*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 56-60
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Hankalin mutane da dama a tashe yake gadhi har dare bai farfado do saidae likitoci sun shadda cewa da sauran ransa domin Abbie da sauran manyan likitoci ne suka taru a kansa wann karon kowa kagani kuka yake hards dady da uncle saleem duk wani dan uwan saleem yana cikin tashin hankali yan kaduna yan katsina ma hakama mommy ji take gabadaya duniyar ta sauya mata ga saleem ga Khayrah kuma su little sai kuka snn ke ta kuma kasa sanar da kowa da bata so ta kara tayar masu da hankali dan ynxn nn yar aikin mamie ta kirata wai tana ta kuka ita da yara... Sai da dady yakira ta ne yana bata hakuri akan ta kwantar da hankalin ta yaji kukan yaran daya tambaya ne sai take sheda masa halin da ake ciki....
Sai wajen sha biyu na dare Khayrah ta farfado da kuka.. Aka mata allurar bacci dan ta samu hutu... Cikin ikon Allah ana kiran sallahr asuba saleem ya farfardo sai ya ga kamar ya tashi daga bacci abba yy masa allurar bacci dan ya kara samun hutu...
Karfe tara na safe Khayrah ta farka shima kukan little Ameen ne ya tasheta da yake hannun rafeeq .. Ta bisu da kallo kawai rafeeq ya mata sannu ta amsa.. Mum ce ta shigo ta mata sannu Khayrah ta amsa tana kallon Ameen cikin tausayawa ta karbi yaran ta rungume tasan sunyi kewar ta aikam tana basu no-no suka karba dan rabon su dashi tun jiya sai da madara aka basu.... Ta goge hawaye tana kara rungume su kafin ta dubi mum tace "mum saleem fa kice mun yana nn kar kice mun ya mutu dan rayuwa ta bata da amfani idan babushi xan iya rasa raina a kansa mum dan Allah kice mun yana lpy... Idanun mum suka cika da kwalla wnn wace irin kauna ce suke wa junan su tasan duk ranar da akace babu daya a cikin sa to akwai damuwa sai dae kuma dole suyi hakuri da su yarda da kaddara... Mum ta rungume ta "ki kwantar da hankalin ki saleem yana nn ynx haka yana bacci ne bayan asuba.. Khayrah taji dadin jin haka.. Bayan ta gama basu no-no tashiga wanka daga nn tayi brush... Ta xauna tana shafa mai tunanin saleem ne cunkushe a xuciyar ta tana jin dadin rashin sa a kusa da ita
Sai la'a sar saleem ya farka matarsa ya fara tambaya da yaran sa domin kau mafarkin su yy.. Uncle Saleem yace "kai dagi mana kar Abbie ya jika kasan da kunya fa" murmushi saleem yayi a ransa yana fadin "lallai uncle baka san yanda nake ji bane kan khayrah bana ji bana gani dan idan ina ganin ta bana ganin kowa" matar uncle ta hada masa ruwan wanka yaje yayi sann ya fara rama sallololinsa bayan ya gama ne yaci abin ci...
Alhmdllh saleem yana ta samun sauki... Khayrah na ta kwantar da hankalin ta dan dady ne da kansa ya kirata ya sheda mata jikin nasa da sauki anan hankalin ta ya kwanta saidae duk da haka tana jin yunwar sa she's eager to see him... Gara ma ita tunda wani lokacin su little na dauke mata hankali amma shi fa.. Kullum cikin tunanin ta yake idan yana tuna ta har yayta murmushi takan tuna shagwabar ta da shirmen ta na baya da kuma lokacin da take da ciki yasan ynx tabbas idan xa'a duba dakin sa sai an samu sauran ruwan madarar da yake ajiyewa in case koda tayi masa tashin dare a koda da yaushe haka xai ta tuno ta yana murmushi.. Har ammah ta fara saka masa idanu tana tunanin kodae kwakwalwar sa ta tabu ne.. Sai dai yy bnda da ita Shidae kawae burin sa ya koma Nigeria yy ido biyu da ita ya kosa a sallame sa dan ita kadae yake jira ganin ya murmurs ne yasa suka basa sallama tun ranar yaso su dawo Nigeria amma hakan baiyiwu ba dan sai nan da kwana biyu jirgin team din xai taho day da haka yaso ya taho amma yayan mum yayana yace suyi kwana biyun a gidan sa... Dole suka hakura akayi yanda yace din.... Abbie da dady kuma sun wuce malesia akan wani business din su..
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
A kowane gidan tallabijin ana labarin wasan da akayi sann kuma yan Africa sune suka samu da mar lashe wasa sai jinjinawa yan wasan ake musamman ma saleem wanda ya jajirce wajen ganin ya farantawa al-ummassa ana ana jin dadin samun lpyr sa
A yau airport din da jirgin su xai sauka tacika malik da yan uwa da kuma ya jarida gidajen TV da sauran su da kuma wadan da suka zo dan *done* Burin kowa yaga kyakkyawar saleem...
