Part 5

44 2 0
                                    

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''  

🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸

Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 0️⃣5️⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Tasowa yy daga xaunen da yake ya a matsowa inda take hankali tashe tafara ha da baya hama ya a matsawa inda take ahaka2 har takai jikin bangon ya matso daf da ita kamshin turarensa ya cika mata hanci bb abinda jikin ya yake Sai rawa yace  "ummulkhairi Aminu yari yarinya mai tarbiyya mai mutunci fa kamun kai da natuswa..., ni kuma watsatstse Dan iska fasiki mara tarbiyya ko? " shiru khayarah tayi batare da tace komai ba.  Saleem ya data Manda sama yana jijjigawa tare da murmushi kafin ya mai do da dubansa gate ta "to a yau xan rabaki da mutuncin da kk takama da shi ta yanda kema xa a kiraki da yar iska fasika mara tarbiyya kinga Sai muxama daya kenn.  Khayrah ya fashe da kuka cikin tsoro da firgici tace "Dan Allah kayi hkr mar karabani da mutuncina karka lalata min rayuwa...... " "shshshsh... " ya katse ta ya sular daura Dan yatsan sa Samantha lips din ta "kidaina batawa kanki lokaci sbd baxan saurare ki ba dani Nina alokacin da nake bukatar lokacin ki baki bani ba baki saurareni ba saima wulakantani da kika rinka yi a gaban bainar jamaa.... Wai ni saleem kamar ni mace xata daga hannu ta mare ni ta wulakantani kuma tayi tunanin xan kyale ta ai karya ne ba a yi ta ba wlh  ayau saikinyi dana sanin abinda kk yimun.... Khayrah a yau xan rabaki da duk wani mutuncin da kk takama dashi" cikin kula khayrah take basa hkr amma kamar badashi take ba.  Kallon ta yy fuska daure "khayrah stop westing our time saboda baxan hakura ba kin rigada kin kaini makura.. Khayrah abinda kk min ba wanda yataba mun makamancinsa tunda naxo duniya you hurt me over bacin ran da tunda nake bn taba kaman sa ba and this's the reason why I want to hurt you that you'll never forget me to the end of 'ur life...  Kuka sosae take cikin tashin hankali take rokonsa please saleem forgive me don't remove my pride.... I know I made a mistake amma Dan Allah kayafe mun.. Even you won't forgive me.. Yeah i agreed punish me but not through this way pls saleem pls.... " ta durkushe tana wani kuka mai bn tausayi.  Shiru saleem yy yana kallon ta bai ce komai ba har bayan wasu yan mintuna kafin yace "yeah xan iya kyaleki but under one condition" dasauri tace wane sharadi ne xanyi indae har xaka kyaleni da mutuncina" "xaki yi?" Ta gyada masa kai saleem yy murmushin mugunta "the condition is simple but if you refuse..... Hmm.. Ya ciji lips dinsa irn xakisani  din nn "nothing 'I'll stop me from removing 'ur vaginity kin game?" "Yeah xanbi duk abinda kace" lumshe idanu yy wanda hakan nakara masa kyau da daukar hnkln duk wani mai kallonsa.  Kujera yanuna mata tare da fadin "have a seat" bamusu ta xauna ya dawo kusa da ita tare da daura kafar sa daya saman kujerar ya dan karkata kansa yana dubanta gabanta sai faduwa yake saleem yace "idan har kina so ki tsira da mutuncin ki.... To saikin amimce xaki aure ni...... "  A raxane tace "niiii" ya gyada mata kai alamar eh "kefa inaso na aure ki dan narama wulakancin da kikaimin shims abinda yasa xan rama ta hanyar aure shine dan ke diyar Abie ce..  