BABI NA SITTIN DA HUƊU
Takawa yayi ya isa har inda aka ajiye wani kujerar da yaji kayan alfarma, ya zare kafaffun shi a cikin takalmin da yake sanye da shi, yana kallon kasa. Bai san me yasa Innayoh ta matsa lallai sai ya zo ba, kasancewar kujeran yana da wasu irin marika,daga sama kana iya motsa kujeran har yayi ta kad'aka kamar lillo.
Shiru yayi yana nazarin sauyin da ya gani a kwayar idanun Gidado, sai bin shi yake lallai yana son magana d shi amma fir sai ya tsiro da wani uzuri. Ajiyar zuciya ya sauke tare da kurawa Anum idanu."Ke!" Ya kira sunan ta.
A rikice ta d'ago kanta, kamar jira take ka ce mata kyas ta fice a guje, maganar Innayoh da Baffa'm ya dawo mishi.
"Ita mace ba a nuna mata mulki ko a filin dagga kake, kayi hakuri nasan dole ce amma ka kalle ta da idanun soyayya zata amsa maka"
Ajiyar zuciya ya sauke a karo na babu adadi, yana jin yanayin shi yana sauyawa. Bai tab'a sha'awan mace ko kallon ta ba, amma yau jin shi yake kamar an daura mishi wani abu a kugun shi zuwa maran shi, kuma zai iya cewa hakan na da nasaba da wani dage-dagen da Ammyn ta zuba mishi dazun ne wanda yaji dandanon girkin Innayoh ne, baki daya dage-dagen na alwaran sa ne da ya'yan marenan SA. Ita kanta bata san me yasa Innayoh ta girka masa ba, yayi laushi haka yayi ta ci, ba iya shi ba hatta Gidado sai da ta bude mishi ido yaci dan yaki yarda ya zauna a kusa da Lamido karshe tsiro da wani abu yayi ya bar su, lamido na barin wurin ya zauna ya ci har da niman kari, Domin tun suna Yara Innayoh take basu wannan cimar.Tunda yasha na yau sai yake jin kamar bashi ba. Kasa kasa yayi da murya.
"Kizo" shiru tayi taki mikewa, yana sane da hakan dan yasan zai yi wuya ta mike.
"Kizo"
Ya kuma maimaita kiran, dakyar ta mike tana kafaffunta sun mata nauyi, a hankali ya cire rawanin kan shi, ya Zubawa fuskar ta da yayi fayau idanu. Bai kuma mata magana ba, haka yayi ta jiranta har ta matso gaban shi.
"Zauna" ya nuna mata gefen shi, da dan hanzari ta zuba mishi ido.
"Zauna"
Gyada kai tayi sannan ta zauna a gefen shi, kafadar su yana gogan juna.
"Kin tab'a soyayya?" Kasa tayi ta kanta, tana wasa da hannun ta, tare da girgiza kan ta.
"Me yasa kika kawo min karar zaa aura miki sarki?" D'ago kai tayi tana kallon gefen fuskar shi.
"Bani zaki kalla ba" ya fada mata yana kallon kofar shigowa da yaga Dijah tsaye ya cab'a kwalliya.
A hannun shi ya kai tare da kamo hannun Anum yana me kaiwa fuskar shi musamman daidai bakin shi yw sumbata, idanun shi na kanta, yana jin wani irin tsanar ta tun daga kasar zuciyar shi.
Jikin Anum ne ya dauki wani irin rawa irin wanda bata saba da ganin shi ba, a hankali ya juyar da kan shi daidai wuyar ta, ya sumbace ta. Janye mayafin yayi tare da janyota jikin shi. Da sauri Dijah ta bar zauren,a hankali ya ture ta daga jikin shi, dama yayi haka ne domin Dijah, kuma yaji dadin haka domin ya nuna mata bata da daraja.
"Mai da mayafin ki!" Ya fada, yana shakar kamshin turaren jikin da, wanda ya cika mishi hanci, karon farko da yaji kamshin turaren mace, yasan Innayoh suna amfani da shi amma bai tab'a shaƙar kamshin har haka ba, marar shi da Yallabai din shine suka fara motsi dan haka ya kara matse cinyoyin shi, dan baya son girman shi ya zube akan idanun ta. Shi asali ma bai taba yarda da akwai so ko soyayya har haka ba.
Yana kallon ta da wutsiyar ido yadda take ta kokarin yafa mayafin, mikewa yayi ya amshi mayafin ya lullube mata, sannan ya d'ago ta, a hankali ya saka hannun shi dukkan biyu a kugunta. Suna kallon juna. Kasa tayi da kanta tare da kai kanta kirjin shi tana son jin yanayin bugun zuciyar shi. hannun ta da ya sha warwaraye da zobba ta daura a gefen inda kanta yaƙe.
"Zuciyar ka tana gaya min gaskiya" a hankali ya janye kanta daga kirjin shi. Kallon juna suke, yanayin shi yana kara tabbatar da kan sa fa yau yana jin lafiya, mannewa da tayi a jikin shi ya kara haifar da yanayin haka, bai san lokacin da ya k'amk'ame ta ba, sororo ta tsaya, musamman da K'ugunta yake manne da wurin,halittar shi ya kara cika sama da baya. Bai san sa'ada ya fara ta'adi da ita ba, abinka da sabon hannu sai ya rasa me zai mata. Matse ta yayi yana matse mazaunin ta, a hankali ya sake ta kuma kafin ya kuma rungume ta, yana jin tudun kirjin ta ya haifar mishi da wani kasala da yasa shi juyata da ginin dakin ya rasa yadda zai yi da ita, yasan yadda ake sarrafa takobi amma bai tab'a tsinkaye akan yadda ake sarrafa mace ba, matseta yayi yana jin wani abu kamar zai haukace. Bai tab'a zama yayi hira da wani abu, kawai abinda ya sani kullum cikin yaki yake, dan haka kamar wanda ake bashi shawara yayi abin haka yake ji har ya kai hannun shi saman Kirjinta yana lallabawa kamar wani dan yayye. A hankali ya janye nan ma domin baya daukar kome baya jin kome, a hankali ya janye baki daya,ya dauki rawanin shi da kome ya gyara ya fita a matukar sanyayye dan bai san yadda zai yi ba, a hanya suka yi karo Gidado, ganin yadda yake tafiya a matukar tashin kuzari yasa shi tsayawa yana kallon shi.
"Lafiya me ya same ka?"
Rike hannun dan uwan yayi ya ja shi suka shiga wani sashi, suka shiga ya ce mishi.
"Gidado mara na ciwo" ya fada a sanyayye.
Kura mishi ido yayi, a hankali abinda ya faru tsakanin shi da Bintu ya dawo mishi daki-daki kamar yanzu abin yake faruwa, bayan ya gama shan dage-dage, ya jima a zauren su Ammyn suna hira sai da Innayoh tace mishi yaje ya duba Bintu dan bakuwa ce. Haimah kan tana gidan kasancewar yana zaune a wurin amma baki daya yanayin shi ya sauya sai zufa yake kamar ya hàdiye kunama, a hankali ya mike ya nufi sashin Bintu, yana shiga ya samu tana gyara zaman mayafin ta ita da baiwar ta Kubrah tana ganin shi ta gaishe shi sannan ta fita, kallon ta yake tun daga kasa har zuwa sama, idanun shine ya sauka akan kirjin ta, a hankali ya tako gaban ta, ya riko mayafin a hankali yake ja, yana mata kallon kasa kasa, har ya rage ita yake rike da karshen mayafin, fisgota yayi ta fado kan shi. A hankali ya juyata bayan ta ya sauka akan lafiyayyen kirjin shi, hannun shi ya sauka akan K'ugunta., Yana jin tudun mazaunin ta a kan shi. A hankali yake haura da hannun shi har ya sauka akan kirjinta, kan shi ta zura akan kadadar ta zuwa wuyar ta, a hankali ya fara ya motsa albarkatun kirjinta, yana goga zabirar shi bayan ta. Cikin wani mahaukacin yanayi ya juuyata tare da jinginata da bango ya shiga sumbatar bakin ta, hannun shi bai tsaya wuri guda ba, kamar zautacce haka Yake biyar da ita, bai san sa'ada dauke ta cak ba, ya rasa yadda zai yi da rigar ta dan haka fincike shi yayi tare da yaga rigar idanun shi ya sauka akan wani kyale da ta lullube kirjin ta, zamar da kyalen yayi ya zubawa kirjin ido, kan shi ya saka a tsakanin tagwaye biyun nan, ya hàdiye yawun kafin ya kalle ta, ganin har zuwa lokacin jikin ta ne yake rawa, idanun ta gam, bakin shi ya sauke kan na Fulaninta, bata san lokacin da ta sake wata irin kuka ba, tana ture kan shi domin yau baki daya kamar ba Hamma Gidado da ta sani bane, haka yayi ta tsotse yar mutane, sai da ya gigice ya shagala saura kadan ya kai babban mataki, tayi ta mishi kuka da magiya, sannan ya sake ta bayan ya matse ta a kirjin shi, tare da kai hannun ta kusurwa sararin duniyar shi ta fashe da kuka. Ai kuwa mayen nacewa yayi da hannun ta, ita kuwa kuka take tana kokarin kwace hannun ta, ya birkitotta daga tsaye suka zube akan Kilishi wurin, janye wandon shi yayi ta zuba cinyoyin ta a saman tana kwance a kirjin shi, a hankali yaji duk wani karfin tsiyan da yake ji ya ragu.
Kallon ta yake ta boye fuskar ta a kirjin shi. Sai da suka jima sannan ga dauki kayan shi ya maida hankali, sannan ya dauki nata ya saka mata, ya kalli bakin ta ya sumbata.
A yanzu ya cire rai akan Anum, tun ba yau ba Bintu take son shi ba laifi idan Yaso ta, zai rungume matan shi, idan ya cika kokarin jin haushin dan uwan shi tabbas ya nuna bai yarda da ƙaddara ba, kawai abinda ya fi mishi idan aka gama bikin ya dauki Haimah su tafi bayan watanni shida ya dawo ya dauki Bintu, tunda saura shekara daya da dari ya gama, amma zama a wuri daya zai haifar Mishi da tsanar dan uwan shi, zai tafi ba zai zauna ba.
Da wannan tunanin ya kalli Lamido da hannu ya tambaye shi.
"Ina matar ka?"
"Ban san ya zan yi da ita ba?" Ya bashi amsa yana kokarin yin rubda ciki.
"Ka gane, yana da kyau ka ajiye kan ka a matsayin wanda yake son abu, ba wai wanda aka tilastawa ba, mace ce tafi takobi sauƙin sarrafawa, idan har zaka sarrafa takobi toh ya kake jin zaka sarrafa mace? Kome a jikin ta yana bukatar kulawa da tattali,Karka ce zaka yiwa mace kallon Alfarma ka mata kayiwa kan ka iso da Alfarma ta maka, mace ce zaka iya jiyar da kan ka kome ba zan koya maka yadda zaka yi da su ba, amma kayi amfani da kwakwalwar ka zaka fahimci abinda nake nufi, ina zuwa"Ya fita can sai gashi da ruwan kanwa ya bashi sai da ya sha, sannan ya zauna yana kara fahimtar da shi abubawa akan mace sannan ya shiga kawo mishi hadisan Nana A'ishah, Allah ya ƙara yarda da ita kunya ce ta kama Lamido, mikewa Gidado yayi ya nufi waje bai kuma bin takan shi ba, baki daya ya gama koyawa kan shi imani da yaki da fansa bai taba nazari akan rayuwar mace ba, bayan ya samu abin ya sake shi. Tashi yayi ya shiga cikin gidan ya nufi dakin shi. Wani littafin da wani dan bagadaza ya rubuta na rayuwar aure a musulunci ya fara dubawa, a hankali yake kara nazartan kome kunyar Gidado ce ta kama shi domin kafin asuba ya nazarci littafin sama da yadda ya fahimci kan shi.
--
Malama Anum yadda ya tafi ya bar ta a wurin kunyan da kuka saka a wurin tasan dayawan maza sun so mata wani abu amma na abin da yayi ta mata dazun ya dame ta, dan haka tana wurin har Innayoh tazo ta fita da ita, ta haɗa su da Bintu daki daya ganin yadda Bintu take cikin walwala yasa ita ta takura kanta har sai da Innayoh ta.mata fada washi gari aka yi shagalin budar kai, sanan aka mika kowacce dakin ta...
#Mai_Dambu
YOU ARE READING
KALLABI..! A tsakanin Rawuna...
Исторические романыThe gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny...