinta ya wuce a bedroom dinta yasame ta ta idar da sallah tana azkar Saida yabari ta gama addu'o'in ta snn ya lallabo ta baya. Mummy Bata San da mutum ba saidae kwai taji yarungumeta ta baya cikin sweet voice dinsa yana fadin "really miss uh my lovely mum mother lyk no other,best mum ever... Happy to see uh mummy" murmushi tayi tare da juyo wa ta rungume tilon Dan nata tana shafa lallausar sumarsa ya dago kansa Yana duban ta cikin marairaicewa murya yace "mummy kinyi mssn dina kuwa " tashafi fuskarsa " namafika mssn son kada katafi ka barni da kewarka bayan Kai kadai Allah yabani "  " don't worry mum ai ynx idan Kinga nayi nisa da ke to aikine ya taso sai Dan abinda ba a rasa ba "    murmushi tayi "haka nake sonji yarona ynx kaje kayi taking showersai kaxo kaci abinci sann kasamu rest " kissing din ta yayi sann ya nufi part dinsa Wanda yake gida guda domin Dan tilon dannasu  . Bin parlourn yayi da kallo gann yanda Tasha gyara ko ina tsaf tsaf murmushi yy yasan wnn duk aikin mummyn sa ne  toilet yashiga yayi wanka ya fito ya shirya cikin fara ren kayan Shan iska  sunyi Masa kyau sosae sai xuba kamshi yake sai da ya fara rama sallolin da ake binsa sann ya fito main parlour kusan tare suka fito da mummy . Hannusa ta Kama tai kasa dining ta xaunar dashi tare da shafa cikin sa "son Wann cikin naka Yana bukatar abinci so eat something  ok"  " mummy all dis for me ?"  " Kaci kaidaya kaji yarona  ka cinye idan baka koshi ba ma na Kara maka " Salim ya waro idanu " momy ai sunyi yawa ynx dai ina coffee ☕"   " Kama Isa na xage nayi maka girki sann..... Maganar ta katse a lokacin da dady tashigo da sallama da sauri Salim yaje ya rungumesa dady ya jawosa suka xauna Yana Masa ya hanya Saleem yace " ni dady nayi fushi"  " srry my son muna Dan wani aikine da Abie din ka shiyasa vandawo da wuri ba" " Allah sarki Abie Ina mssn dinsa nasan Yana fushi Dani dagashi har Mami din"  "ai gsky ya kamata kaje ka gaidasu da Yan kannenka " mummy ta fada tana serving din dady ahaka da sukai ta fira cikin nishadi 
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Yau khayrah  cikin farin ciki tabaro sch sbd Salmah tasamu lpy yau sati guda knn Kuma jikn ta alhamdulillah har ta kosa ta koma gida tabama mamin ta lvr. Dan tsaki taja ganin traffic light ta tsayar da ita dole ta tsaya badon taso ba wani Mai jarida ne yaxo Yana Mata talla ta xuje glass din domin tasiya..
Xaune yake a kujerar Mai xaman banxa yynda abokinsa faix ke driving Babu abinda kk hi sai wata cool music dake tashi a motar sai wani sassayan kamshi dake tashi a motar.  ransa duk ya gama baci bayason wnn xaman jiran. kamar ance juya ya hangota ta miko kudi ta karbi jarida lokaci guda hrt dinsa ta fara beaten gaban sa na mugun faduwa ga wani Abu da yake ji Wanda yakasa fassarawa .takarbi jaridar tare da sakin murmushi shima Bai son sanda murmushin yasubuce masaba sai kace dashi take sosae ya shagala da kallon ta Bai ma sanda aka sake suba saidai kawai ji yayi sun fara tapiya motar ta shiga gaban tasu a hankali ya Kai dubansan akan numbern motarta saidai kawai ya tsinci kansa da haddace numbern motar. Kafiya kadan tasha kwana Suma sukabi wata hnyr.......
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now