LAIFIN SHI NE

10 0 0
                                    

💙💜💙💜💙

*LAIFIN SHI NE*

💙💜💙💜💙

_Na Maman Afrah Ik_

~Editing by Mugirat Musa.~

2️⃣2️⃣

Ita dai  Hafsatu rok'onsa takeyi akan kada ya keta mata haddi,kada ya tarwatsa mata rayuwa tana hawaye domin ko kuwwa tayi tasan bata da wanda zai taimaketa sai Allah,shi kuma Jalaluldeen dayake yasan muguntar daya shirya mata,sai ya kira mai aikinsu ya aikeshi cikin gari kuma wuri ne mai tazara,da har yaje ya dawo ba zai san me ya faru ba,duk da kukan da Hafsatu take masa bai hanashi cire mata tufafi ba ya fara tab'a dukiyar fulaninta,dan duk cikin halittar mace sune suka fi burgeshi,ita dai Hafsatu tana ta k'ok'arin k'watar kanta amma k'arfi ba d'aya ba,baiwar Allah tana ji tana gani Jalaluldeen ya dinga lashe dukkanin sassan jikinta yana tond'ewa,sai numfashin jin dad'i da shauk'i yake fitarwa, Hafsatu kuma azaba da mugun rik'on da yayi mata duk ya isheta sai hawayen takaici da nadamar zuwa birni suke sintiri a k'yak'k'yawar fuskarta,gaba d'ayan lungu da lokon jikin Hafsatu babu inda Jalaluldeen bai tab'a ba,su kansu breasts d'inta sun sha tsotsa har sun yi ja akan sha da laguda,alokacin sai da taji gwamma ace mutuwa ta risketa da wannan abubuwan da Jalaluldeen yake yi mata,yayi wasanni da ita iri daban-daban kamar matarsa ta sunnah,yayi yadda yake so da ita tana fisge-fisge kamar zautatta,haka Jalaluldeen yayi amfani da k'arfin da ubangiji ya bashi ya ware mata k'afafuwa,bai tsaya b'ata lokaci ya fara saduwa da Hafsatu yana sakin nishin dad'i!Jin wani bak'on al'amari ya ziyarceta wani irin rikitaccen zafi ya mamaye ilahirin jiki da k'wak'walwarta,ai nan take Hafsatu ta fice daga cikin hayyacinta , wannan ne dalilin dayasa babu kunya ko imani Jalaluldeen ya dinga hak'arta babu ji babu gani,domin tsintsar kansa da yayi acikin k'oramar ni'ima irin wanda bai tab'a tsintar kansa aciki ba,nan take ya dinga ihun dad'i yana sakin sabbatu iri-iri duk ya zauce,ya afka cikin wata duniyar mai cike da k'oramai na nishad'i da gard'i,ya rabata da martabarta ta d'iya mace shi kuma Jalaluldeen baya ji baya gani shigarta kawai yakeyi son ransa,domin ya shiga inda bai tab'a shiga ba,saboda ni'ima da d'and'anonta na daban ne ba kowace mace ake samu da irinshi ba,shiyasa har ta some bai ma sani ba saboda baya cikin hankalinsa,aiki kawai ya cigaba dayi saboda baya son tsayawa, Jalaluldeen bai k'yale Hafsatu ba sai da yayi mata round uku ya fanshe duk wata sha'awarta,haka yayi mata kacha-kacha saboda rashin imani sai da yaji ya gamsu sosai sannan ya k'yale Hafsatu,sai daya ya k'ara shan breasts ya k'oshi ya cika hannuwa sannan ya tashi dak'yar,kamar kada ya k'yaleta domin sau yayi ya zarta hakan ya shige toilet, sai da ya tsarkake jikinsa sannan ya fito yaga yadda ya barta haka ya tarar da ita kwance,ruwa ya d'ebo ya watsa mata ta farfad'o daga suma,ashe bai lura da k'yau sosai ta koma somewa domin ba k'aramar azaba ya gana mata,Jalaluldeen ya tamk'e fuska domin kada taga damarsa yace "ke tashi ki barmin d'akina tunda ba gidan ubanki bane..!". Koda ya hankalta bata motsi ya zo ya tab'ata, yaga lallai fa bata motsi sai da gabansa ya fad'i hankalinsa ya tashi don shi ya zaci ta mutu..! Da sauri ya je gun fridge d'in d'akinsa ya d'ebo ruwa ya watsa mata ajiki,kusan sau uku sannan Hafsatutayi ajiyar zuciya hawaye suna sirnanowa afuskarta (duk azatonta yanzun ne zai yi mata fyad'e,bata san aikin gama ya riga ya gama ba)ta fara rok'onsa tace" don Allah kar ka cutar dani, ban yi maka komai ba kar ka cutar dani idan gidanku ne yau zan bar muku shi..".Koda ta yunk'ura ta tashi sai taji wata irin azabar ta