Part 6

47 3 0
                                    

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,jYace  of entertainment, to educate and enlighten ourreaders)'''  

🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸

Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page0️⃣6️⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Khayrah tayi shiru tana sauraren abinda xai fada.  Yace "next tomorrow ne birthday din su walid right? " "eh" "good i'll be their tare dasu mum and inshallah xance naganki a ranar kuma inasonki xan aure ki snn idan an tambaye ki kice eh kin amince... Idan kuma akasamu matsala xakisan wanene *done* because I won't free you xaki shamamakin yanda xaki sake shigowa hannuna kuma idan kk sake shigowa trapp dina xaki banbance tsakanin xuma da madaci domin bama ni ba duk wani maison tarayya dake a gidan nn ke koda kiyashi ne sai yy abinda yake so dake snn babu mai gane nine because I have many ways to escape kuma idan naga dama toxarta ki xan iya sakawa ayi tarayya dake har saikin gaji tayanda babu mai gane ta karfi aka maki snn xan saka wani tarayya dake  ayi videoting kuma nayi exposing dinsa" xabura khayrah tayi tana salati yace "yeah I mean it idan har kikayi kokarin canxa raayi domin kau indai  har xaki fito to fa saikin dawo hannuna...  Ke koda ranar auren kine... " "no saleem hakan ma baxai faruba nayi alkawari" tafada cikin disashshiyar murya tare da goge hawayen da suka xubo mata saleem yy murmushi "good muje na kaiko ko" jiki a sanyaye khayrah tabi bayansa ...  Front seat ya budemata snn shima ya xagaya ya xauna suka fara tafiya..  Sanyin A.C duk ya dameta sbd tsabar tashin hankali har wani xaxxabi take yi gawani sanyi dayake shi garta kuma tana tsoron fada masa ya kashe A.C din   gamin ba sarki sai Allah ne yasa tace "pls ka kashe ac din yana damuna.... " ai idan dutse na magana to shima yy say biyu tana maimaitawa amma ko kallonta baiyi ba daga haka tayi shiru bata karacewa komai ba tana tunanin mugunta irn tasa a haka xasuyi xaman auren..  Haka taita kyarma amma ko ajikinsa
A bakin wani babban chemist ya parker yana ma wata mata magana matar tashiga shagonta bajimawa sai gata tafito da ruwa a hannunta ta mikama khayrah saleem yace "sha snn ki wanke fuskar ki" babu musu tayi duk abinda yace...  Koda ta dawo cikin motar ya kashe ac din hakan yy ma khayrah dadi hancky ya mila mata alamun ta goge fuskar ta.  Khayrah ta karbi hancky din mai taushi da wani cool kamshi ta goge fuskarta.  Matar ma tarufe shagon tashi motar suka cigaba da tafiya har xuwa inda yasaka a ajiye mata motar ta dan ya canxa mata guri (sbd tsaro badon tsoro ba) daidae inda motar take yy parking.  Ya juyo yana Durban khayrah "ga motar kink you 're free to go but baxakiyi driving da kanki ba because yanayin tension din da kk  shiga idan kikayi driving anything can happen that's why I said this woman should come with us..  So kuje she'll take you home xataje a matsayin tayi helping dinki ma a na kinje chemist dinta da gann ta taimaka maki xuwa gida understood?" "Eh" hakan yy wand khayrah dadi domin ita kanta tasan a yanda take baxata iya driving ba...  Har ta bude xata fita yace "ur phone ko kin barmin ne" har ga Allah tamanta da xance wata waya ashe tana hannunsa  hannu ta mika ta karbi wayar "gashi bnd contact din matar tawa can i have it pls" saleem yafada yana miko wayar sa tare da kashe mata ido. Karbar wayar tayi tasaka masa numbern ta kafinta mika masa kira yy    ya kashe bayan tashigo "so that's my number "ok" kawai tace tare dashiga motar ta suka fara tafiya saleem na bin bayansu har saida yaga sun shiga kwanar gidan su khayrah snn shima ya wuce gida
✨yanda abin yake✨
Ashe sanda sukayi gungun nan Berber cewa yy *done* a maganar bash fa a kwai kamshin gsky yakamata ka aure ta.  Hakan yasa saleem tashi rai bace yana fadin "kai Berber kasanni ko a Spain (maana ko a Spain tun yana yaro har hitman sa baya daukar rai non mace kuma ko kallon banxa maca bata ishe sa ba balle ya aure ta kuma ma wacce yake shirin daukar ravenge a kanta kuma wai ace ya aure ta)  " Berber yace calm down bakada wata hanya ta daukar revenge sama da wnn ta hanyar aure kome xaka mata kanka xaka tonawa asiri kuma xaka jawa kanka fushin iyayenka ka bata sunan ka karaba alakar da ke tsakanin iyayen ku kamata yy duk abinda xaka mata yaxama tsakinin ku ku biyu kar yashafi wani naku ka ga aure ne kuma iyayenku xasuyi farin ciki xasuji dadi ka kara karfafa alakar dake tsaka ninsu itakam ka riga ka aure ta sai yanda kayi da ita snn kuma dan iskan da take gudu shi ta aura" saleem yace "hakane amma tayaya mu a family din mu ba auren dole ko iyayen mu ba a musu ba kuma kana gani ko saura ra na batayi bare harta yarda xata aure ni" murmushi Berber yy "kidnapping dinta xakayi kayi kamar xakayi rapping dinta kabata tsoro sosae akan idan har bata yarda da aurenka ba sai ka rabata da mutuncin ta duk wata hanya da kasan xata kubuta ka tushe nasan dole ta amince domin duk wata mace mai hankali xata iya yin komai akan mutuncin ta dan babban kimar mace shine takai mutuncin ta da daragar ta gidan mijin ta ka gwada hakan xaka ga hands xaku Kare..... "
✨cigaban lvr✨
Duk yanda saleem ya tsara hakan akayi akaim wnn matar tasha shatara ta arziki.... Abu kamar wasa zazzabi ya rufe khayrah jikinta kamar wuta su walida sai kuka suke ita kanta mamin daurewa take ambata magani amma abin kamar me sai rawar sanyi take takasa cin koda abinci.. Abbie na dawowa yasa meta ahaka  shida kansa ya fara bata treatment  duk kalan tashin hankalin da khayrah keciki saida akayi gwagwarmaya da ita wajen allura domin tana tsoron allura sosae shine dalilin dayasa tace ita baxata ta biyo Abie ba  Shima bai matsa mata ba dukda yaso ta biyo sa amma gara tayi raayinta hakan xaifi kuma dansa ma ai yabiyosa(saleem.. Lol) da kyar aka samu  ta yarda akayi mata allurar...  Cikin kwarewa irn ta manyan likitoci Abie yarinka treating dinta alhmdllh kuma tana samun sauki snn suna ta kwantar mata da hankali suna kokari wajen hanata shiga damuwa wnn ne yasa khayrah ta fara jin damuwar ta na tapiya kafin isha'i har tasamu lpy saidai abinda  ba a rasa ba domin kau har ynx akwai damuwa a ranta saida taje kwanciya ne Komai ya dawo mata sabo shknn da ynx saleem yaraba ta da mutuncin ta ko sai ynx take danasanin abubuwan da ta rinka masa a maimakon idan yy ba daidai ba ta gyara masa bata wulakantasa ba.  Kamar ba itace take son ganinsa ba ynx da haka bata faruba da ynx suna good tym dashi yana a matsayin yayanta amma sai gashi ynx da ta toxarta shi yana shirin xama mijinta kuma indai har tanaso ta tsira da mutuncin ta. "Ynx shknn duk wani tanaji ci danake wa kaina wajen samun miji nagari ya rushe" hawaye tafarayi xuciyarta a cinkushe Allah sarki datana matukar son saleem tana burin ta gansa amma yaxo mata ba ayanda taso ba.... Haka taita tunane tunane ganin bashi da wani amfani ne yasa ta dauro alwala tayi nafila tare da rokon Allah akan ya kawo mata sauki daga nn ta kunna karutun alqur'ani cikin wayar tare da saka  earpiece tana saurare ahankali take bin karatun sai wajen biyu snn takashe tare da yin adduar bacci tq kwanta xuciyarta fess tama manta dawata damuwa.  Washer gari kamar ba ita tayi ciwo ba tana ta walwarta batajin wata damuwa abba yace "mamana tafi kowa lpy dubi kamr ba ita tayi ciwo ba kice da rabon xa ayi birthday din nn da lpyr ki  kinga kuma harda mutumin ki xa a xo saleem sai kuga juna" saida gaban khayrah yafadi Jin an ambaci saleem kafin tace "abie ai na hadu dashi amma bai ganeni ba koma nace bai sanni" "uhm ke kuma baki masa magana ba ko " ta gyada masa kai " mamana kenn harkiga dan uwanki amma kikiyi masa magana bayan kuma kece kk sansa amma anyway gobe dai xaku hadu inshaallah" tace Allah yarda" "Ameen"...

WATA MAFITAWhere stories live. Discover now