Ana cikin haka jirgin su ya sauka.. Batare da bata lokaci ba sutane suka fara fito wa... Can na hango hogan naku sanye suit blue black kwarjinin sa ya kara fitowa a hankali yake juyar da rikitatun idanunsa masu rudar wa da da Santa kasala yana kallon mutane daya bayan daya da wnn shu'umin murmushin nasa na gefen baki mai narkar da xuciyar yamma ta sai ya kara wani kyau sumar kansa sai sheki take... *DONE* kenan cikin kasaita yake takunsa sai daukar sa photo ake mata da yawa ya tafi da imanin su yana saukowa yan jarida suka rufe sa da tambayoyi kadan ya dan amsa masu su walid suka xo suka rungume sa shima ya rungume su yana kewar su saiga rafeeq dauke da little twins da mum saleem ya runmesu tare da daukar yaran sa yana kallon su cikin sha'awa gashi sun kar wayo sai kara dauko kamanninsa suke ya dago yana kallon yan uwa da abokan arziki da suka xo tarar su Ammah sai washe baki take taga yan uwa sai rungume su take
A parlorn kasa suka yada zango ana ta fira kafin kowa ya kama gaban sa... Saleem ya dubi mum tace "mum ina jin yunwa akai min abincina dakina.... Yana gama fadin haka ya haye saman sa.. Bayan tafiyar sa mum ta dubi khayrah tace tashi ki kai masa... A kunya ce ta tashi ta cika umarnin mum...
Knocking tayi a baki kofar bedroom dinsa amma shiru hakan yasa tayi tunanin ko wanka yake dan haka ta afka cikin dakin ga mamakin ta sai tagansa kwance saman gado kafafunsa sa a kasa yana dan jijjigasu yayinda kansa ke kallon sama... Kallo daya ya mata ya dauke kansa yana cigaba da kallon saman sa... A ranta tace "lallai ma wnn gayen shi har ynx bai sakko ba kenn.,.
Abinci ta aje saman wani table snn ta taxo inda yake ta duka ta fara cire takalman n sa da safar kafar sa ta ajesu a ma'ajin su yana jin ta amma yy bnx da ita a ransa yana mmkin jinkai irn nata xatayi abinda xata samu lada amma tafi karfin ta bude baki ta masa magana kamar tasan abinda yake sonji knn muryan ta tunda ya iso bata bude baki ta masa magana ba. Amma yasan ta inda xai bullo mata
Ya tashi xaune ya cire kayan jikinsa ya xauna dagashi sai singlet.. Wajen da abincin yake ya nufa tayi serving dinsa taru masa.. Kallon abincin yy kafi snn ya harareta kafin ya dauke kansa ta gane me yake nufi wato saidae tayi feeding dinsa hakan kau akayi har suka gama babu wanda yace da wani kala.... Shigar sa ya fara sauyawa xuwa tq wanka ganin haka ne yasa tashiga toilet ta hada masa ruwan wanka bayan ta fito ta yashiga ita kuma tq kwashe kwanonI.. Da yafito ya shirya snn ya fara rama sallololinsa bayan ya gama ya dauko wayar sa yana Kira kafin ya kara a kunne yana fadin "hello swty" da sauri Khayrah ta dago tana duban sa ganin ya samu nasara ne ya kara kashe murya "haba swty ki manta da abinda ya faru a airport kin san dai baxan barki ba ko ke da kk xauna dani da bnda lpy...... "Ok kina parlorn kasa. To gani nan....ya katse wayar yana duban Khayrah da ta cika tayi fam.. DQ kyar ya samu ya danne dariyar sa yace ni xan fice ko kina nan.. Tashi tayi yana gaba tana binsa a baya a ranta tana fadin niko xanga wnn swty din
A parlorn kasa suka iske dukkan ilahirin gidan Ammah ta hararesa tana fadin "mara kunya" ya xauna kusa da ita "afwan swty yanxufa dake za'ayi kida kk xauna jinya ta da bnd lpy kin ai dole a kutsaki koda mata hudu gareni bare ma daya... Kowa dariya yy Khayrah sae taji kunya wai dama Ammah ce swtyn... Saleem ya xuba mata kyawawan idanunsa ita kam ta wani dake murmushi yy wanda har saida kumatun sa suka lotsa a ransa yana fadin yarinya xaki shigo hannu ne...
Dare mum tace su shirya su koma hakan yy wa saleem dadi bayan a gama duk shirye shiryen tafiyar nasu mum ta hada su ta masu nasiha Snn aka rakasu mota suka shiga backseat aka daura ma saleem yaransa a cinyar ya rungume driver ya shiga suka fara tafiya Khayrah sai kuka take har suka isa...
Dakinta tashige shima ya shige nasa ya kwanta da yaran ya koma inda computer sa take yy wasu yan danne danne sai ga hoton parlorn gidan mum tun ranar da yatafi Cairo ashe dama ya saka camera kafin ya tafi nan fara kallo har akoxo ranar da aka takasa yaga tashin hankalin da yan gidan suka shiga musamman ma Khayrah.. Murmushi yy yace ashe dai an damu dani ya cigaba da kallon har aka xo ranar ya aza'a buga final murmushi kawai yake yana kallon yanda Khayrah ke kuka tana rungume little Ameen tana cewa mum karta barsa har aka xo lokacin daya suma waro idanu yy yana dafe kai yace "kai danayi rashi idan ni bn mutuba ai ita ta mutu ta barni kaga sainayi mai dalili Sai yaji ta kara burgesa yana jin yana kara kaunar ta ya daga hannu yana godewa wa Allah.... Tashi yy yanufi dakin ta daidai lokacin ta fito daga wanka tana sanye cikin bathrope dinta pink tayi mata kyau sosae
✨✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
😍😍😍😍😍😍😍
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku