*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)'''
🌸🌸 *WATA MAFITA*🌸🌸
Written by
*Annafie*🖤
07051376476 or 08105372504
*Bismillahir* *rahmanir* *rahim*
Page 26-30
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Yace " "uhymm shine mun wayo ko to xoki tayani" yafada tare da janta ganin tana niyar yi masa gardama ne ya sa ya dauke sai cikin ganin wankan ... Kuka ta fara yi masa Shikam baibi ta kanta ba ya cire kayan jikinsa. . da sauri ta runtse idanun ta yayi murmushi yy murmushi tare da janyo ta xuwa jikinsa itama ya cire mata kayan ta fara masa kuka ya rungume ta tare da hade bakinsu..... A haka dae a kayi wanka batare da gudun muwarta ta ba bayan sun gama ya nado ta a towel har lokacin idon ta a rufe yake a saman bed din ya kwantar da ita shi kuma yaje ya shirya cikin kayan shan iska sai tashi kamshi yake juyo wa yy ga Khayrah da har ynx tana nn inda ya ajeta ....
Mai ya dauko ya shafeta dashi batayi ko motsiba kunya duk ta isheta saida ya gama tsaf snn yadauko mata kaya yar riga da wani dan wando mai damewa kuma iyakar sa rabin cinyar ta ya saka mata tare da feshe ta da turare ya gyara mata gashin kanta.. Har lokacin ta kasa bude idon ta ganin haka yasa yace "wlh idan baki bude idanun ki ba xan maimaitawa abinda ya faru daren shekaran jiya " da sauri ta bude idon ta ya harare ta tare da sauka saman gadon ya nufi hanyar fita.... Har yakai bakin kofa bata taso ba... Ya juyo yana kallon ta kafin yace "baby xomuje muyi breakfast mana" Khayrah ta sauka daga saman gadon saidae ta kasa kara sawa garesa dan kunyar shigar dake jikin ta rigar shara shara ana ganin jikin ta tayi kasa da kanta bata so ko idanu su hada ... Saleem ya kula da hakan ya karaso Ida take ya matsa dap da ita kamar xa shige jikin ta ... Ya saka hannu yana Yana shafa kijin ta ... Khayrah ta rutse idon ta tare da rike hannunsa... Yy murmushin gefen baki kafin ya kai bakinsa daidai sautin kunnen ta.. Cikin rada yace "baby this 'ur kunya is too much banda abinki wane dare ne jemage bai gani ba kin rigada kin xama saleem.. Saleem yaxama Khayrah mun rigada mun wuce wajen idan kuma baki tabbatar ba sai a kara.." Da sauri ta girgiza tare da bude idanun ta ...
Hancin ta yaja yana dan murmushi tare da sumbatar goshin ta sann ya rata yo hannun sa xuwa chest din ta yace "muje ko" ta gyada masa kai suka nufi parlor a dining ya xauna ita kuma tayi serving dinsa xata yi nata ne ya rike hannun ta tare da janyo ta xuwa jikinsa ya daurata saman cinyar sa yana feeding dinta saida taci ta koshi tace ta koshi yy bnx da ita ya kara mata wani.. Dan dole ta karba dan tasan halinsa sai da ta gama taunawa ya cusa bakinsa a nata ya cinye wanda ya xuba mata.. A haka yai tayi mata har saida ya koshi bayan sun gama.. Tayi masa xance gidan su amal.. Yace ina shifa babu inda xasu je gara su xauna su sha soyayyar su... Kukan shagwaba tasaka masa tana uta sai Sunje ... Ya rungomota jikinsa yana lallashi "sorry baby xamuje amma saida dare dan yawo yafi dadi da dare ynx kawai ki xauna musha love ko yanmata na" Khayrah ta lafe cikin jikinsa xata masa kuka .. Haka dai yay ta lallashinta ta har yasamu ta hakura sai da dare......
Ranar ma taga live wajen saleem kamar me wanka rana ma tarw sukayi saidae bada son ran ta ba.. Shiko so yake ta Saba dashi dan yana son jinta koda yaushe a kusa dashi .. Da dare bayan sun fito wanka ya dauko mata wasu kaya tasaka tace ita dai na ta fiya take so ki ya manta xasu fita... Yace "no baby face na sane" yafito da wasu ya aje "gasu nan amma kisaka marasa nauyi kafin na gama wani aiki a system.. Bayan sun gama shiri suka nufi parlor ya janyi system dinsa yana dannawa yayin da take kwance saman cinyar tana kallo yana ta aiki bai tashi ba dare yaja Khayrah har ta fara bacci ... Ya dan kalle ta yana murmushi dama wayi yake mata amma babu inda xasu je yy kissing lips dinta ta sann yacigaba da danne dannen sa dan wani kasuwancin yake son budewa a anan England ..... Sai waje 12 ya tashi ya dauke ta saman gado ya kwantar da ita ya rage hasken daki... Tana cikin bacci taji ana Mata wasu abubuwa masu wayar fassara kayan ta taji ana kokarin cirewa da sauri ta farka tana rike hannun sa ya xuba mata idanun sa kafin ya kamo hannun ta ya kai yatsunta cikin bakin sa a hankali ya fara socking dinsu.. Nan da nn jikinta ya mutu ya cire hannunta tare da maido da lips dinta sa daidai nata a hankali ya kama lips din ta na kasa yana tsotsa kamar sweet Khayrah kam ta kasa komai babu abinda take sai hawaye tsoro take ji tana so ta hana sa amma ta kasa sai da ya tabbatar ya nashe mata jiki sann yadago rikitattum idanunsa cikin murya kamar na mai rada yace "baby love kar kihana ni hakkina a ynx banajinsa xan iya kara kusantar wata mace bayan ke sai kinyi hkr dani wife.. My beloved wife pls stay wit me let me enjoy it plsssss" kasa magana khayrah tayi tana ji tana gani ya gare wnn daren a kanta sai dai wnn karon bataji xafi ba kamar yanda take tunani....
Washe gari Sunje gidan su amal sun jima kafin su dawo khalil ya yana da irin soyayyar da saleem yake nuna maya dan babu kunyar da Yale nunawa a kanta.. Haka rayuwa taci gaba da tafiya da tafiya tsakanin su gwanin van sha'awa lokacin da su amal suka koma Khayrah ji tayi kamar ta bisu barin ma da taga amal din ta kusa haihuwa amma ta barshi akan saita haihu xasu je har ta kosa ta haihu su koma taga iyayenta kannenta kawayen ta da sauran yan uwa....
Duk wata kulawa taba samu wajen saleem kuma takulashi mutum ne mai son Janta a kusa dashi shiyasa take duk wata juriya wajen ganin ta faranta masa tunda tasamu hankalinsa ya dawi gareta babu kallon sonsa baya nuna mata ita har mmki yake bata kamar bashi bane wnn mai ci mata maganin nan amm ynx shine Maison ganin farin cikin ta wata sa'in idon suka tuno life dinsu ta baya sai suyi ta dariya hakan tuna mata ranar da yy kidnapping din ta sai dai kawai suyi dariya gashi nan ynx komai ya xama tarihi duk wata kiyayya ta koma soyayya ... Saleem bakaramin sonta yake ba ji yake itace rayuwar sa tunda ta shiga rayuwar sa komai ya sauya tare suke komai burin kowa ya fadan ta wa dan uwan sa
Saleem ne xaune a parlor yana kallon news .. Khayrah tafito daga dakin sa tunda ta fito yake kallon ta ba karamin kyau tayi masa ba ya rasa wane irn so yake mata a rayuwar sa. Tana xuwa ta fada jikinsa ya rungumeta ta kwanta a kirjinsa ya fara shafa bayan ta tare da kissing din goshinta .. Dago kanta tayi tana kallon sa tana shafa gefen fuskarsa a hankali tace "baby" ya amsa da "naam heartbeat" ta gara lafewa a jikinsa kafin tace "LPs kaxo muje muyi wasa a cikin wasa" "ur wish is my command my princess" "my jan duk ni kadae" saleem ya tashi xaune tare da kama hannun ta yana murzawa kafin yace "khayrahhh to me 'ur 're above every thing I love on one but you... You 're the love of my life the queen of my heart I love you so much my heart beat.. Khayrah ta kara rungume sa "i love you more baby you are the king of my heart I love you my dear love"..
Saleem ya dauke ta suka sauya kaya xuwa na wasa wajen wasan gidan suka nufa suka fara wasa daga nn Khayrah tace suxo su buga ball a gani ita da *done* wa yafi iya wa dan tasan sai tafi shi .. Murmushi yy kafin yace ai abin birgewa ne ace matar saleem tafi saleem iya ball... Kanta har girma ya kara suka je wajen ball din.... Ai tun rikewar farko da tayi wa ball din bata kara ba can dae tace bata yarda ba ya sake bata ai wayo yy mata.. Ya mika mata yana dariya ita a dole ta visa iyawa koda ya bata bata ci ba sai da yy mata goal kusan bakwai bata ci kodaya ba.. Kawai sai ta cube a kasa tana fushi wai ya cika wayi da yawa ya dawo kusa da ita yana dariya ciki ciki ta harare sa tana tura baki "dama xaka yi dariya mana tunda kasan kayi cuta"ya tsaya gaban ta "oh srry baby nima ai nasan daga min kikayi" "eh mana" su duka suka saka dariya tace "wlh ka gajiyar dani da yawa kaji yanda jikinsa ki ciwo "eyyer my cutie raguwa ce" ya fada tare da daukar ta ya dubi fuskanta "ynx muje muyi wanka saina maki tausayi ko" ta gyada masa kai kafin ta lumshe idanun ta.. Ya sakar mata light kiss a lips dinta tayi walk da idanu suka sakar wa juna murmushi...
A tare sukayi wankan suka shirya.. Sama gado suka koma ta kwanta a jikinsa yana mata tausa a hankali ita kuma tana karan ta masu wani English novel na soyayya.. Saleem sai lumshe idanu yake yana jin muryan ta mai taushi har cikin ransa..... Wayar Khayrah ce da tayi kara ta dakatar dasu saleem ya dauko wayar lvly frnd ya gani wato xarah.. Saleem ya dauki wayar tare da saka ta a H-free yana fadin "gsky wnn frnd din tamu kin cika takura kina shiga hakkina dayawa" zarah tayi dariya "to ya ka iya damu tunda ka nesan tamu da kawar tamu" "kajimun keto nida abu na ba xa'a bari na yi yanda nake so ba" "to masu abu sai kafada wa abun sistor dinta ta sauka lpy an samu baby girl my kama da ita" xambur khayrah ta tashi xaune tana murna "dan Allah zarah ina sistor don take ya babyn" dariya zarah tayi "yar neme ashe dama kina jina shine kikayi shiru to suna lpy" saleem yace "to shikenan mungode sai anjima" ya kashe wayar.. Kamar xatayi kuka tace "meyasa" banxa yy da ita kafin ya kira mata mai jegon sun dade suna waya ya kira mata yan gida suka gaisa tare da yi masu brk.... Khayrah ta rude gida kawai take son tafiya tace "baby amma Dr gobe xamu tafi ko dan jinake kamar nayi tsuntsuwa na ganni a Nigeria am eager to see my new baby 👼" saleem ya kwantar da ita saman kirjinsa yana shafa bayan ta a hankali yace"my love wnn xumudin fa har ina bakya so kema kisamu naki" "inaso amma wlh na kosa naga babyn sistor" "hmm sai dae kiyi hakuri amma baxaki samu xuwa ba" kamar xatayi kuka tace "meyasa" ya kara rungumeta "kin manta exams kukeyi" wani ta kai cine ya rufe khayrah ita what tama manta kuka kawai ya fara yana lallashinta ta.. Akan kullum xasu rinka video call tana ganin baby...
Haka kam akayi ranar suna yarinya taci sunan mamin khayrah sai suke kiranta da samha ranar ma sai da tayi kuka da kyar ya lallashinta....
Khayrah ta maida hankali a kan karatun ta sosae saleema yana kara taimaka mata ganin tasamu abinda take so dan farin cikin ta shine nasa..
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Kwace ta samesa saman kujerar gaba daya yana yin sa ya sauya da ka gansa kasan yana cikin damuwa ba tun yau ba ta kura yana yawan shiga irn wann yanayin gefen sa ta xo ya xauna dan yakula inda har yana a wann yana yin ko magana baya so hawaye ta gani yana xuba a idanun sa hakan ya kara tayarda hankalinsa bata san sanda ta fashe da kuka ba itama tare da fadawa jikin sa "why saleem meyasa baka son fada min damuwar ka a duk lokacin da Kk cikin damuwa ina shiga tashi hankali my feel am guilty pls kafada min dan Allah saleem" a hankali saleem ya tasota suna facing juna ya xuba mata jajayen idanunsa sa.....
✨✨✨
*Nafeesa* *A* *Guga*
✨✨✨✨✨
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Fstc dayi student wnn page din naku ne
YOU ARE READING
WATA MAFITA
RomanceLabarin wata mafita lvrn soyayya ne wacce aka gina cike da kiyayya da daukar fansa lvrn matasa masu ji da kansu masu masoya ga farin jini zai nishadantar da ku snn xai fada kar daku