*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 36-40
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Khayrah dai bata wnn take ba dan ita gabadaya bata jin dadin jikin ta ta lafe q jikin saleem tana shakar kamshin sa a hankali yake dan buga bayanta ya kula inadae xatayi tafiya sai tasaka tachnics a haka dai har suka isa tafatsetsen gidan saleem dake cikin birnin america 🇻🇮 dai kace na mai mulki a xuba dukiya aciki bama a magana🤐 dan gidan aljannar duniya ne gashi gari guda babu abinda babu harda wajajen wasanni wajen shakatawa da sauran su Khayrah daga jin gidan tasan yatsaru amma ba ta wnn take ba ta kosa ta kwanta....
Saleem ne ya shigo ya samu Khayrah kwance aje abincin dake hannun sa ya dago ta xuwa jikinsa ya debo abincin ya kai bakin ta.. Ta kawar kai Kamar xaiyi kuka yace "dan Allah kici wani abu" da kyar ya samu ta fara ci shima suna yin rabi ta fara kokarin tashi da sauri ya maido "add small kinga baki ci..... Bai karasa ba ta fara kwaro masa amai rike ta yy saida ta gama snn yabata xuwa toilet ya wanke mata jikinta ya maido da ita ta kwanta ya gyara nasa jikin tare da tsaftace gurin
Hankalin saleem fa yy mugun tashi ganin yanda take ta amai ga cikin ta babu komai kafin safiya ta fita hayyacinta ganin yanda ta koma kamar wata mara rai ya sa ya dauke ta hankali tashe ko rakiyar securities bai bema ba saidae suka ga ya fice da moto a mugun gudu hakan yasa suka biyo bayansa hankali tashe... Bai tsaya ko ina ba sai saleem specialist hospital ko daidai parking baiyi ba yafito ya dauko ta yana kiran doctors da dukkan muryoyinsa a rude suka fara fitowa suna mmki ko yaushe ya dawo da kuma abinda ya rudar dashi haka ga mmkin su sai suka mace a hannunsa... Duk da sunxo saleem baibasu itaba yy hanyar office dinsa da ita da sauri aka je aka bude masa office dinsa sai kace na wani mai mulki... Ya kwantar da ita saman wani bed yana shafa fuskar ta jiyake kamar ya fasa ihu yama kasa tabuka mata komai suka nurses din suna kallon sa da mmki dago wa yy yana kallon cikin tsawa yace "you stupid what 're you waiting for don't you see the condition she's treat her" jiki na rawa suka fara treating dinta suna mmki wane kalar so doctor yake nata da har ya kasa treating dinta da kansa mutum dda bai damu da wata mace.. Gsky wnn ta Ciri tuta.. Gashi ya kasa ya tsare saida suka shawo kanta snn suka dubi abinda xasu dina domin yin test sika saka mata Karin ruwa bacci ya dauke ta da kyar suka samu ya koma saman kujera yana xuba mata idanu a ransa shi kadae yasan yanda yake ji gani yake idan babu ita rayuwar sa bata da amfani ji yake kamar ya mayar da ciwon jikinsa....
Wata nurses ce ta shigo rike da result din Khayrah tana murmushi.. Wani wawan kallo ya sakar mata ji yake kamar ya make ta tana ganin cutien sa is unconscious shine xata shigo tana masa smiling..
Ganin kallon da yake mata yasa ta shiga hankalin ta jiki na rawa ta fara mika masa result din... "Congratulations sir 'ur wife is one month 2wks pregnant.. " da sauri saleem ya tashi yana kallon ta a alamun yana son Karin bayani ta gyada kasa kai tana mika masa result din karba yy yana duba jikinsa har rawa yake.... Wani lallausan murmushi ne yafara fita daga fuskar sa beuty sign dinsa ya lotsa 🥰 dago wa yy yana kallon Khayrah da take kwance ya juyo yakara duban nurse din bakinsa yaki rufuwa itama murmushin take.. Ya rasa mai xai bata a matsayin tukuici na wann Albashir da tayi masa kawai sai ya dauki key din motar sa ya mika mata "have this is 'ur gift" da murna ta karba dan tasan doctor saleem baya hawa karamar mota bare ma wnn da suka zo da ita tasan xatayi miliyoyi kowa a cikin asibitin nn sai da yasan Saleem yana cikin farin ciki.. Khayrah ba farkawa yaje ya rungumeta "na gode wa Allah habibtie na Allah ya barni da ke har karshen rayuwa ta.. " da mmki take kallon sa. Shima kallon nata yy kafin yace "oh baki sani ba ko to kinada juna biyu har na wata daya da sati biyu nama rasa ta yanda akai na kasa ganewa koda yake nasan kece sonki ne ya rufe mun ido sweetheart I love you so much my habibtie ❣️❣️❣️
Khayrah bata kara tabbatar da soyayyar saleem ba sai ynx motsi kadan xai ce me kike so.. Baya barun ya tayi komai har girki shiyakeyi tana xaune xatace wann xaka saka a haka har su kammala girkin...
Ynx Khayrah ta daena shan zaki daga fruit sai dabino da ruwa su tafi so... Hakan yy wa saleem dadi dan dama baya son shan zakin nn Kuma dama anaso mutum ya rinka cin fruit musamman ma dabino...
Watan su uku a USA amma har ynx basu koma ba a cikin watannin nn Sunje Spain da sauran wasu yankuna cikin america kullum sai tayi masa maganar komawa amma ya shareta yama fada mata shi baxai iya wani xaman Nigeria ba saidae su rinka kai masu ziyara tace ita dae taji su koma yace xai saka lokaci...
Saida suka shi wata na hudu ne Khayrah ta matsa masa tace uta fafur sukoma gashi bikin su xarah yana ta matsowa.. Dole ya hakura akan jibi xasu tafi ai kam murna wajen ta kamar me. Murmushi kawae shima yy dan shima ba da son ransa ne basu koma ba aikine yy masa yawa dan duk wasu harkokinsa a nn suke.....
Ranar da zasu tafi Khayrah da wuri ta tashi ta fara shiri don murna ji take kamar tayi tsalle ta ganta a naija har tayi wanka bai tashi ba.. Xuwa tayi ta kunna hasken dakin amma yaki dashi taje ta xuje cottens din haske ya gauraye dakin yana jin ta amma yaki tashi saima bargo da ya janyo ra rufe fuskar sa ... Khayrah ta hau saman gadon tana yaye bargon "ni dae katashi tym fa yana wuce wa..kai ko tundaxu kaki tashi ko baby ni katashi" saleem ya janyo ta ya rungume "ohh hrtbeat ki wants muyi bacci a kwai sauran tym fa" kuka ta fara yi masa dole ya tashi yana dungure mata kai "keko na rike ki baxaki ji da dadi ba" tura baki tayi tana dage goshin ta.. Ya tashi yana gyara rigar baccin sa tare da bata kiss a gashi kafin ya shige toilet ita kuma ta fara nema masu kayan da xasu saka....
~~~~~~~~~~
5:15pm jirgin su yy landen a Nigeria 🇳🇬 kasarmu ta gado cikin Abuja.....
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*Nafeesa* *A* *Guga*
😍😍😍😍😍😍😍
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku