Part 15

51 2 0
                                    

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''  

🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸

Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 1️⃣5️⃣
DA gudu ta fada jikin mum ta rungume it a ma mum din ta rungume ta tsam tana murnar ganin Saleem ne  yashigo da da sallam amma babu Wanda ya jisa xauna was Yy yana kallon su ganin abin nasu bamai karewa bane yasa yace  "mum wait Ina babu Mai tani" mum ta hararesa kafin tace  ga diya ta me xanyi da Kai haka da mum taita nan da nn  da khayrah suna cikin cin abinci ne mum tabi khayrah da kallo "daughter yana ga kin rame Saleem Kodai wani abu kk mata" ta idasa Maganar ta kallon saleem khayrah ma kallon sa tayi domin taji amsar da xai bayar ga Mamakine ta sai taji yana fadin "no mum babu wani abu itace dae take takurawa kanta wajen karatu kullum cikin tunani take ai ynx tamayi kiba dan baki ganta farkon komawar su sch bane saida nayi da gaske sann ta rage shima mum pls kiyi mata fada" "kai gsky daughter kirage sakawa kanki tunani" "toh mum" ta fada tana kallon saleem shi kuma ya sakar mata harara" ta sunkuyar da kanta shine silar ramewarta Amma ynx ya daura mata laifi " a ranar khayrah taji dadi mum dan Saleem kodaya bai bata mata rai ba sai taji dama suyi taxama Kar sutafi..... Bayan isha'i Saleem yace ta shirya su tafi gida khayrah kam tayi kememe tace ita a nan xata kwana mum tace kabarta tunda tace haka ganin haka shima yace baxai tafi ba shima anan xai kwana mum tace kuxo duk ku kwana ai nayi mssn dinku.. Haka suka xauna ana ta fira har wajen gona kafin Saleem yy masu sallama ya wuce part dinsa anan yabar su khayrah ce ta fara gyangyadi mum tace "tashi ki tafi ki kwanta" tashi tayi tana nufar part din mum..  Mum tace "khayrah ina xuwa haka dakin Saleem xaku kwana ai" "aa mum shida yy baccu nidae nan xan kwana" "aa haka ya fada maki maxa ki tafi can kina ganin saboda ke yace nn xai kwana" coin kunya khayrah ta juya xuwa part din saleem a ranta tana danasanin cewa xata kwana a gidan "...
Kwance tasamesa amma idon sa biyu yana ganin ta yace " angudu ba a tsira ba knn" itadae batace dashi komai ba ta kwanta saman kujera da kyar bacci ya dauke ta dan a takure take ga sanyi tana ji Ganin haka ne yasa Saleem tasowa ya dauko ta ya maida ita saman gadon tare da ruga mata bargo itakam taji dumi ta kara kudundunewa  shima ya kwanta nesa da ita  cikin bacci Saleem bai sani ba ya matsa jikin ta itakam taji dumi ga kamshin jikinsa ta kara kudun dunesa jin haka yasa Saleem farkawa da niyyar ya ture ta sai yaga ita bama tasan tayi ba baccin ta kawai take hankali kwance... Kallon ta yake cikin dim light din yanda tayi kyau tana bacci a hankali ya furta sleeping beauty ya rungumeta kafin wani baccin ta sake daukesa.. Da asuba akaci sa'a yarigata farkawa ya ji dadin hakan har ya yo alwala yafito bata tashi ba ya watsa mata dan sauran ruwan da ke hannun sa aikam tayi ta farka ya harareta "ki tashi kiyi sallah daga kawai na tai maka maki na maido ku saman gado shine xaki wani makal kaleni dama shine dalilin da yasa kk ce nan xaki kwana dan mu kwana daki daya ko" yana fadin haka ya fice xuwa masallaci yabarta cikin takaicin maganganunsa sa gashi babu hali tace sheri yy mata dan gashi nan sai kamshin sa take
Har ta idar da sallah ta baidawo ba har ta koma bacci 
