Page 41

81 12 4
                                    

*************
I twist like a sunflower at the sound of your voice.

Tsaye yake gaban Mirrow din dakinsa yana ta kokarin cire bamallayen rigarsa ta sama, Yau Saturday da suke zuwa Villa yin meeting da ADC's uniform din da suke sawa ya banbanta da na ragowar kwanakin. Rigima ce fal acikinsa daya dawo ya tarar Afy bata dawo ba sannan kuma yaga ba Simon ne ya kaita ba kamar yadda ya umurceta, zuciyarsa yakejin tana daukar dumi sabida shifa bawai ya yarda da zaman Imrana agidan bane sabida ya dinga shiga shaaninta har yana kaita unguwanni, Simon shine driver dinta kuma personal security dinta, amma haka ta tsallake maganarsa ta wuce abunta.....zata dawo ta sameshi ai.
            A daya barin kuma he's so eager to set his eyes on her, fadin yanda yayi kewarta ma bata bakine duk da ita anata tunanin rabonda ya ganta kwana 7 kenan, abunda bata sani ba shine duk dare karfe 2 ko 3 haka zai zare Ruman daga jikinsa ya sauko kasa ya fita ya zagaya ta kitchen din ta ya sa keys dinsa ya bude ya shiga ya haura har samanta ya bude daki ya ganta ita da Kinan without her knowing, The fact that Afy take tunanin he can not see her or his child for days har yanzu bata san irin kalar son da yake mata bane....she's still under estimating his love and that's making him pretty sad.
           Murmushi yayi da ya tuna lokacin da message dinta ya shigo wayarsa da Yamma, Suna zazzaune a wani meeting hall dauke da dogon round table , manya manyan hafsoshin sojin kasar ne anata turanci da tattaunawa akan very disclosed informations, officers kamarshi zasu tashi su isa ga projector su yi bayanin weekly reports din abunda ya faru a division din da suke incharge, Setting Ipad dinsa yake kafin ya tashi yaje yayi reporting abunda zaiyi yaji wayarshi tayi vibrating alamar shigowar Message, kamar ya share saide yace Bari ya duba, karantawar da zaiyi yaji wani abu tun daga kafarsa zuwa saman kansa....har wani dandanonta yaji ya iso kan harshensa, kamar ya hada takardunsa yayi dismissing kansa ya tafi gida yakeji

" Colonel Jajere??"

Speaker din meeting din ya kira sunansa a karo na 3, gaba daya mutanen wajen an zubamasa ido ana mamakin mai ya dauke hankalinsa har haka,  Hakuri ya bayar sannan ya mike ya isa ga inda ake tsayawa ya soma nashi bayanin cikin kwarewa kamar baya tunanin komai, amma zuciyarsa cike take fal da tunanin wani abune Afy zata mai yau din in suka hadu, he always trust her in spicing things up in bed!
              Lokacin daya shigo bangarensa har wani ajiyar zuciya ya saki ganin yanda parlonsa ya dawo fit! Kurar da yake kwasa a hannunsa idan ya taba handle din karfunan stairs duk babu, dakinsa, bathroom dinsa, inner wears dinsa komai ya dawo kamar yadda yake ada, babu shakka yasan Afifa ta ziyarci bangaren a yau din. Rigar saman ya zare bayan ya gama ballewa ya ajiye ta a hankali, daidai lokacin tayi knocking kofar a hankali ta kuma bude bakinta dauke da sallama, amsawa shima yayi a hankali yana dan hade rai , idonsa kafe a kanta ,tayi mishi balain kyau cikin atamfar, the color, her jeweleries, her skin color, her eyes, her everything, her existence!
             Ta bayanshi na rungumeshi tsam ina runtse idona da sauke numfashi, ji nakeyi kamar rayuwata was on pause sai yanzu aka danna play, Everything stopped for me all this while! Hannunsa yasa ya rike nata tafukan hannayen dake rungume a kirjinsa ya dawo da Ita gabansa a hankali suna facing juna, looking deep into each others eyes.....it feels as if they are drowning together in a deep blue dark ocean.
          Duk rigimar daya kunso yaji tana bajewa tana bin iska, fadan da yace zaimata ya nemi karfin guiwar ya rasa, kallonsa nakeyi Nima sosai kamar na shekara ban gansa ba, kallon fuskarsa nake ina laluben abunda da akwai yanzu babu, ada ni kadaice a rayuwarsa, babu kowa sai ni.....yanzu akwai wata! He has an entirely different life that I have no idea about with another woman.

" Nayi kewarka mijina...."

Na fada tare da kissing tafin hannunsa ,  hannun nasa yasa yayi cupping fuskarta.

" Ina son ki Afeefa....Ina sonki fiye da yadda nake son numfashina, karki taba mantawa da hakan"

Shima ya fada yana kallon fuskarta kamar Zaiyi kuka, the thought of a life without her in it is making him wanna cry.

AFIFAHWhere stories live. Discover now