💙💜💙💜💙
*LAIFIN SHI NE*
💙💜💙💜💙
_Na Maman Afrah Ik_
~Editing by Mugirat Musa.~
1️⃣7️⃣
Bayan na bud'e k'ofar nayi sallama, na shiga sai nace masa cikin girmamawa ba tare da dana kalleshi ba"ina wuni..."Fuska a tamk'e Jalaludeen yace min"lafiya".Duk da ya tafi duniyar tunani domin shi har ga Allah yaga mata kala-kala arayuwarsa da yayi a k'asar waje da gida Nigeria,amma bai tab'a jin ya so wata mace ba kamar wannan yarinya, duk da gata 'yar k'auye kuma bata da ilimi na zamani amma gaskiya ya j iyana matuk'ar sonta, ga kuma sha'awar dake damunsa,sai da Hafsatu ta sake kiransa sannan yace mata ta gyara masa d'akinsa da toilet da gadonshi,bayan ta shiga bayi ta gyarashi sai ta fito ta fara gyaran gadonshi,tana cikin gyaran sai ta ji an rungumeta a baya bata yi tsammani ko zaton hakan ba,hankalinta duk ya tashi nan take taji fargaba ta ziyarceta imani da tsantsar mamaki ya cika mata zuciya ta afka duniyar tunani,bata ankara ba Jalaludeen ya fara tab'a dukiyar fulaninta,yana sakin nishin nishad'i tareda lumshe idanuwansa akan tsabar jaraba jikinsa sai rawa yake yi,ganin yana neman ya lalata mata rayuwa yasa Hafsatu tayi kichaniyar k'wace kanta but ta kasa,domin k'arfin ba d'aya bane,tana batun tayi kuwwa sai taji abu a goshinta Jalaludeen ya lashe bakinsa yana sakin k'ayataccen murmushi wanda bata tab'a ganin yayi mata irinsa ba yace mata"duk kika kuskura ki kayi kuwwa sai na kasheki har lahira!Kuma babu abinda za'ayi dani ko na kasheki na kashe banza ba wanda zai tuhumeni saboda munada arzik'i da k'arfin mulki mune keda wannan jahar...!".Jin kalaman da ya fito daga bakin Jalaludeen yasa Hafsatu ta k'ara tsinkewa lamarinsa,idanuwanta suka cika taf da ruwan hawaye,ita dai jikinta sai b'ari yakeyi, shi kuma Jalaludeen bai fasa tab'a ta ba, sai da ya tab'a ta yadda yake so ya fito mata da breast duka biyu acikin bireziya,yasa nipple d'aya yana tsutsa d'ayan kuma yana tab'awa,wani irin abu ta ji ya ziyarceta wanda bata tab'a ji ba nan take ta fice daga cikin hayyacinta,wani abu ta ke jin yana mata zur-zur tun daga tafin k'afafuwanta har cikin kwanyarta,tana son tayi kuka amma ta kasa saboda kashedin da Jalaludeen yayi mata,tana gudun ya kasheta ya kashe banza domin tasan Innah Jummai bata da hasara, sannan ya sake ta yace ta gyara masa gadonsa ta fita ta basa wuri ,haka ta cigaba da hawaye har ta k'ware, Hafsatu jikinta yana k'yarrma ta sake gyarawa Jalaludeen gado tana kammalawa, Hafsatu ta fita tana hawaye k'irjinta bugawa kawai yakeyi da sauri-sauri tuk'uk'in bak'in ciki duk ya dafe mata gaba, tana kai bak'in k'ofa ta share hawayenta ta wuce dtakinta cike da tsanarsa azuciyarta.............
_Comments&Shares_
YOU ARE READING
LAIFIN SHI NE
General FictionLabari akan wata yarinya mai suna Hafsatu wadda ta had'u da gwagwarmayar rayuwa da uk'ubar kishiyar uwa.