Magnanimity

424 56 2
                                    

https://my.w.tt/sWKmMfn3gbb
𝐑𝐔𝐖𝐀 𝐁𝐈𝐘𝐔
<𝑲𝒂 𝒔𝒂𝒚𝒊 𝑫𝒂𝒚𝒂 𝒌𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒊 𝒅𝒂𝒚𝒂 𝑲𝒚𝒂𝒖𝒕𝒂>

     ℍ𝔸ℤ𝔸𝕂𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ'𝕊 𝔸𝕊𝕊𝕆...
      
        ᴍ𝐚𝐢_ᴅ𝐚𝐦𝐛𝐮

Bismillah Rahmani Raheem
       
🤦🏼‍♀️ Har abada wutsiyar Raƙumi tai nesa da kasa🤩

#Manta baya
1️⃣4️⃣

Sake daya harbul yayi a kafa, daya kuma a hannu, dole suka yasar da bindigar, yana zuwa ya dauke daya da mari, dayan kuma ya dake shi da bakin bindigar din.

  Ihu suka saka tare da komawa gefe, jikin su na makarkyata.

Takowa yayi kuma yi dai dai wayar dayan su na kara, yana dauka ya saka a kunne yace.

"Xsezza! Kun kashe shi?"  Aka yi tambayar a kagaucce.
"A'a sai dai ni na kashe su, Banza kawai!"
Kawai ya sake musu harbin cikin nutsuwa, dan abun ya bashi haushi. Wato ma so ake lallai a ga bayan shi, sannan yayi ta dukar su da kafa, kafin ya juya ya bar su a kwance cikin jini.

...... Dawowa yayi ya dauki wayar su ya dauki Numbern da aka kira , sannan ya juya tare da barin gurin. Yana jin a ranshi yayi ta cin Uban yan iska da suka so kashe shi zai tayi har sai yaga bayan banzaye.

   Bayan tafiyar shi, sai ga Yan sanda. Suna zuwa suka kira motar asibiti, zuwa asibiti.

      ---
Babbar jirginta wanda ya kasance nata da d'anta ne ya dauke ta a filin tashi da saukar jiragen, na cikin ƙasar. Sannan suka taka zuwa gaba inda karamin privet jet ya kuma daukarta zuwa cikin gidan ta,  sabida gudun kar a kai mata, farmaki.

   Tafiyar minti goma kacal ya isa dasu. Wani katafaren Mansion wanda yake da kusan girman gari guda, dan yakai girman wata kauyen, gidane a tsakanin wasu tsauni na ciki garin sannan gidan yana kudu da bakin teku.

         Body guard dubu daya da dari biyar ne suke gadin bakin tekun, tare da manyan bindigogi, sai ta Yamma da tsaunin, (mount wato) shima akwai body guard dubu daya da dari tara, da musu duba sararin samaniya, sabida kota kwana. Sai ta arewancin gidan, akwai masu gadi suma sama da ɗari huɗu, sabida akwai karamar gurin shakatawa.

         Sai bakin gate din shiga Mansion din, inda aka girke masu tsaro da ta kwana,  sannan duk bayan awa daya ana sauya masu tsaron, sabida kula da abubuwan gidan.

   Ta cikin gidan kuwa, gidan sama ne mai dauke da dakuna bakwai, tare da manyan manyan falo uku, a sama. Sai a kasa dakuna biyar ne dauke da falo hudu. Falon farko mai dauke da wasu. Wasu kujerun alfarma na royal. Masu matukar kyau da daraja. Sannan wall din falon na katako ne.

.....falon babba ne na fitan hankalin wanda yake dauke da wasu manyan manyan, frame na hoton Mss William da Allison William. Gefe guda wani tsohon attajiri ne cikin shigar Alfarma. Gefen shi wata mace tare da matashiyar budurwa. Wacce ta kasance Mss William. Dan gaba kadan hotonta ne na aure Ita da wani mutum, suna sanye da Wedding dress. Murmushi suke baki dayan su.

        Gefe da gefen falon cike yake da manyan wall labrary. Me dauke da Littafan.  Tare da wasu tarkacen da ake kawata falo yayi kyau.
               Shigowa tayi zaratan maza masu kula da lafiyar ta, suna biye da ita, suka ja tunga daga bakin falon farko. Sabida idan ka nufi falo na biyu, akwai masu tsaron kofar.  Suna tana isa aka bude mata, sanye take da doguwar rigar, wuyarta sakale da karamin gyale, gashinta da ya kasance ja me dauke da ratsin fari, ya kuma fitar da fuskarta. Ba zaka tab'a yarda ba idan aka ce tabawa Hamsin da shida baya ba.

RUWA BIYU.....Where stories live. Discover now