turnuk'eta,aikuwa ta kasa tashi don arayuwarta bata tab'a jin zafin da take ji ba ak'asanta, kenan hakan yana nufin ya rabata da martabarta..! Dak'yar ta dafa bango ta mik'e,ganin zata fita Jalaluldeen ya janyota ahankali ya mai da ita zaune yace"babu inda zaki har sai na kira doctor ya dubaki".Idanuwanta jajawur ta d'ago cike da tsananin tsana tace masa"saboda baka son asirinka ya tonu ko,kwantar da hankalinka ni ba zan tona maka asiri ba". Jalaluldeen ya galla mata harara yace"ki tona ko ki rufa ruwanki ne Hafsatu saboda ko kin fad'a ba lallai bane iyayena su yarda da ke". Hafsatu ta numfasa tace"ba komai akwai Allah". Jalaluldeen bai tsaya b'ata lokaci ba ya kira amintaccen doctor Salis ya umurcesa ya zo da kayan aikinsa,ai kuwa ba'a d'auki minti goma ba saiga doctor Salis ya zo, Jalaluldeen ya jashi gefe suka tattauna, sannan daga baya Jalaluldeen ya koma cikin parlor doctor Salis da rarrashi da dad'in baki ya samu ya yiwa Hafsatu allurar mutuwar jiki,sannan ya binciki k'asanta sai da yayi mata d'inki sannan ya ciro magunguna kala uku ya ajiye mata, Hafsatu alokacin da akayi mata d'inki bata cikin hayyacinta har aka kammala,sannan doctor Salis ya kira Jalaluldeen yayi masa bayanin komai,Jalaluldeen ya bashi kud'ad'e masu kauri tareda yi masa kashedin kada ya kuskura wannan maganar ta fito filin, doctor Salis yayi masa alk'awarin insha Allah babu wanda zai ji ya amshi kud'ad'en yayi masa godiya ya k'ara gaba, Jalaluldeen yana zaune bayan awa biyu Hafsatu ta mik'e tsaye dak'yar duk da taji dama-dama bisa ga d'azu,kayan jikinta ta mayar duk motsinta Jalaluldeen yana kallonta tana d'ingishi ta bi hanyar fita,yana kallonta bai dakatar da ita ba har ta kusa fita ta juyo tace masa"ka ketamin haddi saboda cin amana da son zuciya irin naka, banida k'arfin da zan yi k'ararka ko nayi shari'a da kai,ka je na bar ka ga Allah shi zai sakamin kul ba jima kul ba dad'e..!". Jalaluldeen ya d'aga kafad'a alamar ko ajikinsa yace"kada ki yafe ai ban rok'eki ba balantana kicemin baki yafe ba,banza matsiyaciya ai da zaki aminta dani sai ki zama karuwata na dinga biyanki kud'ad'e masu yawa".Yana kammala zancensa ya bushe da dariyar k'eta can dai ya tsagaita,zuciyar Hafsatu tana suya ta fita tana kukan kalaman daya jefeta dasu,abin akwai ban tausayi shi kuma jtalalundin ko ajikinsa, sai dai kalma ta barshi ga Allah ta tsaya masa arai,don iya rayuwarsa bai tab'a yiwa wata fyad'e ba duk matan da yayi mu'amala dasu,su suke kawo kansu gareshi bai tab'a yiwa wani laifin da zai ja masa Allah ya isa ba sai akan Hafsatu,tana wucewa Jalaluldeen ba sai ya tattara zanen gado ya wurin washing machine ya wankeshi, don kar a zargeshi ya shanyashi yasa wani bedsheet.

Hafsat kuma bayan fitarta daga d'akin Jalaluldeen bata zarce ko'ina ba sai a d'akinta, ta kwashe koma nata a bakkonta ta bi hanyar k'ofa k'arama,ta fice daga cikin harabar gidan gaba d'aya tana tafiya bata san in da take taka k'afarta ba,duk da azabar da takeji ta wuce Hafsatu tana ta tafiya gajiwa na d'ibarta, Hafsatu tayi tafiya mai nisa sai taje zata tsallaka titi kenan sai ga wata mota da gudu ta biyo tai sama da ita goshinta ya fashe da jini..!Daga nan Hafsatu bata sake sanin inda kanta yake ba,domin ko shi mai motar bai san da mutum ba don yana sauri ne zai je asibitin yima wani mara lafiya tiyata,wannan hatsarin ya samesa ai kuwa nan take mutane suka rugo aguje aka d'auketa aka sakata a motarshi yaja aguje sai hospital,don abin shi ya game masa biyu ga jiran da ake masa ga kuma kad'e d'iyar mutane da yayi...........................

_Comments&Shares._

LAIFIN SHI NEWhere stories live. Discover now