Lubabatu Adam
Anty Jidda Adam
HARUNA JAFAR
Ubaidullah Lukman Giwa.
Umar Lukman Giwa.
Rahima Lukman Giwa.
Saratu Mrs Ubaidullah Giwa.
LUBABATU
Tafiyar ta daban ce da ban taba yin irinsa ba, wannan jigon labarin sabon kirkira ne yayi daban da sauran, na tabbatar zaku ji dadinsa domin ya kunshi tarin darussa.
Duk kansu suna da buri tare da boyayyen sirri a zuciyarsu, zanen kaddara kan iya fadawa ko wani mutum sai dai wasu suke kirkirar kaddarar, su zanata da kansu ba tare da sunyi la'akari da tunanin abinda zai je ya dawo ba.
Tsantsar damuwa, tashin hankali, soyayya, zalunci, zamantakewar aure, rashin lafiya, sata, makirci, zina, cin amana, kishi, kazafi duk suna cikin wannan tafiya mai cike da rudani. Aka ce ranar wanka ba'a boyon cibi kamar yadda zai kasance karshen alewa ƙasa.
Rahma ce
YOU ARE READING
LUBABATU
General FictionDuk kansu suna da buri tare da boyayyen sirri a zuciyarsu, zanen kaddara kan iya fadawa ko wani mutum sai dai wasu suke kirkirar kaddarar, su zanata da kansu ba tare da sunyi la'akari da tunanin abinda zai je ya dawo ba. Tsantsar damuwa, tashin hank...