Dan uwa kuma babban aminin dady Sannan iyayen mu mata ma aminaine wann dalilin ne yasa xan rama ta hanyar aure sbd idan na lalata rayuwar ki ba ke kadai nayi mawa ba harda iyayen mu  amma idan kika ki amincewa hmm....  Kar kiyi tunanin xaki fita  da mutuncin ki gidan nn idan yaso mijin da kk aura sai ya kiraki da watsatstsiya fasika wace ta xubda mutuncinta a waje kamar yanda kk kirani saimu ya tsaka nn nida ke waxai fi jin ciwon abin" khayrah ta dago manyan idanunta da suka jike da hawaye "dan Allah kayi hkr kabani wani sharadin wnn yy tsauri dayawa" tabe baki yy "wnn ce kadai mafitar ki idan kuma ba haka ba xakiga aiki da cikawa kinsan kirarina knn wato *done*  Khayrah ta Kara fashewa da kuka "why why why saleem ko ba komai nifa yar uwar ma ce kuma ynx..... " "kehhhhhhh.... " saleem ya katseta cikin tsawa ta tsorata sosae ganin yanda wani daure fuska.  Ya nunata da yatsa  "da kinsan da hakan kk wulakantani ko sai ynx kk Sam cewa ni dan uwanki ne to bari kiji koda ma na aure ki baxan taba maki mutunci ba saina kunta ta maki fiye da tunanin mai tuna ni wulakancin da duk duniyar nn xaki tsane ni fiye da Kowa.  Kinmaci saa komai xan maki ta hanyar aure ne kome xai  faru da auranki abin baxai maki yawa ba wlh da ke ba diyar abie bace da tun bayan bikin khalil nagama da ke amma idan kk ki amimcewa da wnn auren xaki ya aiki da cikawa idan yaso kk aure wanda kuka dace sai ya kiraki da yanda kk kirani so ynx sai ki fadi abinda kk gamin ya dace" shiru tayi domin kau cikin xabin da saleem ya bata duk masu tsauri ne.  Muryasa taji yana fadin "kina da minti biyar ni bari na shiga nn dakin idan kin i'm yanke shawara kin kirani" yana gama fadin haka ya shige wani daki da alama nn ma bedroom ne khayrah tashi rera kuka wnn wane irn bala'i ne ynx wane xanbi kowane akwai hadari acikinsa Kuka take sosai har bata san iya lokacin da ta dibaba.  Saleem ne ya fito cikin wani sabon wanka hakan yakara tayar mata da hnkl.  Ya dade yana kallon ta ganin yanda tasha kuka ta koshi kafin yace "ke mekika yanke tun daxu kinbi kincika min kunnuwa " tadago rinannun idanunta "pls saleem am very sorry for what i've done nasan nayi laifi but I don't deserve this treat from you ko dan relationship din dake tsakanin...... " maganar ta ta katse ne sakamakon wata fixga da yy mata "if you there talk about any relationship between us I'll deal the way you never think of...  And I learn that you're taking my conditions for granted right?  To bari nakoya maki hankali dan nakula bata baki na kawai nake wajen yi maki explanation bari na maki practically yanda xaki fi fahimta" yana gama faidin haka ya jata xuwa wnn dakin da ya fito shima bed room ne mai kyau da tsari.  Khayrah kau bb abinda take bnd Kuka yau taga tashin hnkln da tunda taxo duniya bata taba gani ba.  Bata kara shiga rudu ba saida taga ya fisge mayafin dake kanta baking gashin ta ya bayyana khayrah ta fara dube dube ko xata samu wani makami amma bata ha ko tsinke ba.  Murmushi saleem yy "an fada maki ni sokone da xanbar makami ashe bn shirya ba kin" ya wullar da vail din  "no saleem don't remove my pride pls..  I agreed xan aure ka na yarda xan aure ka salee..... " takarasa maganar cikin gurnanin kuka.. 😭jimm saleem yy yana kallon ta "kinyarda xaki aure ni" "eh na amimce"  "kin taimaki kanki da duk wani me sonki...  Ynx kiyi shiru ki saurareni " khayrah tayi shiru tana sauraren abinda pa fada

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now