page 18

66 7 0
                                    

********

10hours back
7pm

Dishi Dishi nake ganin tare da jin wani yaji a idona,hancina harma da kaina gaba daya. Wani yaji kamar borkono kamar kuma yajin wani abun da yakumbo kullum take mitsittsikawa a kafarta kafin tayi bacci. Kaina yayi min nauyi sosai kamar an dora min dutse, baa hayyacina nake ba ina ta kokarin fuskantar a Ina nake , nasan dai akan wani gado nake mai laushi sosai.
       Ba gadon yakumbo bane wannan, wannann yafi gadon yakumbo laushi sosai sabida nata katifar nada tauri ta masu ciwon baya ce. Dakin danake ciki da alama ya kama kamshin turaren wuta, irin turaren wutan sashen Umma gaji. Har na samu na bude idona sosai amma akwai duhu, bana ganin komai sai dan hasken daya ke shigowa ta window.

"Innalillahi, dare yayi?"

Na dan tashi zaune amma kaina ya sara min, kwakwalwata ta hargitse sabida kokari sai na tuno abunda da ya faru dani a karshe. Dazu na fito daga gidan radio bayan nasha fama da oga okasha akan sai na shiga mota ya kaini gida, har dai na samu yayi zuciya ya tafi ya barni, a hankali ina cigaba da tafiya akan layin dake da karancin mutane har naji wata mota ta bayana, motar tana ta bina a baya ahankali har na waiga sabida na fara tsorata.
        Motar baka ce tint, sauri na kara sosai dan na isa bakin titin da wuri kafin naji wata murya

" haka kike da tsoro ashe?"

Na juya, Kamal! Kamal din yaya hanan, Allah yasani sai naji ajiyar zuciya Sabida ganin shi dinne. Amma meyasa yake bina da kadan da kadan abaya kamar mai niyyar tsoratar dani. Har ya faka motar ya fito dab da ni sosai.

" Ashe kaine,ka bani tsoro Allah....ina wuni?"

Ina gama fadin haka naji ya saka handkerchief ta baya ya zagayo dashi ta hancina, tsananin tsorata da mamakin kodai ba kamal din bane, a take tunanina ya fara gushewa a lokacin da nake ta kiciniyar kwacewa daga hannunsa. Passengers seat ya bide da azama ya sanyata a ciki ya rufe. Babu kowa a layin, babu mai wucewa babu mai tahowa. Har wani karkade hannu yayi sannan ya zagaya ya bide gaban motar ya shiga, ya tuka ya kawota gidansa, gidansa shida yayarta hanan.  Ya bude gate ya shiga da motar ya rufe, ya ciccibota ya shigar da ita har dakin Hanan din bama dakinsa ba, dakin Hanan kan gadonta....kan gadonsu na Sunna ita dashi!

A lokacin da ina yarinya sosai ina yawan farkawa cikin dare na Fara kuka, kuka sosai sabida tsorata da nake na rasa a ina nake ko na kasa gane hanyar bandaki, har sai yakumbo ta tashi ta kamo ni ta kunna torchlight dinta sai na gane wajen , kamar yanzu danake tunanin a dakin yakumbo ne, a tunanina kasa gane hanyar nayi, ga kuma ciwon Kai , hawaye ya soma cikowa a idona

" yakumbo! Yakumbo na!"

Na fada ina laluba hannuna na sauko, wannan gadon yafi na yakumbo tudu dan ji nayi kamar na dirgo daga abu mai dan tudu, karo nayi da wani drawer tabbacin nan ba dakin yakumbo bane, dakin mu is very big da duk yawatawarka bazakayi karo da abu ba. Bude kofar dakin akayi tare da kunna fitila dake gefen kofar a take,

dakin yaya hanan kuma? Kamal?
Me nakeyi agidanta? Ina take?

Maida kofar da yayi ya rufe tare da jingina ajikin kofar yana kare Mata kallo, lashe lebensa da yake jin ya bushe yayi. Yau gashi ga Afifah! Ashe dama wannan mafarkin zai cika ?  Kare mata kallo yake yanda gashin kanta ya warware ya zubo a kafadarta, Riga da skirt dinta suka zauna das das....her slender figure, her lips....komai about her is giving him an erection! Wani desire da qaguwa da yaji ta ajikinsa yakeji, desire da zai rantse bai taba ji gameda wata diya mace ba.

Ko a kallon dayake bina dashi nashin tabbas ba alkhairi bane,  me kamal yake nufi da sace ni ya kawoni gidansa, tuna dazu yakai Hanan gida har tace mana ya tafi abuja yasa ni Fara girgiza kaina da sauri na tsugunna a wajen, tabbas na shiga uku!

AFIFAHWhere stories live. Discover now