Da ya shigo har baccinta yy nisa ya matsowa yy kusa da ita yana xuba mata idanu hannunsa ya kai tana shafa kwantaccen gashin gaban kanta girar ta xuwa eyelashes dinta wadan da suka fi komai daukar hankalinsa a fuskarta sai lips din ta murmushi yy yana tuno lokacin da murguda su da yanda take turasu tana idan tana fitina bakaramin fitting dinta yake ba" a hankali ya furta "stubborn gal" kafin ya rungumeta yana shakar kamshin ta nanda nan bacci yy awon gaba da shi....
Sai bayan la'asar suka baro gidan mum.suka dawo gida sauri sauri khayrah ta fara rage kayan jikin ta dan a kawai assignment din da batayi ba inda Allah ya taimaketam ta iya saudai yana dayawa kuma is part of their CA gashi gobe ne xasuyi submiting.. Tana gama rage kayan jikin ta ta dauko school bag dinta ta xauna a kasa ta daura littafin saman table tana yi.... Tana cikin yi saiga Saleem ya shigo bata ko dago ta kallesa ba tacigaba da abinda takeyi xauna wa yy saman gadon ta dan kallon ta yy kafin ta dauke kai "murya kamar anyi masa dole yace "kawomin coffee" dan dagowa tayi tana kallon sa hankalin sa baya kanta kamar bashi ne yy Maganar ba ganin haka yasa itama ta basar a ranta tana fadin kaidai duk wani abi na takura kasasa... Tsawa ya saka mata"wai ba dake nake ba ne " a firgice ta dago tana kallon sa yakara fadin "koba dake nake bane kika wani xubamin idanu" "naam nifa banji ba" wata uwar harara ya sakar mata "xakiyi Abinda nasaka ki ko saina ballaki" murguda baki tayi sannan ta juya tana kunkunai "wai tsabar takura ana gani mutum yana aiki sa an takura masa" yana jin Abinda take cewa amma yai shiru baice komai ba har ta dawo da mug ☕️ din taxo gaban basa tana   mika masa gashi "duban ta yy ashe da kinji rainin wayo ne" tura baki tayi tana fadin "nidae ka amsa " karba yy tare da hadawa da hannun ta aya aje mug din tare da janyo ta xuwa jikinsa xilewa ta fara yi ya kara rungumeta ta dole ta lafe a jikin sa tana fadin " me kuma nayi maka"Kama bakin yy ya murde sann yace "wannan bakin ya rainani da xa aji hadomin coffee dasaida aka murguda min shi da aka dawo ma sai da aka turamin shi ya dauko coffee din yasha kafin yace saina cire shi na kula" da sauri tace pls kayi hakuri bi baxan kara ba banxa yy da ita ya cigaba da shan coffee dinsa.. Can da tace "dan Allah ka kyaleni wlh assignment nake yana da yawa Kuma gobe muke submitting" duban assignment din yy kafin ya dube ta yace "manta dashi kawai bashi da wani amfani" xaro idanu tayi "wlh yanada amfani is part of our CA fa" ya tabe baki to ba sai idan kin kara xuwa makarantar ba" cikin rashin fahimta tace "bn gane ba" yace "yeah daga yau kingama xuwa sch haka kawai kije ki rinka badani fada da babies dina no gara kawai kiyi xamanki infact barin kasar ma xamuyi gobe kishirya xamuje sch din naku kuyi bn kwana a am so duk wani abu baki jini xamu wuce kaduna da katsina muyi kwana biyu daga can xamu UK jinaji na "girgixa masa kai tayi kamar wata karamar yarinya dan gabaki daya tayi hooking kukan ma ya kasa xuwa...
Washe gari sukaje makaranta duk wani abu da yakamata Saleem ya kae ba kowa sau jimamin rabuwa daliba kamar khayrah yake sbd yrinyar a kawai haxaka sai yaji takara birgesa  Yana son mutum mai kokari .. Frnd dinta ma kowa sai jimami yake su xarah harda su kuka ita kam tana kasayin kuka dan daxatayi da taji dadi da kaganta kasan tana cikin damuwa., har mota suka Dakota tashiga suka fara tafiya su mu'axxam na daga mata hannu sai a lokacin wani irn kuka mai ban tausayi ya kwace mata Saleem kallon ta yayi shi kansa ta basa tausayi khayrah ta dade tana kuka kids suka kima gida da yamma su xarah sukaxo suna kwantar mata da hankali har ma suka taya ta hada Kaya Basu tafi ba sa dare sukayi waya da muneer  sai mu'axxam sai kuka take yi wa mu'axxam tacikin waya taji ya fixge wayar ya kara a kunne yana fadin "to a kyaleni na lallash kayana kafin kara rikitamin ita".... "Murmushi yy kafin yace Sada safe ya saka wayar a Al juhu ya ce mata ki shirya mutafi gidan mum daga can xamu wuce" hakan yy mata dadi dan tasan mum xata kwantar mata da hnkli
Wanna karan mum hana Saleem kwana tayi tace yatafi can ya kwana baxai kwanar mata a gida khayrah bata san lokacin da murmushi ya sybuce mata ba aikam tana dagowa suka hada idanu ya xuba mata harara tayi masa gwalo "mum kinga yanayi mun gwalo ko" "taje tayi xaka fice mun a gida ko ko " har xai sake magana yaji motsin dady da sauri ya mike yana fadin saida safe dan baya so dady ya fahimci wani abu sai dai ya makaro domin kau dady najin duk abida yake fada murmushi kawai yy yace Muhammad kenn
Khayrah kam tasaki jiki kamar babu abinda ke damun ta amma can kasan xuciyar ta kuwa fal tunanin iyayenta da kannanta da basuyi sallama ba duk da tasan sun sani amma tanason kara ganin su kafin su tafi gashi ya amshe mata waya bare takira su
Washe gari karfe bakwai sun gama break fast suna gamawa saiga su walid da gudun su suna kiran mum xasu rungume ta idon su ya fada akan khayrah aikam suka rungume ta itama da murna ta rungume su can sai ga amal da mamie wani ihun murna tayi ta rungume su  kafin idon ta ya sauka akan Abbie dinta shima xuwa tayi ta shige jikinsa ya rungumeta ta Saleem da Khalil suka shigo nn aka xauna ana gaggaisawa sai a nn ne khayrah taji tare xasuyi tafiyar kallon saleem tayi shikuma ya dauke kansa yana murmushi itama murmushin tayi. Batare da wani bata lokaci ba aka fara shirye shiryen tafiya  khayrah khayrah na cikin daki yagama shirin ta wanka black and golden tayi daurin xarah Buhari veil dinta har kai karamin kyau tayi ba mum ce tashigo tana fadin daughter ku fito ke ake jira fa tana xuwa ta iske har an shish shiga motar motar da taga amal ta shiga nn tayi dan dama idan xasuyi irn wann tafiyar idan da amal to motar su daya idan kuma ba amal to matar su daya dasu walida.. Kwana tayi ganin Khalil aciki xata nufi tasu walid mum takirata tana nuna mata wata mota khayrah ta shiga motar kowa yashiga tasa mum da dady  mamie da Abbie, Amal da Khalil, walid da walida, khayrah da Saleem sai motocin securities haka motocin suka Jeri abin gwani ban sha'awa.. Khayrah kam tana shiga sukayi karba da saleem murmushin mugunta yy kafin yace kinga ynx na kamaki marairace fuska tayi "me kuma nayi" fixgita yy ta fado jikinsa "wa kikewa dariya da gwalo jiya  "nifa bada kai nakeba" ya waro idanu to dawa kike" "nidae banyi komai ba" ya kano kunnen ta ya murde" karya nake maki knn" "dan Allah kayi hkr" ya saki kunnen yana fadin "wato harda su kwalliya wa kikayi wa kwalliya" "kai wa kakiyi wa kwalliya" murmushi yy "yan mata na mana" Maganar taji har ranta itama sai cewa tayi"nima samarina nakeyi wa kt samari na yawa gare su"

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now